Ismail Farisi Ajingi

Ismail Farisi Ajingi Business

AJINGI GAYA ALBASU 👇🏻AJINGI- Ghali Panda 50%AJINGI - Abdullahi 50%GAYA - Ghali Panda 0%GAYA - Abdullahi 100%ALBASU - Gha...
04/05/2026

AJINGI GAYA ALBASU 👇🏻

AJINGI- Ghali Panda 50%
AJINGI - Abdullahi 50%

GAYA - Ghali Panda 0%
GAYA - Abdullahi 100%

ALBASU - Ghali Panda 70%
ALBASU - Abdullahi 30%

Abunda akai kenan a Gaban Gwamna
Saura komai yana ga Mai Girma Gwamna

01/05/2026

Tsohuwar yar takarar gwaman Adamawa Aishatu Binani ta fice daga jam’iyyar ADC zuwa NDC.

Binani ta sanar da hakan ne jim kadan bayan kammala tattaunawa da mataimakin shugaban NDC na kasa Muhammad Rabiu Sabo Bakin Zuwo.

24/04/2026

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce an yi la'akari da sanin makamar aiki ta Murtala Sule Garo wajen miƙa sunansa ga majalisar dokokin jihar domin tantance shi a matsayin mataimakin gwamna.

Ya baiyana hakan ne ta bakin Sakataren Yaɗa Labarai na Gwamnan Kano, Mustapha Muhammad, wanda Kano Online News ta wallafa sautin muryarsa a lokacin da yake ƙarin haske kan matakin gwamnatin wajen ɗaukar mataimaki.

24/04/2026

Wannan ita ce Fateemah Naseer Teemahcool wacce ta farke ƙwallo — tare da saka ma su winning goal. A siyasance ta yi daidai tunda uba bai fi uba ba, a addini kuma sai mu ce ta yi kuskure.

Address

Ajingi Local Government
Kano
5556

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ismail Farisi Ajingi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ismail Farisi Ajingi:

Share

Category