Gidan Waraka Daga Alkurani

Gidan Waraka Daga Alkurani Yaɗa aikin alkhairi kamar aikata aikin alkhairi ne
kuyi following ɗin Gidan Waraka Daga Alkurani. sannan kuma na sharing albarkar Annabi S.A.W

SIRRIN FATIHA NA RABUWA DA TALAUCI HAR ABADA, DA IZNIN ALLAH.Assalamu Alaikum.    "Idan mutum ya rasa yadda, zai yi to g...
11/03/2026

SIRRIN FATIHA NA RABUWA DA TALAUCI HAR ABADA, DA IZNIN ALLAH.

Assalamu Alaikum.

"Idan mutum ya rasa yadda, zai yi to ga yadda zai yi.

Kasuwa babu, ciniki gida babu abinci ga rashin lafiya. Ga biyan k*ɗin makarantar yara amma komai, ya yi tsaya cak. Gabas yamma kudu da Arewa komai, ya kulle tunanin ka ya tsaya, cak. Ka rasa in da za ka rasa rayuwar ka ka ji daɗi.

Har kana tunanin cewa, ko wani ne ya yi maka asiri, ko taurarin ka ne s**a kulle. Ka tambayi kan ka, mene ne yake faruwa da ni ne.? Amma ka rasa amsa. Ɗan-uwa ga sirrin da zai canza maka rayuwar ka. Ga sirrin da za kayi ALLAH ya kawo buɗi ta in da baka zata ba.

Wallahi idan ka riƙe wannan sirrin na FATIHA wanda za muyi maku, bayani da ikon ALLAH komai, naka zai canza cikin ƙanƙanin lokaci da ikon ALLAH.

YADDA ZA AYI.
👇👇👇
Suratul fatiha itace ummul-ƙur'an. Duk cikin alƙur'ani babu surar da ta kai ta. Itace ummul-ƙur'an Suratul hamdi saba'ul masani itace ayatushshifa ummul-kitab. Ɗan-uwa duk wani, sirri da yake cikin alƙur'ani yana cikin wannan sura mai albarka ta FATIHA.

Ana karanta wannan sura mai albarka ƙafa dubu goma sha biyu. 12k Ba sai lallai a zama ɗaya ba. Sannan babu adadin kwanakin da ake ɗauka ana yin ta. Ana yi ana haɗa lissafi har ALLAH ya baka iko ka kammala.

Abun da ake so dai shi ne. Ana yi ana haɗa lissafi har a kammala. Ba sai lallai a zaune ba ko kana tafiya kana iya biya ta. Idan kullum za ka ɗauki ƙafa dubu ɗaya da ayi kwana 12 ana yi.

Ana so dai duk lokacin da za a fara ayi alwala ayiwa Annabi (S.A.W) Ƙafa 10 sai a fara biyawa. Ko kana tafiya ko kana zaune ko kana kwance, za ka iya yi. Ana yin sadaka da abun da ALLAH ya h**e.

Idan kayi, ka kammala ka sake juyawa ɗan-uwa ka riƙe wannan sirrin a rayuwar ka in sha Allahu sai ka fi, ƙarfin komai. Wallahi wallahi wallahi duk yadda ka ke cikin ƙuncin rayuwa ka ɗauki, wannan sirrin kafin kayi ƙafa dubu ɗaya wallahi za ka ga abun mamaki.

Ko asiri ne a jikin ka da ikon ALLAH kayi wannan sirrin za ka samu BUƊI a cikinsa

GAWANI SIRRI SAHIHUN MUJARRABUN NA LA'ILAHAILLAH ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZ ZALIMINBismillahirrahmanirrahim ga wand...
09/03/2026

GAWANI SIRRI SAHIHUN MUJARRABUN NA LA'ILAHAILLAH ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZ ZALIMIN

Bismillahirrahmanirrahim ga wanda yake tsoron wani alqali a shari'a kokuma wani dayake shirin tauye masa haqqi tozai hada wuta ta garwashi tagawayi kenan sannan rubuta LA'ILAHAILLAH ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZ ZALIMIN ajikin farar takrda akowanne mimun guda biyun nan zai rubuta sunan mutumin a ajuye saiya nade layar yadaurata a wuyan carbinsa saiyasake rubuta qafa 7 a allo yawanke yazuba ruwan a qoqo zai karanta LA'ILAHAILLAH ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZ ZALIMIN 1111 kowacce dari 100 saiyafadi sunan mutumin da abinda yakeso Allah yayiwa mutumin yatofa already yana kammala wa yazuba ruwan rubutun a wuta ko gaushi yakashe wannan wutar

1ana iya aikin mallaka
2ana yi akan rinjaye akan wani abokin takara akan komame nene
3 anayi akan karban aron kudi agun wani me matsola
4ana rufe baki dashi


Gawani ma

inkana da buqatar kudi kowani abin komesan ta mallaki mijin ta ko wanda yakeso ya mallaki wata mace ko maigidansa ana tashi qarfe 3:00 na dare sai kayi alwala karantawa zakayi istigfari 100 hailala 100 salatin annabi 100 zakayi nafila rakaa biyu kowacce raka'a fatiha da izaja'a inkazo sujjadar qarshe zaka karanta LA'ILAHAILLAH ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZ ZALIMIN qafa 40 saika fadi buqatanka alfarmar annabi Muhammad saw zata biya banaso nake rantsewa akan sirrine fa'idodinbsunada yawa in munce zamu fadesu to rubutun zaiyi yawa mutane kuma yanzu munada ganda wajen karatu rubutu mai tsawo saboda gaggawa dan haka zamu tsaya haka alhamdulillah

Izini ayiwa annabi Muhammad saw salati sannan ayi sharing da liking saboda yan'uwa sugani su amfana

Alhamdulillah
0904 521 4743

MAFARKIN KARANTA AYATUL KURSIYYUAssalamu alaikum wa rahmatullah masu bibiyar wannan shafi.A yau zamu yi magana akan wani...
09/03/2026

MAFARKIN KARANTA AYATUL KURSIYYU

Assalamu alaikum wa rahmatullah masu bibiyar wannan shafi.

A yau zamu yi magana akan wani mafarki da mutane da yawa suke gani kuma yake dauke da ma’ana mai karfi — mafarkin karanta Ayatul Kursiyyu. Wannan aya tana daga cikin ayoyi mafi girma a Alqur’ani, kuma an san ta da karfi wajen kariya da tsaro daga sharri.

Saboda haka idan mutum ya ga yana karanta Ayatul Kursiyyu a mafarki, sau da yawa wannan mafarki yana dauke da sako na kariya, kwanciyar hankali, da nasara akan matsaloli.

Idan ka ga kana karanta Ayatul Kursiyyu cikin sauki kuma ba tare da tangarda ba, wannan yana nuna:

Kana karkashin kariyar Allah daga wani sharri da baka gani.

Wani abu da yake tsoratar da kai zai kau.

Zuciyarka zata samu kwanciyar hankali bayan damuwa.

Wasu mutane s**an ga k**ar suna karanta Ayatul Kursiyyu domin su kare kansu daga wani abu a mafarki. Wannan yana iya nuna:
✔ Kana cikin wani hali na tsoro ko damuwa a rayuwa.
✔ Allah yana nuna maka cewa kariya tana tare da shi.
✔ Duk wani shiri na sharri a kanka ba zai yi tasiri ba.

Idan kuma ka ga kana karanta Ayatul Kursiyyu ga wani mutum, wannan yana iya nufin:

Zaka taimaki wani wajen fita daga matsala.

Kai ne sanadin kariya ko alheri ga wani.

Allah zai baka hikima wajen taimakon mutane.

Wasu lokuta mutum zai ga yana kokarin karanta Ayatul Kursiyyu amma yana dan rikicewa. Wannan ba yana nufin sharri ba ne. Yana iya nuna:

Kana cikin wani hali na rikicewar tunani.

Kana bukatar ka kara kusanci da ibada domin samun natsuwa.

Akwai abubuwan da s**a dauke hankalinka daga zikiri.

Ga mace, irin wannan mafarki yana iya nuna:

Kariyar gida da iyali daga hassada ko matsala.

Zaman lafiya da kwanciyar hankali a rayuwa.

Samun sauki daga damuwa ko tsoro.

Ga namiji kuma yana iya zama:

Nasara a wani lamari da yake tsoron sak**akonsa.

Karewa daga makirci ko hassada.

Karuwar karfi da karfin zuciya wajen fuskantar rayuwa.

Abin da ya k**ata mutum ya yi bayan ganin irin wannan mafarki shi ne ya kara kusanci da wannan aya a zahiri. Domin mafarki wani lokaci yana zama tunatarwa ne da ya sa mutum ya kara riko da ibada.

Ga wasu abubuwa masu amfani:
✔ Ka karanta Ayatul Kursiyyu bayan kowace sallah.
✔ Ka karanta ta kafin barci domin kariya.
✔ Ka yawaita zikiri da istigfari domin tsarkake zuciya.
✔ Ka dogara ga Allah a duk wani hali.

Ka tuna, mafarkin karanta Ayatul Kursiyyu sau da yawa alama ce cewa kana karkashin kariya, kuma duk wani sharri da ake shiryawa zai rushe da yardar Allah.

Allah ya sanya mu cikin wadanda suke rayuwa cikin kariyarsa, ya kare mu daga sharri na bayyane da na boye. Ameen.

Idan ka taba ganin irin wannan mafarki, zaka iya rubutawa a comment domin a taimaka maka da karin bayani.

Wassalamu alaikum.

Ayi Salatin Annabi (S.A.W) Afuwan Ayi Share Domin Yan Uwa Su Amfana Allah ya Sanya mu cikin ladan baki Daya Albarkacin wannan wata Mai albarka.

Allahumma Salli Ala Sayyadina Muhammad Wa Sallim.

Like, comment da sharing da kuke mana shike dada kara mana karfin guywa.


FIRAQU MAI QARFIN GASKE 💔RABA SOYAYYA RABA MIJI DA MATARABA MUTUM DA MUTUM SU RABU NA HAR ABADAWannan Sirri Mujarabun ne...
09/03/2026

FIRAQU MAI QARFIN GASKE 💔
RABA SOYAYYA
RABA MIJI DA MATA
RABA MUTUM DA MUTUM SU RABU NA HAR ABADA

Wannan Sirri Mujarabun ne insha Allah duk Wanda yake son ya raba tsakanin Mace da Kuma NAMIji to ga yadda akeyi

Ana rubuta wannan takarda kafa Daya ajikin bakar takarda ake yin rubutun

Sai karubuta Sunayen Wadanda kakeson kayimawa FIRAQUN a cikin wannan KAFWAN da aka bude

Sai kayi layarta kanadeta da bakin zare Sai kaje kajefashi achikin KOGON BISHIYAR KUKA to insha Allah KOWA ZAI k**a gabansa za surabu da Juna har Abada

IZININSA AYI SHEARING GROUP 7
SANNAN AYI COMMENT DA SALATIN ANNABI

SANNAN A DAURE A RINGA FOLLOWING DINMU DOMIN SAMUN MANYAN SIRRUKA KALAR WADANNAN

GA MAI BUKATAR BINCIKE AKAN TAURARI KO DAFA'IN KASUWA KO WARWAREWAR SIHIRI KO AIKIN MALLAKA KO LALATA SHARI'A KO WATA MUHIMMIYAR BUKATA

KIRA KO WHATSAPP
0904 521 4743

SIRRIN BIYAN BUQATA KO WANI KALA NE ANA KARANTA WANNAN ADDUAR NAN KAFA 7  BAYAN SALLAR ASUBA ANA KARANTARWA DA NIYYAR AL...
09/03/2026

SIRRIN BIYAN BUQATA KO WANI KALA NE

ANA KARANTA WANNAN ADDUAR NAN KAFA 7 BAYAN SALLAR ASUBA

ANA KARANTARWA DA NIYYAR ALLAH YABIYA MAKA DUK BUQATUNKA

KO MAKIYA KO KASUWANCINKA KO KA RASA ABINDA YAKE DAMUNKA KO ASIRI KO WANI KALLAN MUGUN ABU ALLAH ZAI BIYA MAKA DUK BUQATUNKU

KO KISHIYA CE TA HANAKI ZAMA LAFIYA DA MUJINKI WALLAHI KI KARANTA WANNAN ADDUAR KAFA 7

WALLAHI SAI ANYIWA ALLAH GODIYA

IZINI Atura group 4 AYIMA ANNABI MUHAMMADU SALATI
0904 521 4743


Sirin Samun Kudi cikin gaugawa Na wuridin Ya samadu inde Talaucine kokuma kuncin rayuwa To Ansamu waraka insha AllahRana...
08/03/2026

Sirin Samun Kudi cikin gaugawa Na wuridin Ya samadu inde Talaucine kokuma kuncin rayuwa To Ansamu waraka insha Allah

Ranar lahadi kokuma Alhamis Da yanma Bayan la,asar Ayi wuridin Ya SaMaDu Kafa 1111 Sai,aroki Allah Bukata insha Allah za,aga Biyan bukata cikin karamin lokachi

izzni ayima Annabi salati atura group 10 Domin kowa Da kowa Yayi Ya amfana Atabata Anyi Haka Domin shine izzninsa masha Allah

Kira ko WhatsApp 0904 521 4743

08/03/2026


Akwai hadisai da dama da Manzon Allah (S.A.W) ya yi bayani a kansu game da muhimmancin yi wa iyaye addu'a bayan ransu. G...
08/03/2026

Akwai hadisai da dama da Manzon Allah (S.A.W) ya yi bayani a kansu game da muhimmancin yi wa iyaye addu'a bayan ransu. Ga wasu daga cikinsu:

1. Hadisin Sadakatul Jariya Wannan shi ne hadisin da ya fi shahara, wanda yake nuna cewa addu'ar yaro na kwarai tana isa ga iyayensa koda bayan sun rasu. Annabi (S.A.W) yace: "Idan dan Adam ya rasu, ayyukansa duka sun yanke in banda abubuwa guda uku: Sadaka mai gudana (Sadakatul Jariya), ko ilimi da ake amfana da shi, ko kuma yaro na kwarai wanda yake yi masa addu'a." (Sahih Muslim)

2. Daukaka Daraja a Gidan Aljanna Annabi (S.A.W) ya bayyana yadda addu'ar neman gafara (Istigfari) take canza matsayin mamaci. Annabi (S.A.W) yace: "Lallai Allah zai daukaka darajar bawan Sa na kwarai a cikin Aljanna, sai bawan yace: 'Ya Ubangiji, ta yaya na sami wannan (matsayin)?' Sai Allah yace: 'Saboda neman gafarar da danka yake yi maka.'" (Musnad Ahmad)

3. Kyautata wa Iyaye Bayan Ransu Wani mutum daga mutanen Bani Salama ya taba zuwa wajen Annabi (S.A.W) ya tambaya: "Ya Manzon Allah, akwai sauran wani abu na kyautatawa (biri) da zan iya yi wa iyayena bayan sun rasu?" Sai Annabi (S.A.W) yace: "Eh, akwai: Yin musu addu'a, neman musu gafara, cika alkawuransu bayan ransu, sada zumuncin da ba ya saduwa sai ta dalilinsu, da kuma girmama abokan arziki (kawaye ko abokan) su." (Abu Dawud da Ibn Majah) Wadannan hadisai suna nuna cewa kyautata wa iyaye ba ya karewa har sai bayan ransu, kuma addu'a ita ce mafi girman kyauta da za a iya ba su a halin yanzu.

{MASU BUKATAN ISTIHARA 0904 521 4743 }✅

SIRRINE NA MAGANIN YAN FASHI DAYAN BINDIGA DADI DA YARDAR ALLAHDuba da yadda qasar tazama nadaga rashin tsaro da sauran ...
08/03/2026

SIRRINE NA MAGANIN YAN FASHI DAYAN BINDIGA DADI DA YARDAR ALLAH

Duba da yadda qasar tazama nadaga rashin tsaro da sauran qalu bale kala kala shine mukasamu izini daga malamanmu na fitar da wannan sirrin

Ga yadda aikin yake :

asamu faran takadda arubuta koda tawada koda maka ko baqin biro a rubuta qafa daya 1 amma ana dauke numfashi yayin yin rubutun misali inkayi 5 minute kana rubutun saika tsaya kahuta saika qara dauka kayi gaba kanayi kana hutawa haka har kagama amma ba'aso wani ya ganka ba'a magana in anayi sannan da alola akeyi in ka kammala saika samu zare kala uku baqi fari ja anaso kanadeta yadda bazaa ga jikin takaddar ba

Saika samu kyallen da aka rufe gawa kadan gutsura to dashi ne zaka lullube layan inkanada likita me aiki a mutuware zai iya sama maka daga zakaje arufe maka ita kokarufe dakanka baqar fata ko jaa amma kurman rufi akeyi aiki yakammala

Wallahil azim yadda kaga gawa haka mutum zai zama agabanka bai isa ya cutar dakai ba amma fa musani tanada sammatsi inbaka kiyaye da ita ba tana saurin bata yasin

Izini ayiwa annabi Muhammad saw salati sannan ayi sharing da liking saboda yan'uwa sugani su amfana
alhamdulillah
0904 521 4743

SIRRIN KORAR MACIZAI A GIDA KO GONA KOWAJAN ZAMA MUJARRABUN LASHAKKA FIHI**Inbakaso Maciji Ko Macijiya Sushigomaka Gida ...
06/03/2026

SIRRIN KORAR MACIZAI A GIDA KO GONA KOWAJAN ZAMA MUJARRABUN LASHAKKA FIHI
*
*
Inbakaso Maciji Ko Macijiya Sushigomaka Gida Ko Gona Inkuma Suna Ciki Kokasani Ko Baka Saniba Koda Sunkai Sheka 100 Wlh Sai Suntashi A Wajen Nan Insha Allah To Kayi Wannan Sirrin
*
*
Dafarko Zaka Rubuta Wannan Harufan A Farar Takarda Mara Zane Guda 5 Takarda Biyar Kenan Sai Kayi Laya kanade Dazare Sai Kasamo Kwalba Guda 5 Kowace Kasa Guda 1 A Cikin Kwalbar Sai Ka Haqa Rami A Gidan Ko gonar Ta Gabas Da Yamma Da Kudu Da Arewa Da Tsakiyar Gidan Kabirne Kwalaben Da Kasa Layar Aciki Ko Wanne Kusurwa Kenan Daya Tsakiya.
*
To Wlh Maciji Koya Shekara 100 Awajen Sai Yabar Wajan Kuma Wani Bazaizoba Kuma Gaskiyar Magana Koda Ansasa Awani Abunne Anrifesa Bahanyar Dazai Gudu To Indai Kasa Wannan Sirrin Awajan Macewa Zaiyi
*
Nayi Izini gawanda yayi sharing zuwa group 7 Don Al'umma Su Amfana Masha Allah
*
*
Allah yataimakemu Albarkar shugabanmu Annabi Muhammad SAW WhatsApp number 0904 521 4743

SIRRIN BIYAN BUKATA wlh babu wata bukata da zaka nufi Allah da wan nan sirrin face bai biyama ita ba in sha Allahu Idan ...
06/03/2026

SIRRIN BIYAN BUKATA

wlh babu wata bukata da zaka nufi Allah da wan nan sirrin face bai biyama ita ba
in sha Allahu

Idan kana da wata bukata muhimmiya wacce tà tsananta ko wacce kayi kayi àmma shuru

to Ka dauki wan nan sirrín ka rinka wuridin sa kullum tsawon kwana 7 wallahi saika samu biyàn bukata in sha Allahu

إنماأمره إذاأرادشيئاأن يقول له كن فيكون

INNAMA AMRUHU IZA ARADA SHAI'AN AN YAƘULA LAHU KUMFA YAKUN KAFA 462

wlh babu wata bukata da zaka roqa wajan Allah da wan nan Addu,ar be biya maka ita ba sirrine me girman gaske

izininsa ayiwa Annabi salaty s a w da share me Neman Karin bayani Whatsapp 0904 521 4743

Wanda yake fama da iskokai k**ar mugun mafarki tsorata faduwar gaba yawan baciray ko turo aljanu akayi s**a dami mutun  ...
06/03/2026

Wanda yake fama da iskokai k**ar mugun mafarki tsorata faduwar gaba yawan baciray ko turo aljanu akayi s**a dami mutun
anemo bagaruwa guda (11)ko (21) ko (41) adake azuba cikin ruwa
atofa kursiyyu (110)
li,ilafi (41)
falaki (41)
nasi (41)
kullum asha kwana 7 za,asam lafiya Insha'Allahu

𝙽𝚊𝚢𝚒 𝚒𝚣𝚗𝚒𝚗𝚜𝚊 𝚐𝚊𝚠𝚊𝚗𝚍𝚊 𝚢𝚊 𝚝𝚞𝚛𝚊 𝚣𝚞𝚠𝚊 𝚐𝚛𝚘𝚞𝚙 5 𝚜𝚊𝚋𝚒𝚍𝚊 𝚢𝚊𝚗 𝚞𝚠𝚊 𝚜𝚞'𝚊𝚖𝚏𝚊𝚗𝚊 𝚔𝚞𝚖𝚊 𝚊𝚢𝚒 𝚌𝚘𝚖𝚖𝚎𝚗𝚝 𝚍𝚊 𝚜𝚊𝚕𝚊𝚝𝚒𝚗 𝚊𝚗𝚗𝚊𝚋𝚒 𝙼𝚞𝚑𝚊𝚖𝚖𝚊𝚍𝚞 𝚜𝚊𝚕𝚕𝚊𝚕𝚕𝚊𝚑𝚞 𝚊𝚕𝚊𝚒𝚑𝚒 𝚠𝚊𝚜𝚊𝚕𝚕𝚊𝚖.

𝚆𝚑𝚊𝚝𝚜𝙰𝚙𝚙 𝚗𝚞𝚖𝚋𝚎𝚛 𝚒𝚜 0904 521 4743

Address

Maiduguri
Gwange Ward

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan Waraka Daga Alkurani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category