π™‚π™”π˜Όπ™π˜Ό π™†π˜Όπ™”π˜Όπ™‰π™†π˜Ό

  • Home
  • Nigeria
  • Kabo
  • π™‚π™”π˜Όπ™π˜Ό π™†π˜Όπ™”π˜Όπ™‰π™†π˜Ό

π™‚π™”π˜Όπ™π˜Ό π™†π˜Όπ™”π˜Όπ™‰π™†π˜Ό Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from π™‚π™”π˜Όπ™π˜Ό π™†π˜Όπ™”π˜Όπ™‰π™†π˜Ό, Grocers, Kabo.

24/09/2022

πŠπˆπ’π‡πˆπ πˆπ‹πˆπŒπˆ π€πŠπ„ 𝐊𝐎 π’πˆπ˜π€π’π€?
Part 1

Babbar Makarantar sakandiren maza a garin Garo na bukatar dauki daga kowanne bangare.....
Wadannan Abubuwan kuwa sune Kamar haka:-
1-Wadatattun malamai
2-Zakwakuran malamai
3-Kwararrun malamai
4-kyakykyawan shugabanci
5-kayan aikin koyo da koyarwa
6-hadinkan mutanen gari
7-Goyon bayan iyayen yara/dalibai

πŒπ„ππ„ππ„ πƒπ€π‹πˆπ‹πˆπ πƒπ€π˜π€π’π€ π€πŠπ€π‘π€π’π€ 𝐖𝐀𝐃𝐀𝐍𝐍𝐀𝐍 𝐀𝐁𝐔𝐁𝐔𝐖𝐀𝐍 πƒπ”πŠπ€ πŠπ”πŒπ€ π€πŠπ€ πŠπ€π’π€ πƒπ€π”πŠπ€π‘ πŒπ€π“π€πŠπˆ π€πŠπ€πˆ?

Wannan dalilin baiwuce San zuciya, rashin kishin Kai, dakuma wasu dalilan siyasa wadanda ake dangantasu da ilimin yara Masu tasowa,siyasa ce tasa mutanen garin Garo s**a amince kullum da safe karfe 7:30am zuwa 8:00am 'ya'yansu susanya fararen kaya suje makaranta karfe daya da rabi na Rana 01:30pm su dawo gida ba tareda sunkaru da wani abu bah, Kuma iyayensu sunsani, Wanda da ace wani abun s**ayi a wannan lokacin zasu iya amfana fiyeda Zaman dirshen a aji Babu malamai....
Menene tinanin abinda gobe zata haifar matukar aka cigaba da tafiya a haka? Akwai zakwakuran dalibai Wanda hakan yayi matukar dakushe basirarsu, akwai masu kaunar suga sunyi karatu Wanda hakan ya dakatar Masu da burinsu, akwai masu baiwar kasuwanci wanda hakan zai dakile iya hasashen riba da faduwa a kasuwancin su, akwai Masu karancin fahimta wadanda wannan shine silar talauci Kuma Koda sunzama manyan Yan kasuwa dole sunansu zaikoma yan-kallo saidai wasu su jagoranci kasuwancin nasu....
Haba wanne irin abin takaici ne wannan Garin kwamanda zaizama garin jahilai Kuma dasa hannunsa dancin burinsa na siyasa.
Zancefa akeyi na secondary school ba primary School bah.
Yaushe ne zamu cigaba a haka?
Ku jira part 2

πŸ…³πŸ…°πŸ…ΆπŸ…° πŸ…ΌπŸ…°πŸ…»πŸ…°πŸ…Ό πŸ…ΌπŸ…΄ πŸ…ΆπŸ†ˆπŸ…°πŸ†πŸ…° πŸ…ΊπŸ…°πŸ†ˆπŸ…°πŸ…½πŸ…ΊπŸ…°

Address

Kabo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when π™‚π™”π˜Όπ™π˜Ό π™†π˜Όπ™”π˜Όπ™‰π™†π˜Ό posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category