Shafiu Suleiman yahuza daurawa

Shafiu Suleiman yahuza daurawa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Shafiu Suleiman yahuza daurawa, Butcher Shop, Kiru local government, Kano.

KANO TA KUDU YAU TAFI JIYA ALKHAIRI.. Har sashen masana ya tabbatar da cewa a sanatocin da jihar kano tayi a baya zuwa y...
19/01/2025

KANO TA KUDU YAU TAFI JIYA ALKHAIRI..

Har sashen masana ya tabbatar da cewa a sanatocin da jihar kano tayi a baya zuwa yanzu babu sanatan da ya kawowa yankin sa aikin Alkhairi daya kai wanda Sen Abdurrahaman Kawu Sumaila ofr.PhD. ya kawowa yankin sa a yanzu,

Hakan yasa akwai yiwuwar yankin sa zai samu cigaba fiye da kowanne yanki a jihar kanon gaba kadan, Da wannan muke yimasa fatan sake samun nasarar kawowa yankin sa ayyukan Alkhairi da bamu zata ba nan gaba

Allah mun gode daka bamu kawu Sumaila...

Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!🤲Albarkar Ɗan Gata Annabi Muhammadu (s,,a,,w) Matsalar Masallacin mu na 👉...
14/01/2025

Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!🤲

Albarkar Ɗan Gata Annabi Muhammadu (s,,a,,w) Matsalar Masallacin mu na 👉 DAURAWA Tazo Ƙarshe Kudai Kawai Mu cigaba da Addu'a.

 !!!Anan Muke Ko Gobe👌
20/12/2024

!!!

Anan Muke Ko Gobe👌

Address

Kiru Local Government
Kano

Telephone

+2349071094149

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shafiu Suleiman yahuza daurawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shafiu Suleiman yahuza daurawa:

Share

Category