22/09/2026
Katin Gayyatar daurin Aure
Ina mai amfani da wannan damar wajan gayyatar kafatanin Yan uwa Masoya da abokanan arziki zuwa wajan daurin auren Dan’Yayanmu
Abdullahi Inuwa Umar ( Abdul Ata)
Allah yabada ikon halarta Ameen.
Wanda bai samu damar halarta ba yaiwa Ango da Amarya addu’a 🙏🙏