Nasiru Ibn Sani Assalafy

Nasiru Ibn Sani Assalafy Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nasiru Ibn Sani Assalafy, Bagwai, Kano.

10/01/2026
Yana daga Alamomin (kusantowar) Al-kiyama (yawaitar) ayyukan alfasha da kallafawa Kai alfasha (wato mutum ya dage lallai...
11/11/2025

Yana daga Alamomin (kusantowar) Al-kiyama (yawaitar) ayyukan alfasha da kallafawa Kai alfasha (wato mutum ya dage lallai sai ya nuna wa duniya cewa shi lalatacce ne) da yanke zumunta, da amintar da machuci (wato zaka ga mutumin banza marar kirki amma adinga nuna wa duniya wai shine mutum nagari har ana girmamashi) .

(Imamul Bazzàr ne ya ruwaitoshi).

Ya Allah ka kiyayemu daga zubewar imani da toshewar basira, da bacewa daga tafarki madaidaici. Ka sanyamu cikin sahun salihan bayinka don falalatka da rahamarka Ya Rahman.

MU LARA FA!Duk ɗan Adam ɗakunanshi guda uku(3) ne. Ɗaya ɗakin kafin ya shigo duniya. Wato mahaifar uwa kenan.Ɗaki na biy...
07/11/2025

MU LARA FA!

Duk ɗan Adam ɗakunanshi guda uku(3) ne. Ɗaya ɗakin kafin ya shigo duniya. Wato mahaifar uwa kenan.

Ɗaki na biyu shi ne inda ya rayu da zama a ciki a wannan duniyar, ɗaki ne, bukka ce, rumfa ce wanda dai mutum ya rayu a ciki.

Ɗaki na uku kuwa shi ne ƘABARI. Shi kuwa zai zo ne bayan mutuwa.

Ɗakuna biyu da ke gaban bayi sune:

1-Alajannah, musamman al-Firdawsul ‘A’la الفردوس الأعلى Allah Ka yi mana baiwa Ka ba mu ita.

2-Wuta, Allah Ka tsare mu da ita

Dangane da ɗakuna ukun da ambatonsu ya gabata, ƘABARI dai shi ne na uku.

Tambaya:
👇🏿👇🏿
SHIN ME MUKA TANADA MA NA UKUN?

06/11/2025

YA ALLAH KA JIKAN DR IDRIS ABDUL,AZI DUTSEN TANSHI 🤲

Address

Bagwai
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasiru Ibn Sani Assalafy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share