Danjibga

Danjibga Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Danjibga, Farmers market, Gusau.

Dan girman Allah kuyi sharing!Dan Allah muna mai neman taimakon gaggawa a garin Danjibga dake jahar zamfara!Bayin Allah ...
22/02/2026

Dan girman Allah kuyi sharing!

Dan Allah muna mai neman taimakon gaggawa a garin Danjibga dake jahar zamfara!

Bayin Allah na cikin tashin hankali ,wanda yanzu haka Basu iya fita wajen gari kuma haka zalika bbu mai shigowa!

Wanda yanzu haka garin basuda komai bbu abinda zasuci hatta icce babu a garin ga azumi suna fama dashi a baki,ga rashin lafiya suna fama dashi,asibiti da sukeda ita a garin yanzu haka bbu komai cikin ta !

Yan bindiga sun tare hanyar shiga garin,wanda yanzu kan hanyar sun aje boma bomai,wanda munyi asarar rayuka da dama harda jami an tsaro suma sun taka wannan boma bomai da s**a aje akan hanyar garin!

Muna mai neman alfarma ga shuwabannin mu dan Allah su taimaka mana da agajin gaggawa dan Allah!

Allah ta'ala ya kawo mana karshen wannan taaddancin daya addabi Nigeria alfarmar manzon Allah!

31/01/2026

Wanda s**a jefamu halin da muke ciki Ya Qayyum Ka saka mana

23/01/2026

Ya Allah KA bamu aminci 🙏

21/01/2026

Cikin sati biyu sun kone muna mota 7 da dukkanin dukiya da aka dauko aciki 😢
Ya Rabb Ka kawo muna dauki

21/01/2026

Ya Allah KA isar mana

21/01/2026

Yan Ta'adda sunyima jama'armu da jami'an tsaronmu kwanton bauna kuma anyi asarar dukiya da rayuwaka Ya Qayyum Ka kawo muna dauki

20/01/2026

Lahaula Wala quwwata illah billah
Allah KA bamu kariya 😢 😢

11/01/2026

Muba Gwamnati Haraji Muba barayi Haraji 😢
Ya Allah kayi mana sauyi na Alheri

09/01/2026

Ya Allah KA kawo muna mafita

DANJIBGA BABU SHIGA, BABU FITA Har zuwa yaushe ne zamu cigaba da zama ahaka,?babu wani abu da muke bukata ga gwamnati ka...
09/01/2026

DANJIBGA BABU SHIGA, BABU FITA

Har zuwa yaushe ne zamu cigaba da zama ahaka,?

babu wani abu da muke bukata ga gwamnati kawai munaso mu rayu cikin aminci,

muma mutane ne kamar saura, wanne irin laifi munkayima gwamnati?

mu manoma ne kawai, Abarmu muyi noma cikin salama wannan ya ishemu

Abun ban haushi hanya hadda jami,an tsaro tsoron bi sukeyi, to inaga mu,

ALLAH YA KAWO MUNA DAUKI, YA HAYYU YA QAYYUM

Address

Gusau

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Danjibga posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category