Idris Usman

Idris Usman crypto guru

09/06/2024

SAKON CHIZO 1 GERMANY KENAN ZUWAGA
NAZIRU MAROKI

MUN JI SAKON KA MAROKI NAZIRU

Ina so na mayar masa raddi amma gaskiya bani da lokacin da zan bata wajen yi masa raddi irin wanda ya dace dashi, sai wannan kadan 👇

Mu 'Yan Crypto mun godewa Allah da Ya barmu a matsayin da muke, AlhamdulilLah, tunda dai ba roko muke yi ba ta hanyar waka, duk da haka muna kasuwanci, muna noma kuma muna aikin Gwamnati

Sana'ar Naziru da Nassin Al-Qur'ani Maigirma haramun ne, duba Suratu Luqman aya ta 6 zuwa 7, suna magana ne akan mawaka da masu kirkiran labarun karya, masu irin sana'ar Naziru Allah cewa yayi a musu albishir da wata azaba mai muni

Annabi (SAW) cewa yayi idan an ga maroki, ko kuma idan maroki yazo yana rokonka to ka debi kasa ka watsa masa, saboda munin sana'arsa ta roko

Akwai Hadisin da Bukhari da Muslim s**a ruwaito daga Abdullah Ibn Umar Manzon Allah (SAW) Yace maroki zai tashi ranar Alkiyamah babu tsoka ko kadan a fuskarsa

Da ka kasance maroki irin Naziru ka tara kudin da babu wanda ya kai ka kudi a duniya gara kayi fatan barin duniya da bakin talauci

03/06/2024
03/06/2024

he

Yakamata Mugane wannan lissafin.
03/06/2024

Yakamata Mugane wannan lissafin.

MASU IYA MAGANA SUKACE TAFIYA.                     💆‍♀️TAFIYA DA GWANIN AKWAI DADI💆‍♀️Tabas bahaushe yayi gaskiya, Lalla...
22/07/2023

MASU IYA MAGANA SUKACE TAFIYA.
💆‍♀️TAFIYA DA GWANIN AKWAI DADI💆‍♀️

Tabas bahaushe yayi gaskiya, Lallai. Kwarai. sanin mutunci sai dan mutunci. mai zuxuciya ake fadawa biki ba mai kudi ba,

(GASHINAN)> danku- kanin ku- KUMA sannan> abokin ku, TO YAN RIGASA [ NIDAI GA ZABINA ] fata kuma yakasance zabinku,

RIGASA GIDA

Idris usman

01/05/2023

Get some entry a very nice entry and position yourselves

26/04/2023

Malam Umar Hashim

Address

Rigasa Kaduna
Kaduna South

Telephone

+2348107200066

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Idris Usman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category