Ummu jawaheer

Ummu jawaheer Assalamu alaikum ykk ina matukar kaunan ku followers ♥️ dina

06/04/2026

╱◥██████◣
│∩│🖼️▤│▤▤│
Idan wayarka Original ce to
Kayi copy din Gidan nan

04/04/2026

Assalamu alaikum ykk

19/07/2023

Talauci Bala'i ne☠️🥹
Mai Karatu Ubangiji Allah ya Rabaka da Talauci har Abada.
🤲

19/07/2023

Alhmdllh Nima yau nayi bread
Flour gongoni 2
sugar cokali uku
butter cokali 2
yiest cokali 1
zuma
Nahada komai waje daya na kwaba da ruwan dumi Amma banda zuma nayi ta bugawa daya hadu nasa arana yatashi nakuma bugawa senasa a abunda zan gasa sena maidashi rana yakara tashi senasa zuma a saman na gasashi yayi dadi Kuma yayi laushi sosai

Address

Jos

Telephone

+2348126709986

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummu jawaheer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category