Ahmad Nuhu Dan'baiwa Rasheed Baba.

Ahmad Nuhu Dan'baiwa Rasheed Baba. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ahmad Nuhu Dan'baiwa Rasheed Baba., Grocers, No, 1 Karaye Road Badarawa Kaduna, Kaduna.

18/05/2026

Alhamdu lillahi,

A cikin Diwanin Shehu Rta yace:وصول جميع الماسكين بحبلياSaduwar wadanda sukai ruqo da igiyata... تحققه من لم يكذب بربياD...
01/05/2026

A cikin Diwanin Shehu Rta yace:

وصول جميع الماسكين بحبليا
Saduwar wadanda sukai ruqo da igiyata...

تحققه من لم يكذب بربيا
Duk wanda baya qaryata lamarin Ubangiji na ya tabbatar da wannan.

وجوبي فياف غي المعارف لم ترم
Yankewata dazuzzuka acikin sanin Allah , ba'a taba neman ta ba.

فقد قصر الاقطاب عن درك شءويا
Haqiqa Manyan Quɗubai sun taqaita ga barin riskar fagena.

بفضل اله الناس جل جلاله
(Na samu wannan ne) da Falalar Ubangijin mutane wanda girman sa ya ɗaukaka.

وحب رسول الله طه نبيىءيا
(Kuma na samu wannan ne) sabida soyayyata ga Manzon Allah mai suna Ɗaha, Annabi na. SAW.

حلفت يمينا اننى لايحبني
Na rantse, rantsuwa gwagwgwaba, ni ɗinnan, babu mai sona...

سوى اسعد والاكس في حال بغضيا
Sai mafi Arziqi, wanda kuma yafi kowa rashin Arziqi, yana cikin halin qiyayyana.

وقد علم الاقوام اني خديمه
Dukkan Mazaje (na Allah) sun san ni Khadimin (Annabi SAW) ne,

فوصل حبيب الله يلفى بوصليا
Saduwa da Masoyin Allah (SAW) ayau, ana samun ta ne da saduwa dani.

وما قلت قولي شاطحا متبجحا
Ban faɗi zancena ba, ina me kirari kokuma mai alfahari ba.

وما مسني سكر يغيب عقليا
Kuma maye bai shafeni ba, da zai bugar da hankali na ba.

وان خطوطي لاانام سعادة
Kuma Rubuce rubuce na arziqi ne ga halitta.

فلم يشق يوما من راني وخطيا
Duk wanda ya ganni, ko kuma yaga rubutu na, bazaiyi rashin arziqi ba koda rana ɗaya.

وما قلت هذا دون اذن وانني
Ban faɗi wannan maganar ba, ba tare da Izina ba, duk dayake ni...

لاكتم سرا لا يباح لغيريا
Ina boye sirri, wanda baya halatta a budeshi ga wani na.

وذا كله من حب سيد مرسل
(Na samu) wannan dukkansa saboda So na ga shugaban Manzanni SAW.

عليه صلاة الله ولتعل شءنيا
Salatin Allah ya tabbata gareshi, Allah ka ɗaukaka sha'ani na.

Allah ya qara ma Shehu Karama ya bamu albarkacin sa.

Barka da JUMU'A masoya BARHAMU

28/04/2026

ALHAMDU LILLAHI,

ALHAMDU LILLAHI,. INASON SHEHU BARHAMU R. T. A
27/04/2026

ALHAMDU LILLAHI,.
INASON SHEHU BARHAMU R. T. A

ALHAMDU LILLAHI, BARKA DA JUMU'A.
24/04/2026

ALHAMDU LILLAHI,
BARKA DA JUMU'A.

SHIN SAI DA’IRA TA CIKA ZA A YI JAM'IN WAZIFA?Mutane da yawa suna tunanin sai an tara jama’a masu yawa kafin a yi wazifa...
20/04/2026

SHIN SAI DA’IRA TA CIKA ZA A YI JAM'IN WAZIFA?

Mutane da yawa suna tunanin sai an tara jama’a masu yawa kafin a yi wazifa a jam’i. Amma gaskiya ba haka ba ne.

A koyarwar Shehu Ahmad Tijjani (RTA):

Ko mutane 2, 3 ko 4 — sun isa su yi wazifa a jam’i
Ba lallai sai da’ira ta cika ba
Yin tare yana da falala da albarka mai yawa

Amma idan mutum bai samu jama’a ba:

Zai iya yin wazifa shi kaɗai, kuma ingantacciya ce

Darasi:
Ba yawa ake kallo ba, inganci da tsari ake kallo.

Allah Ya ba mu ikon tsayawa da wazifa yadda ya kamata

Kuma afuwa zakuga sun zauna samar tsallen da'irar AI edited ne

KHAIRAN INSHA ALLAHU, ALHAMDU LILLAHI,
20/04/2026

KHAIRAN INSHA ALLAHU, ALHAMDU LILLAHI,

🌵🌵❤️❤️💎💎💎🪴🐉☘️🦎🦕,,,,,SHIFA ARZIKI ALLAH KEYI,,,,,,,,,,,,DA ARZIKI,,,DA MUTUWA,,,,,,,DA HAIHUWA,,,,,DA AURE SAI LOKACI YAY...
18/04/2026

🌵🌵❤️❤️💎💎💎🪴🐉☘️🦎🦕,,,,,SHIFA ARZIKI ALLAH KEYI,,,,,,,,,,,,DA ARZIKI,,,DA MUTUWA,,,,,,,DA HAIHUWA,,,,,DA AURE SAI LOKACI YAYI🌵🌵❤️❤️🪴🐉☘️🦎🦕,,,,IDAN LOKACIN BAYYIBA ZA'AITA JAN CARBI ANATA WURIDI,,,,,ANA AIKIN TASRIFI,,,,ABIN YAKI,,,,,,INBAKAI IMANIBA MA KAKAFURTA🌵🌵🪴🐉,,,,AKWAI MUTANENDA SABIDA TSABAR TALAUCI,,,,,KO MOTA BATA SHIGA GARINSU,,,,,DA KYAR MASHIN DA KEKE YAKE SHIGA GARIN,,,,,,,,ANYI MASU WULAKANCI AKAN ABIN DUNIYA,,,,,SUNGA LAHANI DA FIRGIJI NA TALAUCI😭😭😭,,,,DANGI DA YAN UWA KOWA YAYI WATSI,,,DASU SABODA BASU DASHI,,,😭😭,,,INSUNJE GURIN TARON DAURIN AURE KO TARON YAN UWA,,,AITA GUDUNSU,,,,,,GURIN KWANAMA YAGAGARA ABASU,,,,,,,,KOWA KYAMARSU YAKEYI,,,,,KALILANNE CIKIN YAN UWA MASU SAURARENSU,,,,😭😭😭,,,AMMAH YANXU SABIDA IKO IRINNA ME KURSIYYU,,,,WAI SU DUNIYA KEBI ,,,,ABAYA BABU IRIN SHARRINDA BA'AYI MASUBA,,,,,,DAN HAKA YAN UWA MUKIYAYI WULAKANTA MUTANE,,,,DUK MASU KUDINNAN DAYAWANSU,,,YAYAN TALAKAWANE,,,,,,WANI INKAJI SUNAN KAUYENSU,,SAIKAKASA RIKEWA😭🐉🪴🌵,,,🦕,,DAN HAKA MUKIYAYI ALLAH,,,,,,,,SAIKAGA WANDA KAKE BAWA YAZO ARAYUWA SHINE YAKE BAKA,,,,WANDA KAKE WULAKANTAWA,,,SAIKAGA KAZO KANA NEMAN ALFARMARSA,,,,,,,MUNA YIWA KOWA FATAN ALKHAIRI,,,ALLAH YAYAYEWA KOWA DAMUWARSA ALBARKAR MANZON ALLAH (S.A.W)

YA MAULANA SHEHU HARUNA RASHEED NA KALLI HOTONNAN NE DA NIYYAR ZIYARA AGAREKA, 😍😍😍😍(NASARA NAGUN MASOYA BARHAMU)
18/04/2026

YA MAULANA SHEHU HARUNA RASHEED NA KALLI HOTONNAN NE DA NIYYAR ZIYARA AGAREKA, 😍😍😍😍

(NASARA NAGUN MASOYA BARHAMU)

Address

No, 1 Karaye Road Badarawa Kaduna
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahmad Nuhu Dan'baiwa Rasheed Baba. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category