13/06/2025
YADDA AKE SAMUN AIKI KO YAPPING DA AKE BIYA TA HANYAR GALXE, ZEALY, LAYER3, DA QUESTNâś…
Assalamu alaikum yan uwa barkan mu da ranar juma A! Kamar yadda na yi alkawari,zan yi bayani a fili kan yadda ake samun damar yin yapping ko wasu ayyuka a duniyar crypto da web3, sannan a samu lada ko biya.
Wadannan ayyuka suna ba da maki (points), matsayi (ranks), ko ma lada $ kai tsaye kamar tokens ko NFTs.
📌Galxe
Galxe wata platform ce da ke bai wa mutane damar shiga campaigns ko quests. A can, zaka ga projects da ke bukatar ka cika wasu sharuÉ—É—a, kamar:
• Connecting wallet ɗinka
• Aiwatar da transactions
• Amsa tambayoyi
Da zarar ka kammala, suna iya baka token, NFT, ko qualification don wani airdrop.
➡️ Website: https://galxe.com
📌Zealy
Zealy (shi ake kira Crew3) yana bada dama ga al’umma su taimaka wajen girma da wayar da kan jama’a game da wani project na crypto Ayyukan da zaka iya yi sun haɗa da:
• Sharing post
• yin aiki da mutane
• Amsa tambayoyi
• Daily check-in
Ana ba da maki (XP) kuma wasu lokuta suna da gasar (contest) da suke bukatar kayi nasara.
➡️ Website: https://zealy.io
📌Layer3
Layer3 ya fi bada ayyuka masu dangantaka da amfani da dApps da wallets kamar:
• Yin swapping a wani DEX
• Yin staking na token
• Sanya wani wallet
Ayyukan suna da sauƙi, kuma suna koyar da kai iliminmun muka sosai . Bayan ka kammala, zaka iya samun crypto ko NFT.
➡️ Website: https://layer3.xyz
📌QuestN
Wannan ma kamfani ne irin na Galxe. Suna da quests masu yawa daga projects daban-daban. Yana da sauƙi wajen amfani kuma zaka iya yin filtering don ganin wanda ake biya ko wanda ya fi sauƙi.
➡️ Website: https://questn.com
Idan kana son ka fara samun crypto ko NFTs kyauta ko kuma taimaka wa projects su bunkasa tare da samun lada waÉ—annan platforms din da na lissafo sune wuraren da ya kamata ka fara. Da ikon Allah, zamuyi bayani mushiga zurfi a kowane É—aya daga ciki nan gaba.
Wannan bayanine akan yanda wa ennan project in suke aiki in sha Allah zan rubutu mai t
Galxe is an industry-leading web3 growth platform powered by analytics, automation, and engagement solutions.