I smart dan gwamna kano

I smart dan gwamna kano Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from I smart dan gwamna kano, Grocers, Kankan Gezawa LG, Kano.

Yanzu Haka Daga masallachi Juma a ayau Dake Fadar Gwamnatin jahar kano Tare da me girma zababben gwamnan kano his excell...
29/11/2024

Yanzu Haka Daga masallachi Juma a ayau Dake Fadar Gwamnatin jahar kano
Tare da me girma zababben gwamnan kano his excellency Abba Kabir Yusuf

Yadda Wani Invigilator Yake Kula Da Dalibai A Dakin Jarrabawa A Kasar Uganda.
27/11/2024

Yadda Wani Invigilator Yake Kula Da Dalibai A Dakin Jarrabawa A Kasar Uganda.

Bayan Gwamna ya sallami yansanda da motoci yanzu yan karota ne a layi Abba kacika Gwarzo.
26/11/2024

Bayan Gwamna ya sallami yansanda da motoci yanzu yan karota ne a layi Abba kacika Gwarzo.

26/11/2024

Daga jiya 25th, Ma’aikata a jahar Kano nata jin alert din Karin salary.

26/11/2024

MUTUM DARI DA HAMSIN 150 muke bukata su ajiye mana number wayarsu inshaAllah zasu amfana da one one gb data

FILTER ce babban makamin da Nisa'un zamanin nan su ke anhwani da shi wajen cutar RIJALUN wannan zamani a social media.Al...
25/11/2024

FILTER ce babban makamin da Nisa'un zamanin nan su ke anhwani da shi wajen cutar RIJALUN wannan zamani a social media.

Allah zai saka mana😢

25/11/2024

Mai girma gwamna Abba Kabir Yusuf

CIKIN HOTUNA: Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir ya kaddamar da hukumar tattara bayanan kasa ta jihar Kano (KANGIS) w...
25/11/2024

CIKIN HOTUNA: Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir ya kaddamar da hukumar tattara bayanan kasa ta jihar Kano (KANGIS) wadda aka sabunta tare da sabon Ginin Ma'aikatar Kasa da Safayo ta jiha.

Haka kuma, a yayin bikin, Gwamnan ya kaddamar da shirin sabunta takardun mallakar filaye a fadin jihar.

Gwamna Abba k yusif ya ce an samarwa hukumar ta KANGIS kayan aiki na zamani da za su taimaka wa yunkurin Gwamnatin jihar Kano na inganta hanyoyin tattara kudaden shiga tare da toshe duk wata kafa ta zirarewar kudaden gwamnati.

Gwamnan ya ce tun daga shekara ta 2012 da tsohon Gwamna Injiniya Rabi'u Musa Kwankwaso ya samar da hukumar, gwamnatin da ta biyo baya ta wayi watsi da ita har sai bayan zuwan Gwamnatinsa.

25/11/2024

Giveaway !!!
DATA kwana 3 za ayi ana turawa wadanda Allah yasa suna da rabo zasu samu inshllah 🙏 ku ajiye mana number waya

25/11/2024

Ba zaka san sunan yarinya ba sai kace ta turo maka account number zaka ga (Beautiful Princess) ta koma
LUBABATU GAMBO ƁAƁURA

🙈

25/11/2024

A Jiya Maganin Watarana

Address

Kankan Gezawa LG
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when I smart dan gwamna kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category