Kwankwasiyya ADON ILIMI KANO

Kwankwasiyya ADON ILIMI KANO Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kwankwasiyya ADON ILIMI KANO, Grocers, Sky Plaza zoorod kano, Kano.

Hon Rubado auwal nasirShine zabinmu a municipal πŸ€—πŸ€—Chairman da karfin iKon Allah ✍️✍️
06/09/2024

Hon Rubado auwal nasir
Shine zabinmu a municipal πŸ€—πŸ€—
Chairman da karfin iKon Allah ✍️✍️

Alhamdulillah alhamdulillahalhamdulillahMasha Allah komai ya kammalah chairman Rubado auwal nasirMunicipal taka ceπŸ€—πŸ€—
05/09/2024

Alhamdulillah
alhamdulillah
alhamdulillah
Masha Allah komai ya kammalah
chairman Rubado auwal nasir
Municipal taka ceπŸ€—πŸ€—

Alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah ✍️ ✍️✍️A yaune Wannan kungiyar Mai suna Asama take kara rabawa marayu damasu k...
21/01/2024

Alhamdulillah
alhamdulillah
alhamdulillah
✍️ ✍️✍️

A yaune Wannan kungiyar Mai suna Asama take kara rabawa marayu damasu karamin karfi uniform na munar nasarar da Abba Kabir yusuf yasamu a supreme court Allah Isa mu anfana mu anfanar

MASHA ALLAHKWANKWASIYYA ADON ILIMI kennan da kanta tare da jagororinta musanman Mai girma Hon Umar Uba Akawu S.A Liaison...
23/10/2023

MASHA ALLAH
KWANKWASIYYA ADON ILIMI kennan da kanta tare da jagororinta musanman Mai girma Hon Umar Uba Akawu S.A Liaison Abuja da Lagos da Kaduna.
allah ishiga cikin lamarinku Allah ya inganta shiri
Kwankwasiyya adon ilimi media tem

Congratulations sr
23/07/2023

Congratulations sr

Masha Allah! A yau Alhamis 20/07/2023, Mai gidan Hon. Umar Uba Akawu ya shiga office, a matsayin S.A Liaison Abuja, Lago...
23/07/2023

Masha Allah! A yau Alhamis 20/07/2023, Mai gidan Hon. Umar Uba Akawu ya shiga office, a matsayin S.A Liaison Abuja, Lagos da Kaduna. Muna masu addu'ar Allah yasa ya shiga a sa'a. Allah ya kareshi daga Masarranta da Mahassada, amin.

25/12/2022

Kwankwasiyya adon ilimi Umar Uba akawu foundation Kano stateπŸ“πŸ–ŠοΈβœοΈπŸ‘«πŸ“πŸ“•πŸ‘«πŸ“πŸ§πŸ»β€β™‚οΈπŸ“βœοΈπŸ–ŠοΈπŸ§πŸ»β€β™€οΈπŸ“™πŸ–ŠοΈπŸ““βœοΈβœοΈπŸ–ŠοΈπŸ“

Yau tagudanar da mitting da tasaba gudanarwa duk bayan sati biyu

Alhmdulillah kungiyar ta kammala dinkin yunufom da tasabayi Dan rabawa yaran talakawa da marayu domin cigaban kwankwasiyya

Karkashin jaagorancin Umar Uba akawu

Tare da gudunmawar Chairman hon ribado shehu nasuru gwarzo

Tare da jajircewa Secretary comared auwal abubakar

Kwankwasiyya adon ilimi Umar Uba akawu foundation

assist Media director Zainab sabit

Kwankwasiyya adon ilimi Umar Uba akawu foundation Kano stateπŸ“πŸ–ŠοΈβœοΈπŸ‘«πŸ“πŸ“•πŸ‘«πŸ“πŸ§πŸ»β€β™‚οΈπŸ“βœοΈπŸ–ŠοΈπŸ§πŸ»β€β™€οΈπŸ“™πŸ–ŠοΈπŸ““βœοΈβœοΈπŸ–ŠοΈπŸ“Yau tagudanar da mitting...
25/12/2022

Kwankwasiyya adon ilimi Umar Uba akawu foundation Kano stateπŸ“πŸ–ŠοΈβœοΈπŸ‘«πŸ“πŸ“•πŸ‘«πŸ“πŸ§πŸ»β€β™‚οΈπŸ“βœοΈπŸ–ŠοΈπŸ§πŸ»β€β™€οΈπŸ“™πŸ–ŠοΈπŸ““βœοΈβœοΈπŸ–ŠοΈπŸ“

Yau tagudanar da mitting da tasaba gudanarwa duk bayan sati biyu

Yau kunkiya takammala kayan da tasaba rabawa yaran talakawa da marayu alhmdulillah

Karkashin jaagorancin Umar Uba akawu

Tare da gudunmawar Chairman hon ribado shehu nasuru gwarzo

Tare da jajircewa Secretary comared auwal abubakar

Kwankwasiyya adon ilimi Umar Uba akawu foundation

assist Media director Zainab sabit

Address

Sky Plaza Zoorod Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya ADON ILIMI KANO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category