Jikan makama

Jikan makama Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jikan makama, Grocers, Bayin pass Gusau Road of sokoto, Gusau.

Alhamdulla 🤲🙏
24/02/2026

Alhamdulla 🤲🙏

26/1/2026 in government House in Zamfara state you visit Dauda lauwali dare government of zamfara state in gusau zamfara...
27/01/2026

26/1/2026 in government House in Zamfara state you visit Dauda lauwali dare government of zamfara state in gusau zamfara thank you for visiting sir

New Update 03-05-2025JAJI NEW MEDIA ZAMFARA STATEDAGA JAHAR KATSINA WAJEN DAURIN AUREN AISHAT DIKKO RADDA DIYAR GWAMNAN ...
04/05/2025

New Update 03-05-2025
JAJI NEW MEDIA ZAMFARA STATE

DAGA JAHAR KATSINA WAJEN DAURIN AUREN AISHAT DIKKO RADDA DIYAR GWAMNAN JAHAR KATSINA

His Excellency Dr. Aminu Sani Jaji PhD Garkuwan Matasan Arewa dan majalisar kananan hukumomi Kaura Namoda da Birnin Magaji, dan takarar kujerar gwamnan jahar Zamfara a karkashin jam'iyyar Apc 2027 in sha Allahu, yana daya daga cikin tawagar shugaban kasa (His Excellency Asuwajo Bola Ahmad) da s**a halarci addu'ar daurin auren diyar His Excellency Dr. Dikko Radda (Aishat Dikko Radda).

Kamar yanda kuke gani wannan daurin aure ya samu halartar manya manyan yan siyasar dana fito wasu jahohin Najeriya.

•Mai girma Shugaban Jam'iyar Apc kasa His Excellency Dr. Abdullahi Umar Ganduje.

•Mai bama shugaban kasar shawara akan sha'anin siyasa His Excellency Ibrahim Masari.

•Gwamnan jahar Sokoto His Excellency Dr. Ahmad Aliyu Sokoto

•Gwamnan jahar Barno His Excellency Prof. Babagana Umar Kullum.

•Gwamnan jahar Yobe His Excellency Mai mala Buni.

Da sauran manya baki da s**a hada da sanatoci, yan majalisu da sauran shugabanin, Allah ya basu zaman lafiya da zuri'a da Allahummah Amin.

Mai Hankuri da tawakalli shi ke nasara Ako da yaushe, muna maka fatar alheri His Excellency Dr. Aminu Sani Jaji PhD Garkuwan Birnin Magaji, Allah ya baka Gwamnan Jahar Zamfara cikin sauki don albarkacin Mutunci da kimar Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam Allahummah Amin.

Jajiya Amana
Jajiya akidar mu

✍️✍️✍️
Cmrade Abdussakam kabiru kaura
State Coordinator Jaji New Media Zamfara State Assabar 03-05-2025

10/06/2023
10/06/2023

Mlm hk ne

Address

Bayin Pass Gusau Road Of Sokoto
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jikan makama posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category