Gawunan Gabasawa

Gawunan Gabasawa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gawunan Gabasawa, Grocers, Gabasawa L. G, Kano.

IN KA JI GANGAMI DA LABARI Aminu Sale Ungogo
27/04/2025

IN KA JI GANGAMI DA LABARI

Aminu Sale Ungogo

DAURIN AURE! DAURIN AURE!! DAURIN AURE!!!.Maigirma Tsohon shugaban karamar hukumar Gabasawa Hon Alhaji Mahe Garba Garun ...
27/04/2025

DAURIN AURE! DAURIN AURE!! DAURIN AURE!!!.

Maigirma Tsohon shugaban karamar hukumar Gabasawa Hon Alhaji Mahe Garba Garun Danga (Madakin Gabasawa), Yana gayyatar Yan Uwa da abokan arzuqa zuwa daurin auren S A din sa, Hon Najiyullah Lawal Garun danga.
Wanda zai kasance kamar haka:
Rana: Asabar 3/5/2025
Lokaci: 10:30 na safe.
Wuri: Guruma kofar gidan Alhaji Nasiru Hassan karamar hukumar Gabasawa jihar Kano..
Allah ya bada Ikon zuwa Ameen.

Sanarwa: Sahabi Magaji Abdullahi

ASSALAM ALAYKUMURGENT SECURITY ALERT Ana sanar da dukkan al'umma cewa an yi hacking din account din Malam Umar Tall man ...
23/09/2024

ASSALAM ALAYKUM

URGENT SECURITY ALERT

Ana sanar da dukkan al'umma cewa an yi hacking din account din Malam Umar Tall man Zakirai mai sunan Umar Idris Zakirai
Dan haka duk wanda yaga an turo masa sako kamar haka

Assalamu alaikum, turo phone number ka inyi maka rejista yadda ake samun 100.50gb a facebook free nasamu yanzu kyuta from facebook anniversary

KARYA NE BARAYIN Facebook account ne.

Account din nasa yana dauke da 4, 979 friends. Dauke yake da wannan hoton

Wai duk lokacin da kayi posting akan ra'ayin ka sai kaji wani yana zagin ka, ko me yake nufi?To yanzun ma ga bayanin ra'...
29/12/2023

Wai duk lokacin da kayi posting akan ra'ayin ka sai kaji wani yana zagin ka, ko me yake nufi?

To yanzun ma ga bayanin ra'i na amma cikin gaskiya daya tak.

Dr. Nasuru Yusuf Gawuna ne ra'ayi na nabu ruwa na da naka ra'in. Ban san yadda ka dauke niba, amma ina da yakinin nawa gwanin zai matukar tagazawa ta kowanne fanni.

Misalin fannin ilimi domin wallahi ba zai daukaki kasar waje fiye da Kano ba.

A bangaren lafiya ba zai zama majanuni ba, za ayi yabo gare shi babu adadi.

A tsagin kasuwa kuwa Wallahi Gawuna ba zai yi rusau a Kano ba, duk kuma wanda yayi rusau a zamanin Gawuna to a sanar min domin da kaina za na hukunta shi.

A wajen empowerment ina da yakinin a samu Aminu Sale Ungogo zai zame mini shaida, haka zalika zaku gani da idanun ku

Matasa da Mata, 'Yan kungiya da daidaikun mu again dai zan shuna muku Aminu Sale Ungogo, da kuma ku kanku da kanku za ku ji ku kuma gani. Wallahi Tallahi ba za kuyi da kun sani ba.

Da alilai na na boye kuwa sun hada da a Imani da Ilimin Addinin Islama irin na Gawuna, da kuma aiki da shi a kowanne layi na rayuwar sa, Gawuna ba zai magana Mai kyau ya canja ba, Gawuna ba zai yi alkawari akan aiki mai kyau ya karya ba, Gawuna ba zai zalunci mutane ba.

YA ALLAH KA BAWA GWANI NA KANO DAN ALFARMAR ANNABI MUHAMMADU SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM

Is arrived bi hurumatud-ddeen wal Qur'anJUMU'AH MUBARAKAH
29/12/2023

Is arrived bi hurumatud-ddeen wal Qur'an

JUMU'AH MUBARAKAH

Sako na da kuma sa hannun Alh. Mustapha Ado Zakirai Dokajin Gabasawa
23/12/2023

Sako na da kuma sa hannun Alh. Mustapha Ado Zakirai Dokajin Gabasawa

Ya Hayyu Ya Kayyumu Bi Rahmatika Astagisu. Aslihli sha'ni kullahu, wala ta kilni ila nafsi darfata ain.Allah ka damka wa...
20/12/2023

Ya Hayyu Ya Kayyumu Bi Rahmatika Astagisu. Aslihli sha'ni kullahu, wala ta kilni ila nafsi darfata ain.

Allah ka damka wa Gawuna Kanon mu mai albarka Dan alfarmar Annabi Muhammadu Sallallahu alayhi wa Salam

GAWUNA IS COMING SOON BI IZNILLAHI

Gyara kimtsi da kyau Dokajin Gabasawa, Amanar Madakin Gabasawa, Hon. Mahe Garba Garun Danga. Maji dadin Hakimin Gabasawa...
20/12/2023

Gyara kimtsi da kyau Dokajin Gabasawa, Amanar Madakin Gabasawa, Hon. Mahe Garba Garun Danga. Maji dadin Hakimin Gabasawa Alh. Sani Dawaki, Dawakin Gabasawa. Masarautar Gaya na alfahari da kai.

Yadda ka ke turituri da al'ummar ka. Allah ya saka maka da alkhairi

05/11/2023

GAWUNA ALKHAIRI NE

Address

Gabasawa L. G
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gawunan Gabasawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category