A Bn Hashim Mmr

A Bn Hashim Mmr Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A Bn Hashim Mmr, Grocers, Kaduna North, Kaduna.

05/12/2024

Yanke Shakku Kan Alaƙar Cin Jan Nama Da Ciwon Gwiwa

Miliyoyin mutane a faɗin duniya ne ke fama da ciwon gaɓɓai sak**akon lalurori daban-daban. Matsalar ciwon gaɓɓai na da illar gaske ga ingancin rayuwa, tattalin arziƙi da walwala. A wani lokacin ma idan matsalar ta ta'azzara tana iya nakasa mutum, sannan ta tsugunar da shi ɗungurungum.

Sai dai, wani abin mamaki shi ne yadda mutane ke alaƙanta ciwon gaɓɓai musamman ciwon gwiwa da yawan cin jan nama. Wannan ya sa da zarar mutum ya fara ƙorafin ciwon gwiwa sai ka ji an ce masa "ka rage cin jan nama".

To ko ya lamarin yake?

Da farko dai, ya k**ata mu fahimci cewa ciwon gwiwa iri-iri ne kuma kowanne na da sababinsa. Saboda haka, ba abu guda ne ke kawo duk ire-iren ciwon gwiwa ba.

Ire-iren cutukan gaɓɓai da ke iya janyo ciwon gwiwa sun haɗa da:

1) Amosanin gaɓa: Amosanin gaɓa, wato 'osteoarthritis' a turance, ciwon gaɓa ne sak**akon zaizayewar gurunguntsin gaɓa yau da gobe, musamman a gaɓɓai maɗauka nauyin jiki k**ar gwiwar ƙafa ko gaɓar ƙugu.

2) Sanyin ƙashin gaɓa, wato 'rheumatoid arthritis' a turance. Sai dai, sanyin ƙashin gaɓa ya fi shafar ƙananun gaɓɓai k**ar gaɓɓan yatsun hannu da ƙafa.

3) Ciwon gaɓa na shigar ƙwayar cuta cikin gaɓa ko jiki, wato 'septic arthritis' a turance. Irin wannan ciwo na iya k**a kowace gaɓa idan ƙwayar cuta k**ar bakteriya ta k**a jiki gaba ɗaya ko kuma wata gaɓa guda.

4) Ciwon gawut, wato 'gout arthritis' a turance, ciwon gaɓa ne da ke faruwa sak**akon taruwar gishirin "urate" a cikin gaɓa.

5. Ciwon gaɓa na bugu/rauni: Irin wannan ciwon gaɓa na faruwa musamman ga masu wasannin tsalle-tsalle da guje-guje k**ar 'yan wasan ƙwallon ƙafa da dai sauransu. Misali, sak**akon lahani ko bugu ga gurunguntsin gaɓa ko gammon gwiwa (meniscal tear). Ko kuma yayin da haɗarin abun-hawa ya ritsa da mutum kuma ya samu karaya a kan gaɓa, wannan na iya lalata muhimman sassan kariya da ke cikin gaɓar har ya haifar da ciwon gwiwa.

To ko wanne irin ciwon gwiwa ne ke da alaƙa da cin jan nama?

Daga c

■ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙋𝙊𝙎𝙄𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄𝘼■ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙉𝙀𝙂𝘼𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄𝘼■ 𝙍𝙀𝙎𝙋𝙀𝘾𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘼𝙉𝙏𝙄𝘽𝙄𝙊𝙏𝙄𝘾𝙎(𝘽𝙍𝙊𝘼𝘿 & 𝙉𝘼𝙍𝙍𝙊𝙒 𝙎𝙋𝙀𝘾𝙏𝙍𝙐𝙈)⭐ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙋𝙊𝙎𝙄𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄...
17/05/2024

■ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙋𝙊𝙎𝙄𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄𝘼
■ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙉𝙀𝙂𝘼𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄𝘼
■ 𝙍𝙀𝙎𝙋𝙀𝘾𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘼𝙉𝙏𝙄𝘽𝙄𝙊𝙏𝙄𝘾𝙎
(𝘽𝙍𝙊𝘼𝘿 & 𝙉𝘼𝙍𝙍𝙊𝙒 𝙎𝙋𝙀𝘾𝙏𝙍𝙐𝙈)

⭐ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙋𝙊𝙎𝙄𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄𝘼𝙇
★ They have a thick cell walls, a peptidoglycan layer an no outer lipid membrane
★ Show blue or purple after gram-staining in a laboratory test.

⭐ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙉𝙀𝙂𝘼𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄𝘼𝙇
★ They have a thin peptidoglycan layer have an outer lipid membrane.
★ It shows pink or red on staining and have thin walls.

⭐ 𝘽𝙍𝙊𝘼𝘿 𝙎𝙋𝙀𝘾𝙏𝙍𝙐𝙈 𝘼𝙉𝙏𝙄𝘽𝙄𝙊𝙏𝙄𝘾𝙎
★ They are a class that act against an extensive range of disease-causing bacteria by targeting both 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙋𝙊𝙎𝙄𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄𝘼 and 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙉𝙀𝙂𝘼𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄𝘼 bacterial groups.
𝙀𝙭𝙖𝙢𝙥𝙡𝙚𝙨 :
✓Tetracycline
✓Doxycycline
✓Penicillin
✓Ampicillin
✓Amoxicillin
✓Sulfasalazine
✓Sulfamethoxazole
✓Ciprofloxacin
✓Ertapenem
✓Ceftriaxone
etc.

⭐ 𝙉𝘼𝙍𝙍𝙊𝙒 𝙎𝙋𝙀𝘾𝙏𝙍𝙐𝙈 𝘼𝙉𝙏𝙄𝘽𝙄𝙊𝙏𝙄𝘾𝙎
★ They are active against a selected group of bacterial types.
★ They can act on either 𝙂𝙧𝙖𝙢 +𝙫𝙚 or 𝙂𝙧𝙖𝙢 -𝙫𝙚 but not both.
★ They are for the specific infection when the 𝙘𝙖𝙪𝙨𝙖𝙩𝙞𝙫𝙚 𝙤𝙧𝙜𝙖𝙣𝙞𝙨𝙢 is known.

★ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙋𝙊𝙎𝙄𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘼𝙉𝙏𝙄𝘽𝙄𝙊𝙏𝙄𝘾𝙎
𝙀𝙭𝙖𝙢𝙥𝙡𝙚𝙨 :
✓Clindamycin
✓Vancomycin
✓Azithromycin
✓Erythromycin

★ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙉𝙀𝙂𝘼𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘼𝙉𝙏𝙄𝘽𝙄𝙊𝙏𝙄𝘾𝙎
𝙀𝙭𝙖𝙢𝙥𝙡𝙚𝙨:
✓Streptomycin
✓Gentamicin

17/05/2024

■ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙋𝙊𝙎𝙄𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄𝘼
■ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙉𝙀𝙂𝘼𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄𝘼
■ 𝙍𝙀𝙎𝙋𝙀𝘾𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘼𝙉𝙏𝙄𝘽𝙄𝙊𝙏𝙄𝘾𝙎
(𝘽𝙍𝙊𝘼𝘿 & 𝙉𝘼𝙍𝙍𝙊𝙒 𝙎𝙋𝙀𝘾𝙏𝙍𝙐𝙈)

⭐ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙋𝙊𝙎𝙄𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄𝘼𝙇
★ They have a thick cell walls, a peptidoglycan layer an no outer lipid membrane
★ Show blue or purple after gram-staining in a laboratory test.

⭐ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙉𝙀𝙂𝘼𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄𝘼𝙇
★ They have a thin peptidoglycan layer have an outer lipid membrane.
★ It shows pink or red on staining and have thin walls.

⭐ 𝘽𝙍𝙊𝘼𝘿 𝙎𝙋𝙀𝘾𝙏𝙍𝙐𝙈 𝘼𝙉𝙏𝙄𝘽𝙄𝙊𝙏𝙄𝘾𝙎
★ They are a class that act against an extensive range of disease-causing bacteria by targeting both 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙋𝙊𝙎𝙄𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄𝘼 and 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙉𝙀𝙂𝘼𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘽𝘼𝘾𝙏𝙀𝙍𝙄𝘼 bacterial groups.
𝙀𝙭𝙖𝙢𝙥𝙡𝙚𝙨 :
✓Tetracycline
✓Doxycycline
✓Penicillin
✓Ampicillin
✓Amoxicillin
✓Sulfasalazine
✓Sulfamethoxazole
✓Ciprofloxacin
✓Ertapenem
✓Ceftriaxone
etc.

⭐ 𝙉𝘼𝙍𝙍𝙊𝙒 𝙎𝙋𝙀𝘾𝙏𝙍𝙐𝙈 𝘼𝙉𝙏𝙄𝘽𝙄𝙊𝙏𝙄𝘾𝙎
★ They are active against a selected group of bacterial types.
★ They can act on either 𝙂𝙧𝙖𝙢 +𝙫𝙚 or 𝙂𝙧𝙖𝙢 -𝙫𝙚 but not both.
★ They are for the specific infection when the 𝙘𝙖𝙪𝙨𝙖𝙩𝙞𝙫𝙚 𝙤𝙧𝙜𝙖𝙣𝙞𝙨𝙢 is known.

★ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙋𝙊𝙎𝙄𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘼𝙉𝙏𝙄𝘽𝙄𝙊𝙏𝙄𝘾𝙎
𝙀𝙭𝙖𝙢𝙥𝙡𝙚𝙨 :
✓Clindamycin
✓Vancomycin
✓Azithromycin
✓Erythromycin

★ 𝙂𝙍𝘼𝙈 𝙉𝙀𝙂𝘼𝙏𝙄𝙑𝙀 𝘼𝙉𝙏𝙄𝘽𝙄𝙊𝙏𝙄𝘾𝙎
𝙀𝙭𝙖𝙢𝙥𝙡𝙚𝙨:
✓Streptomycin
✓Gentamicin

26/04/2024

GINGER.

Ginger, scientifically known as Zingiber officinale, can have several potential benefits for poultry birds.

Here are some of the importance of ginger to poultry birds:

1. DIGESTIVE AID: Ginger has long been used as a digestive aid in both humans and animals. It can help stimulate the production of digestive enzymes, improve digestion, and alleviate digestive issues such as bloating and indigestion in poultry birds.

2. ANTI-INFLAMMATORY PROPERTIES: Ginger contains bioactive compounds called gingerols, which have anti-inflammatory properties. These properties can help reduce inflammation in the digestive tract and other parts of the body, potentially improving the overall health and well-being of poultry birds.

3. IMMUNE SYSTEM SUPPORT: Ginger has immune-boosting properties due to its antioxidant content. Including ginger in the diet of poultry birds may help strengthen their immune system, making them more resistant to diseases and infections.

4. RESPIRATORY HEALTH: Ginger has been traditionally used to alleviate respiratory issues such as coughs and congestion. It may have similar benefits for poultry birds, helping to maintain healthy respiratory function and reducing the risk of respiratory infections.

5. STRESS REDUCTION: Ginger has adaptogenic properties, which means it can help the body adapt to stress and reduce its negative effects. Including ginger in the diet of poultry birds may help them cope better with stressful situations, such as changes in environment or handling.

PROCEDURE

1. Start by selecting fresh ginger root. Look for ginger that is firm, smooth, and free from any mold or soft spots. The fresher the ginger, the better the flavor and benefits.

2. Peel the ginger root using a vegetable peeler or the edge of a spoon. Remove the outer skin until you reach the pale yellow flesh of the ginger.

3. Cut the ginger into smaller pieces to make it easier to grind. You can slice it into thin rounds or chop it into smaller chunks.

4. Plac

14/08/2023

Ga Taimako Fisabilillahi

Don ka tsare lafiyarka Kuma ka rage barnar kudi

1-Idan kana son kayi maganin Dankanoma,
Shayin Bagaruwa ko Ganyenta ya ishe ka

2- idan kana son ka kawar da malaria
Shayin Ganyen zogala, Ganyen lemun tsami, Rabin Ganyen Shuwaka, ko gwanda ya ishe ka

3- idan kana son ka fitar da dattin ciki Kuma ka wanke kodarka (kidneys) tas
Garin Ganyen Mangwaro da lemun tsami ko Apple

4 idan kana son ka kawar da warin Baki
Kasha Shayin Na'ana'a hade da lemun tsami ko Zuma

5- idan kana son Kuzari sosai ba tare da kasha Energy Drinks ko maganin karfin maza ba to to ka tauna Namijin Goro guda biyu, dabino 7 ka shanye da ruwan Kwakw anan

6-Idan kana son kayi maganin cizon sauro ka samo bawon lemu da Albasa ka dakesu ko ka d**e a tace ka zuba cikin mazubi yayi kwana Daya kafin ka fesar, ko ka mayar dasu gari ta yadda zaka zuba saman garwahin wuta hayaki ya tashi duk sauro zasu mutu ko su fita

7-Idan kana son kayi maganin Hawa jini
Kasha Shayin Garin habbatus Sauda da Citta da Garin Tafarnuwa) ka rage tunani, ka guji Farin Magi cikin Abinci, ka kuji energy drinks, ka guji soda drink, da Gishiri Wanda ba'a Kona cikin Abinci

8- Idan kanason kayi maganin ciwon hanta Hepatitis, kasha Rake sosai Kuma kaci cucumber

9-Idan kanason kawar da damuwa, depression"
Ka Saurari karatun Alqur'ani

10-Idan kanason kayi maganin Aljannu ko fitar dasu cikin gidanka ko a jikin Wani,
Kasha Shayin Na'ana'a, Kuma kayi hayaki da ganyen Na'ana'a Aljani ko Aljana komai karfinsu sai sun fice Don Basu son warinshi k**ar yadda mu bamu son warin kashi
abun sadaka ayiwa annabi salati

08/08/2023

KARATUN LIKITAN DABBOBI A NIGERIA..

✓Kaso Mai Yawa Na Abincin damuke Ci Daga Dabbobi Yake, Kula Da Lafiyar Dabbobi tamkar Kula Da Lafiyar Ɗan Adam Ce!

VETERINARY MEDICINE

♦Bachelor of Veterinary Science [BVSc]

♦Bachelor of Veterinary Science (Veterinary Pathology)

♦Bachelor of Veterinary Science (Animal Nutrition)

♦Bachelor of Veterinary Science (Animal Genetics & Breeding

♦Bachelor Of Veterinary Science (Veterinary Microbiology)

ilimi ne na kimiyya da wanda ya karantashi yake amfani dashi wajen gano da magance duk wasu cututtuka da s**a samu dabbobi ko kuma idan s**aji rauni, haka kuma da basu matakan kariya daga kamuwa da cututtukan.

Doctor of Veterinary Medicine (Wato likitan dabbobi) shima k**ar likitan mutane ne, Programme ne da ake share Shekara 6 ana yin sa a Jami'a, Hakanan kuma kwas ne mai wahala, dan wasu ma suna ganin yafi Medicine and Surgery wahala, kasancewar waɗanda zakayi ta’ammali dasu a wannan bangaren ba mutane bane, kuma bazasu iya yimaka bayanin abunda ke damun su ba, wannan dama sauran wasu abubuwan s**a sanya wasu ke ganin yafi likitan mutane wahala.

Wanda ya karanta wannan Course din ana kiransa ne da suna Veterinarian ko kuma Doctor Of Veterinary Medicine (D.VM)

Karatun Kacokan Ya Ta’alaƙƙa Ne akan; magance cututtuka da kuma kula da raunuka a cikin nau'in dabbobi daban-daban,

Wannan ya banbanta daga asibitoci, dakunan shan magani, zuwa gonakin dabbobi na shanu, kifi, tumaki, akuya, zomo da dai sauransu, da namun daji.

Karatun Likitan dabbobi wani reshe ne na likitanci wanda ke magance cutuka, rigakafi, ganowa da magance cututtuka, cuta da rauni ga dabbobi, wanda ya ƙunshi kowane nau'in dabbobi, na gida da na daji, tare da yanayi iri-iri waɗanda zasu iya shafar nau'ika daban-daban.

Makarantar data fara Sashen likitancin dabbobi ta farko a Nigeria ita ce tsangayar ilimin likitancin dabbobi, ta Jami'ar Ibadan, a 1961.

A halin yanzu, akwai Jami'o'i dayawa a Nigeria waɗanda ke wannan Course Ɗin.

A Najeriya, tsawon lokacin kara

Two beggars live in a forest, near a city. Naturally they are enemies, because they are in the same profession and in co...
29/07/2023

Two beggars live in a forest, near a city. Naturally they are enemies, because they are in the same profession and in competition. One is blind and one is lame. And they are always quarreling about their clients. You don’t know what beggars say about you. They have their clients, they have their territories.

Beggars are continuously fighting. There is great struggle and competition. And those two beggars had been enemies for years. But one day the forest caught fire. The blind man was perfectly able to walk and run, but it was dangerous. He could not see whether he was going in the right direction, where there was no fire, or whether he was running through the fire towards more.

The lame man could not run on his own. And the fire was spreading so fast and the winds were so strong, but he could see that there was still a possibility to get out. There were a few places where the fire had not reached yet. But soon it would be reaching there. Soon, they would be covered by fire from all over the place. They both forgot all their antagonism, competition. This was not the time to fight, this was a time to unite.

And the blind man took upon his shoulders the lame man, and they became one personality. Now they had eyes and they had legs, both. The lame man could see, and direct where they had to run, and fast – and which directions had to be avoided. And the blind man was strong enough to run, carrying the lame man on his shoulders. They came out of the forest without being injured.

Moral

This ancient story is about your mind and your heart. Your heart can see, but cannot say. Your mind can say, but cannot see. If you are capable of bringing your heart and mind closer, your love and logic closer, your experience and expression closer, perhaps mind can also say something significant. It may not be complete, it may not be an entire expression, but it may be an indication in the right direction. It may be a finger pointing to the moon. It may not be the moon, but it can i

27/07/2023

A young man asked his grandfather,
"Grandpa, how did you live in the past without technology . . .
without computers
without drones
without bitcoins
without Internet connection
without TVs
without air conditioners
without cars
without mobile phones?"

Grandpa answered:
"Just as your generation lives today . . .
no prayers,
no compassion,
no respect,
no GMRC,
no real education,
poor personality,
there is no human kindness,
there is no shame,
there is no modesty,
there is no honesty.

We, the people born between the years 1930-1980, were the blessed ones. Our lives are a living proof."

¶ While playing and riding a bike, we have never worn a helmet.
¶ after school we did our homework ourselves and we always played in meadows until sunset
¶ We played with real friends, not virtual friends.
¶ If we were thirsty, we would drink frim the fountain, from the waterfalls, faucet water, not mineral water.
¶ We never worried and get sick even as we shared the same cup or plate with our friends.
¶ We never gained weight by eating bread and pasta every day.
¶ Nothing happened to our feet despite walking barefoot.
¶ We never used food supplements to stay healthy.
¶ We used to make our own toys and play with them.
¶ Our parents were not rich. They gave us love, not material gifts.
¶ We never had a cell phone, DVD, PSP, game console, Xbox, video games, PC, laptop, internet chat . . . but we had true friends.
¶ We visited our friends without being invited and shared and enjoyed the food with their family.
Parents lived nearby to take advantage of family time.
¶ We may have had black and white photos, but you can find colorful memories in these photos.
¶ We are a unique and the most understanding generation, because we are the last generation that listened to their parents.

And we are also the first ones who were forced to listen to their children.~

We are limited edition.

Take advantage of us. Learn from us. We are a treasure destined to disappear soon.

Copied

15/07/2023

Hausa Language in Africa 🌍

The Hausa language, a member of Afroasiatic family of languages, has more first-language speakers than any other African language. It has an estimated 67 million first-language speakers, and close to 50 million second-language speakers. The main Hausa-speaking area is Northern Nigeria and Niger.

Hausa is also widely spoken in northern Ghana, Cameroon, Chad, Sudanese Hausa in Sudan and the Ivory Coast as well as among Fulani, Tuareg, Kanuri, Gur, Shuwa Arab, and other Afroasiatic speaking groups.

There are also large Hausa communities in every major African city in neighborhoods called zangos or zongos, meaning “caravan camp” in Hausa (denoting the trading post origins of these communities). Most Hausa speakers, regardless of ethnic affiliation, are Muslims; Hausa often serves as a lingua franca among Muslims in non-Hausa areas.

15/07/2023

Asset vs Liability: A short story

Son: Dad, may I speak with you?
Dad: Go ahead.
Son: Among all my classmates, I am the only one without a car. It is embarrassing.
Dad: What do you want me to do?
Son: I need a car. I don't want to feel odd.
Dad: Do you have a particular car in mind?
Son: Yes dad (smiling)
Dad: How much?
Son: N2,000,000
Dad: I will give you the money on one condition.
Son: What is the condition?
Dad: You will not use the money to buy a car but invest it. If you make enough profit from the investment, you can go ahead and buy the car.
Son: Deal.

Then, the father gave him a cheque of N2,000,000. The son cashed the cheque and invested it in obedience to the verbal agreement that he had with his father.

Some months later, the father asked the son how he was faring. The son responded that his business was improving. The father left him.

After some months again, the father asked him about his business
again and the son told him that he is making a lot of profit from the business.

When it was exactly a year after he gave him the money, the father asked him to show him how far the business has gone. The son readily agreed and the following discussion took place:

Dad: From this I can see that you have made a lot of money.
Son: Yes dad.
Dad: Do you still remember our agreement?
Son: Yes
Dad: What is it?
Son: We agreed that I should invest the money and buy the car from the profit.
Dad: Why have you not bought the car?
Son: I don't need the car again. I want to invest more.
Dad: Good. You have learnt the lessons that I wanted to teach you.
- You didn't really need the car, you just wanted to feel among. That would have placed extra financial obligations on you. It wasn't an asset then; but a liability.
- Two, it is very important for you to invest in your future before living like a king.
Son: Thanks dad.

Then the father gave him the key of the latest model of that car.

MORALS:
1. Always invest first before you start living the way you want.

2. Wha

28/03/2023

*RASHIN GIRMAN TSUNTSAYE*

Sau da yawa wasu lokuta ba ciwo bane ke janyo rashin girman tsuntsayen, illa rashin samun isasshen abun shan ruwa dana cin abinci. Mutane da yawa na kokawa akan tsuntsayen su basa girma. Amma da yawa idan kaje ka gani da idonka sai ka tarar laifin daga wajen masu kiwon ne.

Ya k**ata kusani, idan ya tabbata tsuntsayenku lafiyar su kalau. Kuma kukaga basu girma da yiyuwar matsalar rashin samun isasshen kwanon cin abinci ne dana shan ruwa. Wannan matsalar na afkuwace musamman a gonakin da tsuntsayen suke da yawa. misalin tsuntsaye 30, 50, 100, zuwa sama.

Abun da ya k**ata ku sani. Ko wani faranti cin abinci na daukan tsuntsaye guda 20, idan s**ayi yawa 25. Haka kuma abun shan ruwan su na daukan tsuntsaye 15.

Anan idan kanada kaji guda 50, zaka siya musu farantin cin abinci guda 3. Abun shan ruwa a kalla guda 4.

Idan tsuntsayenku s**a samu isasshen abun shan ruwa dana cin abinci, zasuci tare susha tare. Kuma zasu girma tare. Amma idan ya kasance babu isasshen abun cin abinci dana shan ruwa. To dole wasu zasufi wasu girma.

Kuma ya zamo maka wajibi, koda ka samar musu da isasshen abun cin abinci. Ya zamana kana saka ido sosai lokacin da suke cin abinci. Domin wasu zasu iya fin karfin wasu. Kaga idan ka tsaye ka saka ido nanne zaka gano matsalar dake damun tsuntsayenka.

17/03/2023

WATA QISSA DATA BIRGENI

Wani Malami ne ya tambayi ɗalibin sa; tsawon shekaru nawa kake almajirta a wuri na? Sai ɗalibin yace; tsawon shekaru 33. Sai Malamin yace; me ka koya daga gare ni tsawon waɗan nan shekaru? Sai ɗalibin yace; abubuwa 8 kawai na koya. Sai Malamin yayi mamaki tare da cewa; duk zaman mu da kai abubuwa 8 kawai ka koya daga gare ni. Ɗalibi yace; su kawai na koya kuma bana son yi maka karya.

Sai Malam yace; to fade su in jisu. Ɗalibi yace gasu k**ar haka;

Na farko: nayi dubi zuwa ga mutane, sai naga kowanne mutum yana da aboki. Amma da zarar an kai shi kabari sai abokin ya rabu da shi. Sai na riki kyawawan ayyuka don mu shiga kabari tare da su.

Na biyu: nayi nazarin faɗin Allah Maɗaukaki "amma duk wanda ya ji tsoron tsayuwa gaban Ubangijin sa kuma ya hana zuciya son ranta, to Aljanna ce makomarsa". Sai nayi kokarin hana zuciya ta abinda take so don na dawwama akan yiwa Allah biyayya.

Na uku: nayi dubi ga mutane sai naga kowanne mutum yana da wani abu da yake da kima a wajen sa yana tattalinsa don kar ya rasa shi. Sai na tuna faɗin Allah Maɗaukaki "duk abinda yake wurin ku zai ƙare. Abinda ke wurin Allah shine zai dawwama". Sai ya zamana duk abinda ya fado hannu na zan mika shi ga Allah don ya kiyaye min shi kuma ya dawwama.

Na huɗu: nayi dubi ga mutane sai naga kowanne mutum yana alfahari da dukiyarsa ko matsayin sa ko nasabar sa. Sai na tuna faɗin Allah Maɗaukaki "Mafi daukaka a wurin Allah shine mafi Taqawa. Sai nake aikin Taqawa don na zamto mai girma a wurin Allah.

Na biyar: nayi dubi ga mutane sai naga suna yiwa junansu hassada akan ni'imomin duniya. Sai na tuna faɗin Allah Maɗaukaki "mune muka raba muku abubuwan rayuwar duniya". Sai na fahimci cewa Allah ne yayi rabon don haka na bar hassada.

Na shida: nayi dubi ga mutane sai naga suna adawa da junansu. Har suna kisan juna. Sai na tuna faɗin Allah Maɗaukaki "Hakika Shaidan makiyi ne a gareku, ku rike shi makiyi". Sai na bar adawa da mutane na koma adawa da Shaidan kawai.

Na Bakwai: na

Address

Kaduna North
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A Bn Hashim Mmr posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category