M,T,G NG

M,T,G NG Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from M,T,G NG, Grocers, Jos.

04/09/2025
20/08/2025
17/08/2025

Muhammadu rasulillahi s w a yarasulilahi ✈️✈️🕋🕋

16/04/2025

Assalamualaikum Muhammadu rasulillahi s w a

14/04/2025
08/11/2023
ALLAHU AKBAR: Musulunci Ya Samu Karuwa Duk Da Yana Yin Da Ake Ciki Na Rashin Zaman Lafiya Tsakanin Israilawa Da Falasdin...
25/10/2023

ALLAHU AKBAR: Musulunci Ya Samu Karuwa Duk Da Yana Yin Da Ake Ciki Na Rashin Zaman Lafiya Tsakanin Israilawa Da Falasdinawa.

Ya bayyana cewa, ya kasa samun nutsuwa da kwanciyar hankali a rayuwarsa ya gwada addinai daban daban amma bai samu nutsuwa ba, kwatsam sai Allah ya hadashi da aboki Musulmi bayan ya fara karanta Qur'ani sai yaji nutsuwa ta sameshi, tun daga nan ya kudurce a ransa zai zama Musulmi.

A wannan karon bayan da aka gayyaceshi wajen zanga zangar nuna goyon baya ga Palatsinawa sai yaga lokaci yayi da zai karbi kalmar Shahada. Masha Allah.

Muna rokon Allah ya kara daukaka Musulunci da Musulmi.

ALLAH YASA MUYI ZABE LFY ALLAH KAZABAMANA. NAGARI. ME TAUSAYINMU. DAN ALBARKACHIN SHUGABA JAGABA MUHAMMADU RASULILLAHI S...
16/02/2023

ALLAH YASA MUYI ZABE LFY ALLAH KAZABAMANA. NAGARI. ME TAUSAYINMU. DAN ALBARKACHIN SHUGABA JAGABA MUHAMMADU RASULILLAHI S A W ✈️✈️✈️✈️✈️✈️

Address

Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M,T,G NG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category