05/02/2025
Yau Cristiano Ronaldo dos Santos Aveiro ya cika shekaru 40 a duniya.
Wasanni: 1262
Ƙwallaye: 923
Taimako: 257
Real Madrid: Ƙwallaye 451, Taimako 120.
Manchester United: Ƙwallaye 145, Taimako 57
Portugal: Ƙwallaye 135, Taimako 37
Juventus: Ƙwallaye 101, Taimako 20
Al Nassr: Ƙwallaye 87, Taimako 19
Sporting Lisbon: Ƙwallaye 5, Taimako 4.
Real Madrid: (Hat-trick 44)
Portugal: (Hat-trick 10)
Al Nassr: (Hat-trick 6)
Juventus: (Hat-trick 3)
Manchester United (Hat-trick 3)
• Ya zura Hat-trick sau: 55
• Ya zura ƙwallaye huɗu a wasa ɗaya sau: 9
• Ya zura kwallaye biyar a wasa ɗaya sau: 2
✅ Mafi yawan zura ƙwallaye a tarihin ƙwallon ƙafa
✅ Mafi yawan buga wasanni a tarihin ƙwallon ƙafa
✅ Mafi yawan zura ƙwallaye a wasannin ƙasa da ƙasa a tarihin ƙwallon ƙafa
✅ Mafi yawan zura ƙwallaye a tarihin Real Madrid
✅ Mafi yawan zura ƙwallaye a tarihin gasar zakarun Turai
✅ Mafi yawan zura ƙwallaye a tarihin gasar Euro
✅ Mafi yawan buga wasanni a gasar zakarun Turai
✅ Mafi yawan buga wasanni a gasar Euro
✅ Mafi yawan zura Hat-trick a wasannin ƙasa
✅ Ɗan wasa na farko da ya lashe kyautar mafi yawan zura ƙwallaye a mabambantan Lig guda huɗu
✅ Ɗan wasa na farko da ya zura ƙwallaye 50 da ɗoriya a mabambantan Lig guda huɗu
✅ Mafi yawan zura ƙwallaye a wasannin hukuma na ƙasa
✅ Mafi yawan zura ƙwallaye a tarihin wasannin neman gurbin gasar Euro
🏆 5 Champions League
🏆 4 Club World Cup
🏆 3 Premier League
🏆 3 European Super Cup
🏆 2 Spanish Super Cup
🏆 2 Italian Super Cup
🏆 2 Spanish League
🏆 2 Italian League
🏆 2 League Cup
🏆 2 English League Cup
🏆 1 Portuguese Super Cup
🏆 1 FA Cup
🏆 1 English Community Shield
🏆 1 Italian Cup
🏆 1 European Nations
🏆 1 European Nations League
🥇Ya shiga jerin mafi kyawun ƴan wasan FIFA — 15
🥇Ya zama mafi yawan zura kwallaye a UEFA Champions League — 7
🥇 Ballon d'Or — 5
🥇 Ya lashe kyautar takalmin zinaren Turai — 4
🥇 Ya lashe kyautar mafi kyawun ɗan wasan UEFA na shekara sau — 3
🥇 Ya lashe kyautar mafi yawan zura ƙwallaye a