10/02/2025
T U N A T A R W A
" Daga Cikin Hanyoyin tsare Mutunci Shine ka Nemi Abun yi, ka Nemi Sana'arka, ka Tashi ka Nemi na Kanka, ka Sarrafa Rayuwar ka Gwargwadon Abunda Allah SWT ya Baka, Zaka Zam Mafi Wadatar Munate, Kuma Abin da Allah SWT ya baka ka Wadatu Dashi. "
Sheikh Ahmad tijjani Yusuf guruntum Hafizahullah
Yunus a Abdullah ✍️