Hafiz Lover Boy Kaduna

Hafiz Lover Boy Kaduna Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hafiz Lover Boy Kaduna, Grocers, igabi Rigasa Kaduna, Kaduna.

Alhamdulillah Eid Mubarak
17/06/2024

Alhamdulillah Eid Mubarak

13/05/2024

Alhamdulillah Bayan Dogon Lokachi Yau na dawo

Shawara kyauta Daga HafeezIdan Matarka tana zage-zage tana Cewa "Idan ka isa kai ɗan halak ne ka sakeni" 🤨 Ka zabga mata...
03/03/2024

Shawara kyauta Daga Hafeez

Idan Matarka tana zage-zage tana Cewa "Idan ka isa kai ɗan halak ne ka sakeni" 🤨 Ka zabga mata mari☹️ ka take Wuyan, idan tana goye da yaro a bayanta ka yago yaron ka bugashi da ƙasa ka take wuyansa ka murza ..🥴

Ina tabbatar maka gobe ba zata kuma ba..

Domin samun shawarwarin yadda zaka zauna da mace lafiya kaci gaba da bibiyata..

Abin sadaƙar na yafe🙈,

Hafiz lover boy kaduna state

Mekuke Tinani Akan Abinda Auta baita zai aikatawa Haj rabi
15/02/2024

Mekuke Tinani Akan Abinda Auta baita zai aikatawa Haj rabi

Shirin Kwana Casa’in Zango Na 11 Kashi na 3 zai zo muku a yau da misalin karfe 8:00 na dare a tashar ku ta
11/02/2024

Shirin Kwana Casa’in Zango Na 11 Kashi na 3 zai zo muku a yau da misalin karfe 8:00 na dare a tashar ku ta

09/02/2024

Allah Yabar Zumunchi

Soyayyar Facebook part 1💗✍️Assalamualaikum''yan Uwanah Maza Da Mata Gani Dauke da Sabon Shiri tare da. fatan Zaku Bani H...
07/02/2024

Soyayyar Facebook part 1💗✍️

Assalamualaikum''yan Uwanah Maza Da Mata Gani Dauke da Sabon Shiri tare da. fatan Zaku Bani Hadin Kai wajen Comments da like 🙏

Shigata Facebook Ke da Wuya na nufi notification Domin duba Abinda Al,Umma Suke Cewa Dan Gane da Post Din da nayi Bayan nagama Dubawa nayiwa Kowa Reply Sai na koma Fagen Chart

Ina Shigowa 🏃 Kuwa nai Gamo da wani Zazzafan Saqo Kamar Haka 👇
Sunanta Nabila K Sadiq
Assalamualaikum'aDan Uwa barka da wannan Lokachi tare da fatan Kawuni Lpy ?

Na Amsa k**ar Haka 👇
Wslm Alhamdulillah tare Da Fatan Kema Haka

Nabila K Sadiq tace Alhamdulillah Hafeex Kahuta lfy

Tom Nagode Nabila Kuma gsky nayi matuqar Mamaki dan Ganin yadda Kika min mgn kawai don mugaisa

Nabila K Sadiq tace Ahaba hafeex ai kawuce Haka Domin Kai din na mutane ne da Yawa

Hafeex nace Hakane Nabila Amma dai duba da irin yadda kuke Mata masu ji da Kai bakowacce macace Zata iya farayiwa namiji mgn bah 🤔

Nabila k Sadiq tace Haba Hafeex ai baduka muke dayaba kowacce da irin yadda take Fahimtar rayuwa

Hafeex eh wannan gsky ne Kuma gsky na Jinjina Miki bisa Wannan Qoqarin naki Amma pls awanne gari ne k**e Naga kin rubuta nabila k Sadiq

Nabila k Sadiq tace Ni ''yar Kano ce Shine Ma,anar K Amma Kai pah duk da dai Gashi Naga ka rubuta Amma zanso ji daga bakinka

Hafeex kace Mutuniyar Ce Bakanuwa Ya Fama da Shahararrun Mayaqanku ? Ni Dan Kaduna ne

Nabila k Sadiq tace Masha Allah Amma Suwaye Maya Qanmu Kuma

MUHADU A PART 2

Join my group
👇

https://facebook.com/groups/295579412681645/

06/02/2024

Farin Wata Sha Kallo 🌙
Haske Maganin Duhu 🌑
Ni'ima Mai Sanya Walwala
Annabi Muhammad ﷺ 🤍

03/02/2024

Dalilin da Yasa na Dakata Da Kawo Shirin nida Malama bakwayin comment and like share pls agyara mucigaba

01/02/2024



NiDA MALAMA PART 3GA MASU BUQATAR KIRA DOMIN NEMAN KARIN BAYANI KO WHATSAPP 07044383518 🤦🤦😭💌📝Bayan nafito daga staffroom...
31/01/2024

NiDA MALAMA PART 3
GA MASU BUQATAR KIRA DOMIN NEMAN KARIN BAYANI KO WHATSAPP 07044383518
🤦🤦😭💌📝
Bayan nafito daga staffroom na hau mashin dina na k**a hanya zantafi gida Ina tafiya cikin farin ciki da jindadi zuciyata tana tamin sake-sake iri-iri a raina inafadin yau nine Malama takirani har office dinsu badan nemata laifibah ko tasani wani aikin sai don temin tambaya akan irin soyayyar danake mata🤔??

Ina tafe hawaye Basu daina fitowa a idanunabah Kuma tunani da soyayyar Malama ne kawai a raina!!! Can saina fara tunanin yanxu gobe idan naje gidan su Malama me zatamin zatacemin ta amincedani da soyayyata ko nasiha zatamin

inatafe Ina wannan tunanin ga soyayyar Malama tana Kara shiga raina! Duk da alokacin kwakwalwata tanatunanin idan naje Malama nasiha zatamin Amma zuciyata tanacemin bahaka bah ahaka dai naita tafiya inatunani harna kusa gida nazo roundabout na Karke Wanda daga ita sai gida bansan lokacin dana shiga hannun da banawabah mota tazo tai awon gaba dani 😭😭😭

Ba,a jimabah mutane s**a taru a gurin aka daukenih sai asibiti duk da ba ciwo naji sosaiba ammadai bansan inda kaina yakebah me motar Daya kawoni asibiti ya duba ID CARD dina na makaranta yaga number wayan iyayenah yakirasu...

Bayan iyayenah sunxo s**aga halin danake ciki Mommy nah tak**a kuka😭 kannaina suna kuka Amma ni a lokacin bawanda bakina yake iya kira sai sunan Malama,Likita yakira Babana yatambayeshi shin wacce nake Kiran sunanta wacece ita a wurinah???

Babanah yace besan ko wacecebah sai ga kanwata Maryam tace mommy wannan Wanda Yaya yake Kiran sunanta malamar muce a makaranta aka cemata tasanta tace Ehh tasanta tasan gidanta Doctor yabada umarnin sai ankira Malama tazo tazauna gurina idan anaso tunanina ya dawo dawuri

Bada jimawabah Abbana yadauki kanwata Maryam se gidan su Malama akafadamata abinda yafaru Dani Malama tak**a kuka tana fadin itace sanadi Abbana yace kiyi hakuri kiyi shiruh muje asibitin sannan sai muyi magana da sauri Malama tashirya s**a fito se Asibiti Bayyana sunzo.

Pls Dan Allah Kuyi Share Xuwa Wasu group comment da like and share sune suke bani Kwarin Gwiwa Cigaba da kawo muku lbr

30/01/2024

Meyasa duk irin soyayyar da namiji yakewa mace, bazai iya kirga kudi a gabanta ba?"😚

Address

Igabi Rigasa Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hafiz Lover Boy Kaduna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category