Hon Khalid madaki

Hon Khalid madaki Khalid madaki

Matashin mai suna Nura Mas'ud na da kimanin shekaru 26. Lamarin ya faru ne a kauyen Mu'azu na mazabar  Dan Gwanki da ke ...
13/10/2024

Matashin mai suna Nura Mas'ud na da kimanin shekaru 26. Lamarin ya faru ne a kauyen Mu'azu na mazabar Dan Gwanki da ke karamar hukumar Sule Tankarkar ta jihar Jigawa kamar yadda jaridar Punch ta rawaito

Ranar Hudu ga watan zulhijja itace Ranar da aka haifi Annabi Isah (A.S) Duk Wanda ya Azumci wannan rana Allah zai karesh...
09/06/2024

Ranar Hudu ga watan zulhijja itace Ranar da aka haifi Annabi Isah (A.S) Duk Wanda ya Azumci wannan rana Allah zai kareshi Daga talauci da musiba

Ba Rabo da gwaniba Hon Kabiru Idris Dan Hassan
04/02/2024

Ba Rabo da gwaniba Hon Kabiru Idris Dan Hassan

04/01/2024

Security Operatives Going After Fake Degree Holders Should Start With Tinubu – Nigerians Tackle Education Minister | Sahara Reporters https://bit.ly/48k2b8p

An yi wa Gawuna addu‘ar samun nasara a Masallacin Harami mai tsarki da ke birnin Makkah Kungiyar mazauna Kasar Saudiya d...
01/01/2024

An yi wa Gawuna addu‘ar samun nasara a Masallacin Harami mai tsarki da ke birnin Makkah

Kungiyar mazauna Kasar Saudiya dake Birnin Makka sun shirya adduo'i na musamman akan nasarar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna a bisa yanke hukunci da kotun koli zatayi, inda Malamai s**a gabatar da niyar Allah ya tabbatar da nasara.

Taron addu'ar ya samu halartar Tsohon Kwamandan Hisba na Jihar Kano, Sheikh Haruna Ibn Sina, SLA. Abubakar Aminu Ibrahim da Hon. Ismail Lamido.

Abubakar Aminu Ibrahim 📸

05/12/2023

Ganganci ko kuskure?
Ba jefa bomb din da akaiwa masu mauludi Daren lahadi shine farkoba wajen kashe wayanda basujiba basu ganiba, Kuma bazai zamanto qarshe tunda baa daukar wani matakin ladabtarwa ga wayanda s**a aikata. Ko a farkon shekarar nan irin wannan ya faru a nassarawa akan makiyaya.
Tabbas kamata yayi shugaban sojojin qasarnan ya sauka Kuma a biya diyya ga wayanda abin ya shafa a hukunta duk mai hannu a ciki.
Allah ya jiqansu yai musu rahama.

04/12/2023

Tallafin 225,000 koh tallafin 100,000 amma sai an fito duniya anfada
KAFI ZERU

Masha Allah
04/12/2023

Masha Allah

Allah Ameen saura kiris inshallah     🤲🤲🤲🤲
10/07/2023

Allah Ameen saura kiris inshallah
🤲🤲🤲🤲

Address

Garun Mallam
Kano

Telephone

+2349058147233

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Khalid madaki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hon Khalid madaki:

Share

Category