Usman Sulaiman Yar'gaya

Usman Sulaiman Yar'gaya all

OVER PROTOCOL Katsaya ka karanta har karshe insha Allah zamu dace Project ne wanda tuntuni sun rigaya sunyi Blockchain n...
29/12/2023

OVER PROTOCOL
Katsaya ka karanta har karshe insha Allah zamu dace

Project ne wanda tuntuni sun rigaya sunyi Blockchain nasu, kuma jaridar Crypto ta Cointelegraph sun rawaito ce sunyi raising dala miliyan $8Million daga manyan yan kasuwar ƙasar korea. Sannan zuwa yanzu yan sa ido na masana'antar crypto sun tabbatar da cewa sunyi raising sama da dala miliyan dari $100Million. Kuma har yanzu ana ƙara musu samun investors.

Zuwa yanzu suna da downloaders sama da mutum dubu 100,000 a Playstore, kuma akwai sama da mutum miliyan 4,100,023 waɗanda s**ayi joining app ɗinsu da ake earning point. Da wannan point ɗin ne zasu raba Airdrop nasu a nan gaba idan s**a zo launching.

Yadda Zakayi Shine:

1. Da farko zaka shiga wannan link din 👉https://mobile.over.network/en/invite/GL011YYT66

Kana shiga zakaga wani guri an rubuta maka "Download Over Wallet". Sai ka taba, idan da Android kake amfani zai kaika Playstore, idan iPhone ce kuma Appstore. Amfani saka referral code shine: Zasu baka point 1,000 kyauta.

2. Daga nan bayan ka gama Installing na wallet ɗin kana shiga zaka ga inda aka rubuta maka "What's Your Email" sai ka rubuta Gmail dinka a gurin ka taɓa alamar "Confirm".
3. Zai nuna maka "Terms & Policies" ɗin su, sai ka taba "Select All" daga nan ka kuma taɓa Maɓallin "Agree And Continue".

4. Zasu tura maka saƙo ta Gmail ɗinka wanda dashi ne zaka shiga kayi verifying na Email din, zaka ga inda aka saka "Verify Email" sai ka taba.

5. Saƙon Gmail ɗin zaiyi redirecting naka zuwa Over Wallet, wanda anan take zasu nuna maka ka zabi "Nickname". Kana zaba kayi Confirm sai kaci gaba.

6. Zasu nuna maka nayi inviting naka, kayi claiming na invitee bonus. Sai kayi zakaga sun baka points guda 1,000. A yadda na fahimta gaskiya suna bayar da referral Bonus ne ga wanda gayi amfani da referral link ba wanda ya bayar ba.

7. Kana shigowa zaka kara claiming na Welcome bonus points guda 1,000. Kaga kenan kana da point 2,000.

8. Nan ma zaka kara claiming"Daily Reward" na point guda 96, shi kuma kullum ake zuwa a karba.

9. Akwai daily Quiz da akeyi, wacce itama kullum idan kayi daidai zasu baka point guda 100.

10. Daga karshe kaje kayi Connecting na Twitter ɗinka shima zaka ƙara samun point 500 kyau, idan kana so

Domin qarin bayani +2349033968832

Happy birthday 🎂Rasheeda Adam Sallu Bhai Allah Yayiwa rayuwa albarka 🤲
18/12/2023

Happy birthday 🎂
Rasheeda Adam Sallu Bhai
Allah Yayiwa rayuwa albarka 🤲

12/12/2023

Kano ake magana malam koda mekazo anfika

."MAGANI A GONAR YARO" Shin Idan kunci kwai (Egg) Zubar da Bawon kukeyi ? Idan Amsa Itace "Eh" to karku kara zubar da Ba...
13/11/2023

."MAGANI A GONAR YARO"

Shin Idan kunci kwai (Egg) Zubar da Bawon kukeyi ?

Idan Amsa Itace "Eh" to karku kara zubar da Bawon kwai, Idan kun tara Bawon kusami Mazubi Mai kyau Da tsafta, kuzuba Ruwa, Sannan ku kawo Bawon Kwain, kuzuba Aciki sannan ku tabbatar kun Barshi Ya kwana Acikin Ruwa Mai tsabta, Yanda Zai Jika Sosai,

Sai ku Nemi Blander, ko turmi Wankakke ku Markade Bawon kwan da kuka Jika a Ruwa Mai tsabta, Sannan Sai Kunemi Garin Masara wacce Ba'a Surfa Ba, Ku Hada Da Wannan Nikakken Bawon kwan ku Jujjuya Shi Ya Hadu Sosai, sai Ku Nemi Mazubi kuzuba.

Idan kuna da fridge kusa Aciki yasami Awa 3 ko 4 Idan Babu kunemi kankara kuzuba kurufe.

Bayan 3 to 4 hrs Sai ku fito Dashi, ku zubar a Bola,

Nace Ku Zubar A Bola😎

Eh Ku Zubar Nace😎
Idan Ba'a Zubar Ba Uban Me Za'ayi Dashi?

Abin Sadakar Na Yafe, Basai Kun Bada Ba.��

Idan kin/kaji Haushi Idan nafito agida ka/ki tare ni😏😏🏃🏃🏃🏃

*(1) Duk kwadayinka ka kula da abu 2*1. addininka2. mutunchinka🌸🌸🌸🌸🌸*2. Kada ka yarda da abu 2*1. Abotar da za ta janyo ...
04/11/2023

*(1) Duk kwadayinka ka kula da abu 2*
1. addininka
2. mutunchinka
🌸🌸🌸🌸🌸

*2. Kada ka yarda da abu 2*
1. Abotar da za ta janyo maka kas-kanchi
2. kyauta da za'ayi maka gori daga baya.

🌸🌸🌸🌸🌸

*3.Duk jarabawar da Allah Yayi maka ka tuna abu 2*
1. a kwai wasu da yawa a ciki.
2. watarana sai tarihi

🌸🌸🌸🌸🌸

*4.Ka daina yarda da abu 2*
1.Cutar da wani
2: murna idan wani ya shiga bala'i

🌸🌸🌸🌸🌸

*5. Idan ka shiga damuwa ka rika yin abu 2*
1. Addu'a🤲🏻
2. hakuri

🌸🌸🌸🌸🌸

*6. Idan Allah Bai baka wani abu ba to ka fahimci abu 2*
1. ba alkhairi bane agare ka
2. ko kuma sai nan gaba Zai baka

🌸🌸🌸🌸🌸

*7. Idan za ka roki Allah ka roki abu 2*
1. mai albarka
2. mai dorewa

🌸🌸🌸🌸🌸

*8. Idan za kayi addu'a kasan da abu 2*

1. Allah ne Ya ce a roke Shi
2. kuma Ibada kake yi

🌸🌸🌸🌸🌸

*9. Idan ka gama karantawa ka yi abu 2*
1. Ka yiwa Kasarmu addu'ar zaman lafiya 🤲🏻
2. kuma ka turawa yan'uwa.

03/11/2023

Naje Sokoto Wai Za'a Tashe Ni A Bacci Naji Suna Cewa
"Tashi Kwana Ya Kare"
A Guje Na Mike Inga Waye Ya Mutu
🥴🥴🥴

30/10/2023

An tambayi wani dattijo wace shawara zaka bawa Matasa masu tasowa✍? Yace kar su taso. 😂
Copied🤣🤣🏃

26/10/2023

Wai Ya SuNaN Kwarto 🙆🤨 Da TURANCI
🤔😎YaN BOKO Daku Nake 🧐 ahToh 🤭😁😂🤣🚶🏃⁉️

An Ɗaura Auren saurayin da yaƙi ƙarfan kyautar Naira miliyan 20 da Gida da Mota kan ya rabu da budurwar shi a jihar Kano...
25/10/2023

An Ɗaura Auren saurayin da yaƙi ƙarfan kyautar Naira miliyan 20 da Gida da Mota kan ya rabu da budurwar shi a jihar Kano

Jiya aka Ɗaura auren saurayi Isyaku Mai tura baro da yaƙi ƙarfan tayin abokin takarar shi a kan yarabu da budurwar shi.

Abokin takarar Isyaku ya mishi tayin Kyautar Kamfanin Buga Ruwa da Gida a GRA da Motan hawa na Miliyan huɗu da Kyautar kuɗi na miliyan Ashirin.

Alhaji Abubakar mai Shadda na sana'ar Safarar kaya daga ƙasar Dubai zuwa Nageriya shine yaga budurwa tazo sayan kaya a shagorsa shi kuma yace yana sonta, lokacin kuma saura kwana biyu da a ɗaura Aurenta da Isyaku Mai sana'ar tura baro a kasuwan Kantin Kwari dake jihar Kano.

Bayan Alhaji Abubakar yaje yaga mahaifinta, mahaifinta yace shi bazai iya cin amana ba abu biyu ne kawai zai sa baza'a ɗaura Aurenta ba ko shi mahaifin ya mutu ko kuma Isyaku Mai baro ya janye.

Rahotanni das**a zo mana sun bayyana cewa abokan shi sunyi sunyi su rarrareshi ya janye saboda da kuɗin da Alhajin zai bashi zai iya Auren mata guda Hudu dashi amma Isyaku ya kafe yace sai ita yaci gaba dacewa ko duka dukiyar Alhaji Abubakar zai bashi Maryam ɗin shi tafi mishi kuɗin, Cikin ikon Allah jiya an ɗaura musu Aure da masoyiyar shi.

Shin zaka iyama Budurwar ka irin wannan Soyayyar???

24/10/2023

Jiya Ina zaune tsohuwar budurwata 🙆 ta Miko mun jariri 🙄 kaji yanda gabana yafadi 😲🥱🧎🏃

15/10/2023

Lokacin Buhari Wani Sa'in Ina Iya Mafarke-mafarke A Kan Aure
Amma Yanzu Daga DAMISA Ya Biyo Ni Sai Wai Na Daga ZAKI Sama
🥴🏃

06/10/2023

Naira 1,000,000,000.00

Sune kudin da wani babban sojan Nigeria ya sace.
Ta yaya zamu samu tsaro?

Address

Yar'gaya
Kano
713104

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman Sulaiman Yar'gaya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Usman Sulaiman Yar'gaya:

Share

Category