31/05/2026
Ana korafi game da ruwan sha a Gombe duk da cewa Gwamna Inuwa Yahaya ya ce suna kashe Naira miliyan 150 duk wata wajen samar da ruwa. Karanta cikakken rahoton a sashen sharhi.
Hoto: Ismaila Uba Misilli|Isa Abdulhamid|Facebook