Abubakar ahmad fadi alheri ko tan tabara group?

Abubakar ahmad fadi alheri ko tan tabara group? Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abubakar ahmad fadi alheri ko tan tabara group?, Grocers, QQ 13 Kawo, Kaduna.

04/09/2025

ASLM
Gaskiya da yace akoina take
Gaskiyar ka jarinka akoina kake
Gaskiyar ka jindadin bill adama arayuwarmu

25/08/2025

ASLM
Yah rabbi ka taimaki kasar nan
Yah rabbi ka taimaakama alummar kasar nan daga kuncin da shuwagabannin safiya s**a jefa su

22/08/2025

Assallamu alaikum masoyanmu muna muku barkanmu da warhaka da fatan anyi jummaa lafiya illahu yamsa muna ibadunmu amen yah rabbi

21/08/2025

ASLM
Babu gudo
Babu jada baya a tarayyan nejeriya a tsaka ninmu daku jagororin siyasar kasar nan daba kishin kasa ko alummarta

19/08/2025

ASLM
Ya kamata ageremu matasan tarayyan nejeriya musan halinda kasar nan take cikin shi ko alummar ta suke cikin shi na yanayi

Assallamu alaikum masoyanmu muna muku barkanmu da warhaka da fatan alkhairi agareku masoyanmu da fatan nasara acikin lok...
10/08/2025

Assallamu alaikum masoyanmu muna muku barkanmu da warhaka da fatan alkhairi agareku masoyanmu da fatan nasara acikin lokacin da ake cikin shi da zamanin da ake cikin shi yah mai maganin zamani ko mai karfin da yahuce lokaci da yanayin da ake cikin shi illahu ka agazamana ka tallafamana alfarman annabi da alkurani ameeeeen yah rabbi

06/08/2025

Address

QQ 13 Kawo
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar ahmad fadi alheri ko tan tabara group? posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category