Z haq

Z haq Student

Rayuwa na tatare da klu bale Allah ya mana arziki
04/09/2025

Rayuwa na tatare da klu bale Allah ya mana arziki

Barka da safiya from me z haq*_*A rayuwa, idan kana neman yalwar arziki da ɗaukaka, dole ka nemi yardar Allah da albarka...
03/09/2025

Barka da safiya from me z haq*
_*A rayuwa, idan kana neman yalwar arziki da ɗaukaka, dole ka nemi yardar Allah da albarkar iyaye. Amma kuma ka rufe idanunka daga tsoffin al’adu, ka toshe kunnuwanka daga maganganun mutanen da s**a san yarintarka. Sau da yawa, ba a cikin muhallinka kake samun daukaka ba, sai a wajen da ba a san ka ba. Wannan ba wai saboda kowa zai yi maka hassada ba, amma saboda matsalolin da ke tattare da sanin juna. Ka duba tarihin Annabawa da Sahabbai – yawanci nasararsu ta bayyana ne daga wajen da s**a taso. Allah da ƙaddara ba za su taɓa cin amanarka ba; sai dai muhallin da kake ciki shi ke rage maka daraja.*_

16/02/2025

G m

16/02/2025
09/02/2025
I U WANT
28/02/2024

I U WANT

15/02/2024
J M
12/05/2023

J M

Address

Jalingo
Jalingo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Z haq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category