Megani Agonar yaro

Megani Agonar yaro Magani cikin Sauki

10/09/2021

Daga nan sai mace ta dinga tsintar kanta da rashun kuzari da rashin walwala. Ta rasa abin da ya ke yi ma ta dadi, kuma wannan ke sa mace ta dinga jin haushin mijin da tsanar mijin. Sai ka ga mace ba ta girmama miji yadda ya kamata. A rasa dalili. Nan kuwa rashin ba ta hakkinta a shimfida ne ya jawo ma sa.



Sannan ya kamata mu sani cewar mata kala-kala ne kamar yadda maza su ke kala-kala. Akwai mai karfin sha’awa, wacce idan ba ta sami daidai ita ba, akwai damuwa. Sai dai ka ga auren ya na kai kawo. Karshe dai sai an rabu hankalinta zai kwanta. Ba yin ta ba ne; haka Allah Ya yi ta.



Haka su ma mazan, wani idan ya sami wata matar, da kanta za ta gudu. A-yi-a-yi ta dawo, ba za ta dawo ba, amma wata ta na kokari ta sanar da ’yan gidansu cewar ya fi karfinta.



Shawara ga mata da mazan da ba sa iya biya wa junan bukata; su sani ba sai ta kai su ga rabuwa ba. Idan ka san ba ka da juriyar da za ka iya biya wa matar ka bukata a shimfida ba, to ka dinga wasanni da ita sosai kafin ka shige ta, kuma ka tabbatar ka gane guraren da idan ka tattaba ma ta ta ke jin dadi sosai yadda kafin ku zo saduwa ka gama tayar ma ta da sha’awarta, ta fara jin dadi sosai.

12/08/2021

ILIMIN.JUMA I NA MA AURAT

’Yar uwa ya na daga ilimin da ya kamata a dinga sanar da mutanen da su ka mallaki hankalin kansu shi ne ilimin jima’i a Musulunci.

Manzon Allah (saw) ya ce, kada dayanku ya afka wa matarsa, kamar yadda jaki ya ke afkawa jaka.



Idan dayanku zai je wa iyalinsa, ya kamata ya aika dan aike, wato ya kamata a ce kafin ya kwanta da matarsa su gabatar da duk wani wasa da zai motsa musu sha’awa, domin samun gamsuwar su kansu ma’auratan.



Sannan idan mutum ya sadu da matarsa, bai kamata ya yi gaggawar fitar da gabansa daga cikin matucinta ba har sai wannan matar ta sami gamsuwa daga gare shi, saboda wata matar ba ta samun gamsuwa a daidai lokacin da shi mijin ya sami gansuwa, har sai ya jira ita ma matar ta sami tata gamsuwar.



Wani mutumin ba ruwansa; da zarar ya sami gamsuwa da matarsa koda a iya wasan da su ke yi ne, to fa shi ya gama, ba ruwansa da ita. Shi ba abinsa ya yi ma sa zafi. Kun ga wannan shi ne karshen rashin adalci.



Wata matar kuma ta na da doguwar sha’awa, saboda haka, idan mijinta bai yi wasa da ita ba, sannnn bai jira ta samu gamsuwa daga gare shi ba, to maniyyin da ya ke jikinta ba zai sauko ya hadu da nasa ba, sai dai ya tsaya ma ta a mararta. Daga nan kuma sai ciwon mara, sai ciwon ciki, sai ciwon kai, sai warin gaba.

08/08/2021



Ciwon sanyi na mata kusan shine kan gaba a cututtukanda mata da yawa ke fama dasu domin ko bincike da masana sukayi karshen 2016 ya nuna %70 na 'Yan mata suna dauke da ciwon sanyi yayinda duk matan aure 10 zaka samu 2 ne kacal basada Wannan cutar kuma kullum hanyoyin kamuwa da cutar ne yake kara fadada ta yanda suma maza tuntuni cutar ta tsallako cikinsu kamar yanda kuma cutar take iya hana mace haifuwa haka shima namiji cutar take kashe masa kwayoyin haifuwarsa yayinda maniyinsa zai tsinke
Zai ya zama kamar ruwa zaka ganshi babu kauri sannan zakaga gefe gefen azzakari yana tsagewa shima yana daya daga cikin sharrin Wannan cutar

UMMUL UMMAH

08/08/2021

Assalamu alaikum zamudunga kawo muku Maganin SANYI Dayardar ALLAH

Address

Magani Agonar Yaro
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Megani Agonar yaro posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category