Kabeer Auwal

Kabeer Auwal We pray for a successfully life and always be humble in any situation. We make a peace among us and we are not among any political party.

18/02/2025

Allah wadaran mutanen da xaka bada rayuwarka dansu Amma a karshe hardasu xa a wulakantaka

26/01/2025

wata masif@ Ta Bullowa Al'ummarmu Wadda Qalubale Akan Iyaye Har Yanzu Basu Sani Bah, Abinda Ya Matukar Girgizani Ya Faru A Makarantar Sakandire Neh Wadda Bai Kamata Na Ambaci Sunanta Bah

Daga Balarabe Muhammad

Wata Yarinya Ceh Er SS 2 Tayi Laipi Har Takai Ga Malaminsu Ya Saka Hannu Ya Fara Dukanta Cikin Mamaki Sai Ga Jini Nan Yana Zubowa Daga Hannunta Dole Aka Kamata Aka Kaiwa Principal Yarinyar, Take Wannan Principal Din Ta Tilasta Mata Cire Rigarta.

Tana Cirewa Abin Mamaki Wallahi Wannan Instrument Neh A Cikin Damtsen Hannunta Yake Jini...

Kunsan Meye Shi?
SunanShi IMPLANT Ana Ampani Dashi Domin Saduwa Tsakanin Namiji Da Mace Ba Tare Da Daukar Ciki Bah Kuma Yana Iya Zama Har Shekara 3 A Jikin Wadda Aka Sakawa...
Da Aka Matsa Yarinyar Sai Take Cewa Ai Ba Ita Kadai Bace Mai Shi A Jikinta A Binciki Sauran Daliban..

Nan Da Nan Aka Fara Caje Wallahi En Sakandare Sai Da Aka Samu Mata Akalla 40 Suna Dashi A Hannunsu.

Dan Allah Idan Ba Mace Mazinaciya Ba Me Yahada Budurwa Da Wannan Abu?

Dan Allah Yarinyar Da Bata Gaza Shekara 17 Ba Mai Ya Hadata Da Wannan Abu?

Idan Akayi Shiru Aka Zuba Ido Ya Kuke Ganin Tarbiyyar Yara Zata Kasance Nanda Wasu Shekaru Masu Zuwa?

Iyaye Kun Manta Neh Da Hakkin Yaranku Akanku Na Tarbiyantar Dasu Da Kuma Tambayoyin Da Dole Sai Kun Amsa A Lahira?
A Matsayinka Na Likita Koh Nurse Wacce Riba Gareka Dan Ka Lalata Tarbiyyar Mace Bayan Kaima Zaka Haipa?

Keh Kuma Da Aka Saka Miki K**e Zinace Zinace Ya Zaki Kalli Ubangiji In Ya Karbeki A Wannan Hali.

Abin Pah Ba Qaramin Bala'i Baneh Wallahi
MAFITA Iyaye Ku Saka Ido Akan Tarbiyyar Yaranku Da Duk Wani Motsi Nasu...
Dan Allah Duk Macen Da Ta Samu Miji Ayi Mata Aure Zai Rage Wannan Masipu.
A Da Muna Ganin Lalacewar Tarbiyyar Ta Tsaya Iya Kan Matan Jami'a Toh Yanxu Har Da Y'an Sakandire Dan'uwa Y'arka Tana Zuwa Qanwarka Tana Zuwa Nima Kuma Haka
Ya Kamata Mu Nemarwa Kanmu Mafita.

19/01/2025

Bayan dogon nazari da zurfafa bincike daga karshe dae mun gano cewa Ashe da albasa ake iya yin teergas

19/01/2025

Duka munada bukatu mu roki Allah ya biya mana dikkan bukatun mu na alkhairi gaba daya

19/01/2025

Wacce alama ce ake samu daga matashi daya ke nuna cewa tabbas ya shirya yin aure bayan samun kudi

Yak**ata malaman mu Ku fahimci Allah yana kallanku kuma Allah yana jiranku a madakata inda bawani mai kwatar Ku fahimci ...
02/11/2024

Yak**ata malaman mu Ku fahimci Allah yana kallanku kuma Allah yana jiranku a madakata inda bawani mai kwatar Ku fahimci matasa suna bukatar goyon bayanku dakuma sarakunan mu amma kowa yaja bakinshi yayi shiru toh lokaci xai kawo mu kuma xamu cigaba dayin addu'a ya halaka dik Wanda yakeda sa hannu a cikin wannan bakin xalinci da take mana kuma xamu cigaba da Neman mafita a gun Allah sabida shikadae ne gatan mu kuma Allah ya isa ga wayanda sukaci a manar mu

Imagine most of them are not adult the are suffering from this bad government because the protest end bad government and...
02/11/2024

Imagine most of them are not adult the are suffering from this bad government because the protest end bad government and our leaders from north are seeing and the can't say anything and the can not do anything is a very big ashame

16/06/2024

Eid Ul Adha Mubarak! You are always in my prayers and I wish you an abundance of blessings on this holy day🤲may Allah shower his blessing and mercy upon you and your households. May Almighty Allah make us witness more of it in life with peace,success,wealth, longlife and prosperity in good health. AMIN.🙏Barka da Sallah and Happy Eid-Kabir.🥀😍

15/06/2024

1= Duk kwadayinka ka kula da abu 2:

1 addininka

2 mutunchinka

🌸🌸🌸🌸🌸

2= Kar ka yarda da abu 2:

1 Abotar da za ta janwo maka kas-kanchi

2 kyauta da za amaka gori daga baya.

🌸🌸🌸🌸🌸

3= Duk jarabawar da Allah yai maka ka tuna abu 2:

1 a kwai wasu dayawa a chiki.

2 wataran sai tarihi

🌸🌸🌸🌸🌸

4= Ka dena yadda da abu 2:

1 Cutar da wani

2: murna in wani ya shiga bala'i

🌸🌸🌸🌸🌸

5= In ka shiga damuwa ka rika yin abu 2:

1 Addu'a🤲🏻

2 hakuri

🌸🌸🌸🌸🌸

6= In Allah bai baka wani abu ba to ka fihimchi abu 2:

1 ba alkairi bane agare ka

2 ko kuma sai nan gaba zai baka

🌸🌸🌸🌸🌸

7= In za ka roki Allah ka roki abu 2:

1 mai albarka

2 mai dorewa

🌸🌸🌸🌸🌸

8= In za kai addu'a kasan da abu 2:

1 Allah ne ya ce a roke Shi

2 kuma ibada kake yi

🌸🌸🌸🌸🌸

9= In ka gama karantawa ka yi abu 2:

1 Ka yi min addu'a 🤲🏻

2 kuma ka turawa yan'uwa musulmai

🌸

Ameen ya hayyu ya qayyum
08/06/2024

Ameen ya hayyu ya qayyum

08/06/2024

- Budurwa da ciki
- Matar Aure da zina
- Mai kuɗi da sata
- ƴan kasuwa da rashin tausayi
- Talaka da ƙwace
- Shuwagabanni da Wawura
- Neman kuɗi ido rufe
- Yaki halak ya ki haram
- Yara da ƙarya
- Matasa da zina
- Masoyinka ya cuce ka
- Matasan unguwa informants
- Ɗan uwanka ya guje ka
- Idan an yi alƙawari a warware
- A wurin aiki rashawa
- Makarantun boko cin hanci
- Wasu Malaman neman mata
- Masu sana'a sihiri
- Masu neman sa'a sihiri
- Ƴan siyasa sihiri
- Masu neman mallaka sihiri
- Masu neman matsayi sihiri
- Ƴan bindiga sihiri
- Kisa a birni
- Kisa a kauye
- Fyaɗe a birni
- Fyaɗe a ƙauye
- Kisa da garkuwa a hanya
- Maza sun shiga ta'addanci
- Mata sun shiga ta'addanci
- Matasa sun shiga ta'addanci
- Gurɓatattun Ma'aikata sun shiga
- Gurɓatattun Uwayen ƙasa sun shiga
- Informants ta ko'ina
- idan an k**a, miyagun masu shari'a su saki
- Kowa neman duniya ido rufe.
- Ba gaskiya
- Ba amana
- Ba adalci
- Ba kunya
- Ba girmamawa
- Ba zumunci
- Ba karamci
- Ba tausayi
- Ba jinƙai
- Ba tsoron Allah
- Ba tunani
- Ba faɗin gaskiya
- Ba tunani mai kyau
- Ba Uzuri
- Sai gulma
- Sai yaudara
- Sai kwaɗayi
- Sai cuta
- Sai ha'inci
- Sai zalunci
- Sai ƙarya
- Musulmi da sata
- Musulmi da zina
- Musulmi da Kidnapping
- Musulmi da informants
- Musulmi da rashawa
- Musulmi da zalunci
- Musulmi da cuta
- Musulmi da rashin cika alkawari
- Ka ɗauki mutum aiki ya zaluncika
- Ka ɗauki ɗan tsaron shago ya yi maka sata
- Ka buɗewa yaro shago ko sana'a ya cinye jarin gaba ɗaya
- Ku haɗa kasuwanci da wani ya cinye uwar da ribar.
- Ka kai ƙara a baka rashin gaskiya saboda rashawa

Wai fa duk da wannan mutane suke mamakin mai yasa muka samu kanmu a
- Halin ƙunci
- A halin baƙin talauci
- A taɓarɓarewar tarbiya
- A rushewar arziki
- A taɓarɓarewar zama lafiya
- A tsadar rayuwa
- A rashin mutunci da mutuntawa

To sai ku duba da kyau ku yi nazari ku fahimci dalilin, domin gashi nan ƙarara.

Allah ubangiji kashiryar Damu Hanyarka Madaidai ciya.

Address

Plateau Jos
Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kabeer Auwal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category