Gwangwan Town Sr.

Gwangwan Town Sr. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gwangwan Town Sr., Grocers, Kano.

AIKI DA HANKALI KO AIKI DA AGOGO?: Bankin CBN ya taƙaita cirar kuɗi da ATM zuwa N20,000 a kullum, N100,000 a sati-------...
07/12/2022

AIKI DA HANKALI KO AIKI DA AGOGO?: Bankin CBN ya taƙaita cirar kuɗi da ATM zuwa N20,000 a kullum, N100,000 a sati
------------------------------------

A cikin sanarwar, CBN ya ce daga ranar 9 Ga Janairun 2023, takardar kuɗi ta naira 200 ko ƙasa da haka ne kaɗai za a riƙa sakawa a asusun ATM ana cirewa.

Karin bayani a nan:

Saboda haka kenan, duk wanda ya je cirar kuɗi da katin ATM, manyan kuɗaɗen da zai iya cira su ne takarar Naira 200.

A Talatar nan ne babban bankin ƙasa CBN ya sanar da ƙarin wasu sabbin tsare-tsarensa.Daga ciki akwai taƙaita yawan kuɗin...
07/12/2022

A Talatar nan ne babban bankin ƙasa CBN ya sanar da ƙarin wasu sabbin tsare-tsarensa.

Daga ciki akwai taƙaita yawan kuɗin da jama'a za su iya cira daga banki ko ta POS.

Shin ko yaya wannan tsarin yake? Kuma yaya ake sa ran kasancewarsa?

Freedom Radio ta zanta da Alhaji Ado Mohammed Abubakar tsohon shugaban ƙungiyar ƙwararrun Akantoci shiyyar Kano da Jigawa, kuma masanin tattalin arziƙi.

Ado Mohammed ya bayyana wasu muhimman abubuwa da ya kamata a ce kun sani game da sabbin tsare-tsaren na CBN.

Wayyo cikinah 😂😂Ashakata da wannan Matarsa ta ce "Kwana biyu na rabu da ganin abokin ka Abdul a gidan nan, Allah dai yas...
17/11/2022

Wayyo cikinah 😂😂
Ashakata da wannan

Matarsa ta ce "Kwana biyu na rabu da ganin abokin ka Abdul a gidan nan, Allah dai yasa lafiya"?

Sai yace "mun ɗan sami saɓani dashi kwana biyu, amma zamu shirya"

Sai ta ce "Allah sarki....! Abdul mutumin kirki, nasan yanzu haka laifin kane ƙila kai ka ɓata masa rai!"

Sai ya ce "A,a ko kaɗan!, Ce mishi nayi inaso in sayi mota da kuɗin da na samu a siyasar bana, shi kuma yake bani shawarar wai aure yakamata in ƙara tunda na sami dama, na nuna ƙin amincewa ta da shawarar shi, shi kuma yaji haushi yace kwata-kwata bana son ɗaukar shawarar shi, tun daga nan ko na kira a waya baya dauka.!

Sai ta ce "ƙyale dan banza!, Ni dama kaf a acikin abokan ka sam ban yarda da wannan mai ruwan munafukan ba!!.🙄🤣🤣

FINA-FINAN BATSA (BLUE FILMS).Idan ka Karanta ka Turawa Sauran Ƴan Uwa Domin Su Amfana.BLue FiLms Fina-finai ne da Wasu ...
17/11/2022

FINA-FINAN BATSA (BLUE FILMS).

Idan ka Karanta ka Turawa Sauran Ƴan Uwa Domin Su Amfana.

BLue FiLms Fina-finai ne da Wasu Tsageru Daga Cikin Yahudawa Suke Shiryarwa Wanda Yana da ILLa Sosai.

Domin Yanzu Anyi IttiQakin Cewa Ba Abin da Yake Saurin Rufta Mutum Zuwa Zinace-zinace Kamar Shi KaLLon BLue FiLms Ɗin Wanda Zamani Yazo da shi, Ba Ga Namiji ba, Ba Kuma Ga Mace ba.

Babban Abin Takaici Yanzu Yan Mata Sunfi Kowa Qwarewa Wajen Iya KaLLon Wnnn LaLaci na BLue FiLms.

HUKUNCIN SA:

KaLLon Tsaraici Haramun Neh a Shari'ar MusuLunci in Banda Na Matarka Ko Na Mijin ki, BaLLantana Kuma KaLLon Saduwa Tsakanin Mazinata, Wnnn Abune Mai MatuQar Muni Sosai.

Allah Yana Cewa:

"Ka Gayawa Muminai Maza su Rintse Idanuwansu Daga KaLLon Haram Kuma Su Kiyaye Daga Yin Zina".

'Yan Uwa Mu Kiyaye, Duk Wanda Yake KaLLon Irin Waɗannan Abubuwan to LaLLai Yayiwa ALLAH Tawaye.

A Wani Gurin ALLAH Yana Cewa:

"Kada Ku Kusanci Zina hakika ita Zina ALfasha Ce Kuma Mummunar Hanya ce".

Kunga Saboda HaLakan da Take Cikin Zina, Sai ALLAH Yace Kada Mu Kusanceta, shi Kuwa Irin Wnnn KaLLon Yakan Sanya Masu Yinsa su Afka Cikin Zina Kai Tsaye.

Manzon Allah (S.A.W) Yana Cewa:

" ALLAH ka Tsinewa Mai kallon Tsaraici da Kuma Wanda Ake KaLLon Tsaraicin nasa".

Daga Qarshe Ina Qara Jawo HankaLin Masu Yi su Tuba su Daina.....!!!
Don ALLAH Daure ka Rubuta Ameen Bamusan tawa Za'a Karɓa Ba...

Sannan KaLLon Fina-finan Batsa Yana Kai Mutum Zuwa ga Aikata Mummunar Ɗabi'ar Nan ta Istim'na'i Wacce Itama Tana da iLLoLi Ga Lafiya.

Ya ALLAH Ka Tsarkake Mana Zukatan Mu, Ka Kare Zuri'ar Mu Daga Afkawa Cikin Mummunar BaLa'in Dake Tattare Da KaLLon BLue FiLms.🙏🙏🙏

ALLAH Ya Qara Shiryar da Mu da ƴ mu Masu Aikatawa 🤲.

#

Duk Wanda yaga sunansa ya amsa tambayar da tazo akan sunansa::::1)::IBRAHIM--yaya sunan manzon Allah na farko?2)::ALIYU-...
17/11/2022

Duk Wanda yaga sunansa ya amsa tambayar da tazo akan sunansa::::

1)::IBRAHIM--yaya sunan manzon Allah na farko?

2)::ALIYU--Shekarar manzon Allah (saw) nawa yayi a makka ana saukar masa da Alqur,ani?

3)::BASHARI--yaya sunan ya,yan sayyidina Aliyu?

4)::YAHAYA--yaya sunan matarda manzon Allah (saw) yake shan Zuma a dakinta?

5)::MUSTAPHA-- yaya sunan ya,yayen da manzon Allah (saw) ya bawa sayyidina Usman ya aura?

6)::USMAN--yaya sunan matar manzon Allah (saw) yar gidan sayyidina Umar?

7)::YAKUB--yaya sunan mahaifin annabi Sulaiman (as)?

8)::IDRIS--shekarar annabi Nuhu (as) nawa yana wa,azi?

9)::MUSA--adawa mutanen annabi waye?

10)::ISAH--samudawa mutanen annabi waye?

11)::KABIRU--wani annabine yake magana yana in-ina?

12)::YUNUSA--shekara nawa annabi Adam (as) yayi a duniya?

13)::ABUBAKAR--yaya sunan matar manzon Allah (saw) da ya taba saketa?

14)::UMAR--wani sahabine a cikin guda hudun nan yafi kowa jimawa yana shuwa gabanci?

15)::ABDULSALAM--wani annabine yake raya mutacce bayan ya mutu?

16)::YUSUF--wani annabine ya taba makancewa?

17)::ISYAKU--wani annabine ya gina dakin Qa,aba?

18)::SALISU--shekarar manzon Allah (saw) nawa yayi a duniya?

19)::BUHARI--wani annabine aka azabtar da mutanensa da iska?

20)::ABDULLAHI--wani annabine Kifi ya hadiyeshi?

21)::ADAMU--wani annabine aka azabtar da mutanensa da ruwa?

22)::ABDUL,AZIZ--wani annabine aka haifeshi ba Uba?

23)::MUBARAK--yaya sunan annabin da Allah ya aiki annabi musa (as) akan ya koyar dashi ilimi?

24)::MUHAMMAD--wan annabine ya raini Nana maryama?

25)::RABI--wani annabi ne aka kifar da mutanensa?

26)::OKASHA-- wani annabine kafirai s**a sakashi a cikin wuta?

27)::NUHU--yaya sunan matar da sayyidina Abubakar ya bawa manzon Allah (saw)?

28)::ABDULKARIM--yaya sunan kanin Nana Hafsat?

29)::NAZIRU--shekara nawa sayyidina Abubakar yayi yana kalifanci?

30)::ASHIRU--yaya sunan matar for,auna

31)::HASSAN--yaya sunan ya,yayen annabi Ibrahim (as)?

32)::HUSSAIN--yaya sunan mahaifin annabi Yusuf

Posted  •  MAN THEM ❤️💪🔥🙏🏿13 13 for life
17/11/2022

Posted • MAN THEM ❤️💪🔥🙏🏿
13 13 for life

The most glamorous 🐦bird costume! The   ethnic minority, in China's  , has a tradition of dressing up like a bird. The a...
17/11/2022

The most glamorous 🐦bird costume! The ethnic minority, in China's , has a tradition of dressing up like a bird. The artistic creation of bird patterns shows off the beauty & diversity of local culture.

📷 Xiaohongshu

Can you remember your 2go username ? 😅
17/11/2022

Can you remember your 2go username ? 😅

RIKICI A JAM'IYYAR APCDan takaran shugaban Kasa a jam'iyyar APC da taci amanar talakawan Nigeria yayi tsokaci akan rikic...
17/11/2022

RIKICI A JAM'IYYAR APC

Dan takaran shugaban Kasa a jam'iyyar APC da taci amanar talakawan Nigeria yayi tsokaci akan rikicin cikin gida da ya dabaibayesu a jam'iyyar

Tinubu yace masu takaicin rashin samun kujeran Mataimakin Shugaban Kasa ke caccakarsa, kamar yadda BBC s**a ruwaito

Lokacin da nake cewa za'a yiwa Tinubu Anti-party a APC karnukan da suke kareshi a media karyatani s**ayi, to gashi nan ya fara furtawa da bakinsa, shima ya san da haka

Mun san har a cikin fadar Shugaban Kasa akwai wadanda suke adawa da Tinubu, ba shi suke so ba, kuma ba zasu zabeshi ba, sannan ba zasu bari a murda zabe ba, domin sunfi kowa sanin hatsarin mika Kasarnan a hannun Tinubu

Tinubu ba zai mulki Nigeria ba Insha Allah

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gwangwan Town Sr. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category