Zafafan kalaman soyayya 50

Zafafan kalaman soyayya 50 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zafafan kalaman soyayya 50, Grocers, Bakin KWATA AREA no 43 GUSAU, Gusau.

28/03/2023

Happy ramadan to all Muslim πŸ“ΏπŸ“ΏπŸ“Ώ

πŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’Ÿ
10/03/2023

πŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’Ÿ

09/03/2023

Shalele na, hakiki ke kyakkyawa ce da kyawunki ya kai kololuwa ta yadda ko mata yan uwanki su ka kalla sai sun yaba. Hakika samunki a wurina babban rabo ne, duk da cewa akwai mata da yawa da zan iya samu amma ba kamar ki ba.πŸ‘‚πŸ‘‚πŸ‘‚

Baby na, ina fatan za ki kasance mai bani tsaftatacciyar soyayya da zai kasance ko da a bayan ido na ne za ki nunawa duniya matsayina a cikin zuciyarki fiye da yadda za ki nuna a gabana. Abinda na e nufi a nan shi ne, ki kasance kina min soyayya irin wadda matan aljanna ke yiwa mazajen su.πŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’ŸπŸ’Ÿ

Address

Bakin KWATA AREA No 43 GUSAU
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zafafan kalaman soyayya 50 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category