Mai yara

Mai yara Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mai yara, Grocers, Unguwar gwaza, Gusau.

09/06/2023
03/06/2023
TUN  A DUNIYA              WEB SERIES         DAY ONE ALLAH YABAMU                          SA. A
03/06/2023

TUN A DUNIYA
WEB SERIES
DAY ONE ALLAH YABAMU
SA. A

02/06/2023

*T**A 🙎‍♀️ZEE JARUMA TA DUKI HAEEDAR AKWAI MASTALA😭😭😭*

02/06/2023

Da ƊUMI ƊUMI: Shugaban ƙasa Bola Tinubu Yana Ganawa Da Hafsoshin Tsaro da Babban Sufeton Ƴan Sanda Domin Duba Yadda Za'a Magance Matsalolin Tsaro A Najeriya.

02/06/2023

*KAMFANIN SHIRYA FINA FINAI*

*SHERA MOVIE GUSAU*
*PRESENT*
*TUN A DUNIYA*

Steering















CREW
Director

Ass Director

Story & s/play
shera
Produce

Countunity

Makeup


Camera man


Sound man

Production manager

D ƊUMI ƊUMI: Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Yana Shirin Zama Ministaan Babban Birnin Tarayya Abuja....
02/06/2023

D ƊUMI ƊUMI: Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Yana Shirin Zama Ministaan Babban Birnin Tarayya Abuja. Wata Majiya Mai Tushe ta Sanar mana da cewa Shugaban ƙasa Bola Tinubu Yayi Ganawar Sirri da Ganduje a daren jiya, inda Ya sanar Masa da Cewa Shine Sabon Ministan FCT Abuja.

KBC Hausa News

Daga gidan Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jahar Zamfara His Excelency Mani Mal Mummuni Masamar Mudi Matawallen Bukkuyum.Ma...
02/06/2023

Daga gidan Mai Girma Mataimakin Gwamnan Jahar Zamfara His Excelency Mani Mal Mummuni Masamar Mudi Matawallen Bukkuyum.

Mai Mataimakin Gwamnan Jahar Zamfara His Excelency Mani Mal Mummuni Masamar Mudi Matawallen yasamu ganawa da Kungiyar Contact and mobilization wadda Alh Abubakar Iyan Rawayya yake Jagorantq Wanda Ya Gudana A gidansa dake gada biyu Gusau babban birnin Jahar Zamfara

Wanan ganawa ta ku shi tautaunawa Akan abinda Ya shafi Shawar wari Musamman ta yanda Za'acigaba da ciyar dq Al'ummar jihar Zamfara.

Muna Rokon Allah SWT da yacigaba da bamu bamu Cikakkiyar Nasara yabasu Ikon Yima daukacin Al'ummar Jahar Zamfara adalci Amin Summa Amin.

Address

Unguwar Gwaza
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai yara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category