MUHD S DON

MUHD S DON CEO . AFFa Nigeria

 # Koyon trading a kyautaAslm jama'a maxa da mata Barka da warhaka dafatan kowa yana cikin koshin lpy Allah yasa haka am...
03/05/2026

# Koyon trading a kyauta

Aslm jama'a maxa da mata

Barka da warhaka dafatan kowa yana cikin koshin lpy Allah yasa haka amin,

Wannan kungiya mai albarka ta (African Facebook Friends Association of Nigeria 🇳🇬 AFFA NIGERIA), tashiya tsaf domin sharewa members da magoya bayanta hawayensu ta hanyar Bude free class na koyon kasuwan cin zamani wato forex trading, Crypto trading, binary trading e.t.c

Al'umma wannan kafa mai albarka gawata dama ga kowa da kowa ga al'ummar arewacin Nigeria,

Sauda yawa wasu suna son koyan trading amma basuda halin shiga to albishirin ku ga dama tasamu da Wanda bashi da halin ,shiga dakuma me kokonto, da me karyatawa, dukka muna basu dama ,

Zamu fara karatu 01/06/2026 insha Allah gaduku me bukata ze iya tora WhatsApp message tawannan number kamar haka 0701 204 8281 ko kuma ya dannan link din da yake kasan wannan sako domin shiga group din kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/GtLFGknh2vUGLr3GazZ5sL?mode=gi_t

Semungiku

Daga C.E.O na Affa Nigeria

21/04/2026

Aslm masoya maza da mata barkammu da wannan lokaci dafatan kowa yana cikin koshin lpy Allah yasa haka amin

Abunda kuke jiya yazo AFFA TV tashiya tsab domin cigaba da shiye shiyen ta da saba kuzauna kullum acikin shiri kuma kukasance da AFFA TV akoda yashe

Mungode

Sannan kofa a Bude take domin tallata muku hajojinku kyauta batare karba ko sisinkuba,

Please follow and share this information

25/12/2025

Gara basa game account na palmpay 500 kyauta

PalmPay

  association of Nigeria,Well come back to onlineKing ejepia
16/12/2025


association of Nigeria,

Well come back to online
King ejepia

16/12/2025

With Mohammad Tukur Adam – I'm on a streak! I've been a top fan for 5 months in a row. 🎉

08/10/2025

nikan Dan Allah jama'a wai ibini taymiya
annabin kune ko shehunku ne

04/10/2025

Address

Nasarawa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MUHD S DON posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share