Abokan juna

Abokan juna Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abokan juna, Grocers, Kano.

08/03/2025

KANA BUKATAR WANKA DAGA ZUNUBBAN KU, YAN UWA. GADAMA TA SAMU. YI SALLAR TASBIHI. GA KUMA YANDA AKEYIN TA,

Sallar tasbihi Sallah ce mai girma wacce Take kankare zunubai sannan da ita ake Gafarta Kurakuran dan Adam.

Daga dan abbas (r'a) Yace Manzon Allah (S A W) Yace da abbas,
YA abbas! Ya bappana ga muhimmin Abubuwa goma, in ka aikata su, Sai Allah ya gafarta maka ZUNUBBAN ka Na farko da na karshe tsoho da sabo na Rashin Sani daga Ganganci babba da karami. Na zahiri da badili.

ABU goma ne ka yi. Sallah Raka'a (4) a cikin kowacce Raka'a karanta Fatiha da ko wace sura.

Idan ka gama karatun Raka'a ta farko. Kafin kayi ruku'u ka karanta kace.

سبحان الله والحمد لله،ولا اله الا الله والله أكبر،
Sau goma shabiyar (15)

Sai kayi ruku'i acikin ruku'in Sai karanta. Sau goma (10) Sai ka taso. Ka sake karantawa. (10) .sannan Sai kayi. Sujada. Acikin Sujada. Ma sau goma. (10)..

Ayayin da ka dako daga Sujada Sai karanta sau goma (10) sai kasake Sujada ta biyu, itama Sai kasake karanta wa sau goma. Acikin ta. (10) .

Sai katashi ka kawo Raka'a 2 ). Kafin kafara karatun Fatiha. Sai karanta Sau goma... Sannan kafara karatun Fatiha,. Ina kagama karatun Fatiha..

Sai kayi kamar Yanda kayi a farko. A haka harzuwa Raka'a (4).. In kahada Adadin . Tasbihin zai baka (75). Totel 300,

Idan zunubunka zasu kai misalin Yawan ruwan kunfar taiku, ko Yawan rairayin hamada, Allah ya gafarta maka su .

Idan zaka iyayi Kullum ko dik Sati.
Ko dik wata. Ko dik Shekara . Abin Buqata. Anaso Arayuwa. Ko da Saudaya ne mutum yayi ...

Wannan adu,ar idan kika yita insha Allah Za a Sami biyan bukata

11/07/2023

Salam JAMA a

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abokan juna posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category