Saiyyadi H Sani

Saiyyadi H Sani YA ALLAH KASAMU DA YAYAMMU KASA MUNA CIKIN CETON ANNABI MUHAMMAD (S.A.W.) AMEEN

Ba'a ganin kwakwalen halitta, amma ana jin sautin abin da kwakwalen ke dauke da shi, daure ace bb komai a zuciyarka sai ...
14/06/2023

Ba'a ganin kwakwalen halitta, amma ana jin sautin abin da kwakwalen ke dauke da shi, daure ace bb komai a zuciyarka sai alheri.

13/06/2023
Kyauta daga Allah....
20/02/2023

Kyauta daga Allah....

Samun Irin Khadimul Faidha A Irin Wannan Lokacin Abunne Mai Wahalan Gaske Jiya Allah Ya Karbi Rayuwar Daya Daga Cikin Ya...
20/02/2023

Samun Irin Khadimul Faidha A Irin Wannan Lokacin Abunne Mai Wahalan Gaske

Jiya Allah Ya Karbi Rayuwar Daya Daga Cikin Yayan Sa Amma Wannan Rashin Baisa Yabar Hidiman Daya Saka Agaba Nayin Addu’a Wa Sakar Mu Nigeria Da Kuma Tarban Baki Iyalan Sheikh Ibrahim Niass Da Sukazo

Hidima Ta hanashi Zuwa Bankwana Da Diyar Sa Hidima Ta Hanashi Zuwa Ya Sallaci Diyar Sa Hidima ta Hanashi Zuwa Ya Saka Diyar A Kabarin ta Da Hannun Sa

Lallai Khadimul Faidha Alhaji Ibrahim Ya Cika Hadimi Wanda Baya Waige

MUdai Addu’ar Mu Allah Ya Qara Masa Himma Da Lafiya Albarkar Annabi S.A.W Amiin

H. Sarina

Na Kadaitaka Acikin Zuciyata Da Imani Na, Wallahi Bazanso Wani Halitta Kamar Yanda Nake Sonka Ba Ya RASULULLAH S.A.W💖
17/02/2023

Na Kadaitaka Acikin Zuciyata Da Imani Na, Wallahi Bazanso Wani Halitta Kamar Yanda Nake Sonka Ba Ya RASULULLAH S.A.W💖

Makarantar Haddar Alqu'ani Na Maulana Sheikh Dahiru Bauchi Dake Zaria Karkashin Jagorancin Sayyada Juwaira Sheikh Dahiru...
15/02/2023

Makarantar Haddar Alqu'ani Na Maulana Sheikh Dahiru Bauchi Dake Zaria Karkashin Jagorancin Sayyada Juwaira Sheikh Dahiru Bauchi Suna Gayyatar Al'umma Zuwa Taron Yayen Dalibai Mahaddata Alqu'ani Mai Girma Su (63)

🌵AGA🌵AGA🌵AGA🌵🌲WAYE🌲ZAI🌲KASA🌲🌳RUBUTAWA🌳S💙A💙W
12/02/2023

🌵AGA🌵AGA🌵AGA🌵
🌲WAYE🌲ZAI🌲KASA🌲
🌳RUBUTAWA🌳
S💙A💙W

Duk Inda Masoyin Rasulullahi yake Baya Buya ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️Sheik Ibrahim Ahmad Maqari
06/02/2023

Duk Inda Masoyin Rasulullahi yake Baya Buya ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️
Sheik Ibrahim Ahmad Maqari

Address

Kano
ALWAYS

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Saiyyadi H Sani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category