14/07/2023
GA TAKAITACCEN BAYANI DAGA KAMFANIN WARAKA COMMUNICATION NIG LTD DANGANE DA SMEDAN LOAN/JAIZ BANK
__________
Bazamuyi bayanai akan Wadanda S**a fara applying tin a Farko ba sabida kar mutane su kasa fahimta.
Bayanin wannan Bashi ko tallafi ya kasu kaso daban daban,
Akwai na Wadanda Basu da SMEDAN CERTIFICATE wato kamar Ma'aikatan Gwamnati Kenan.
Akwai Kuma Masu SMEDAN CERTIFICATE
Sannan Akwai na masu yawan transaction da yawa akan account Dinsu, Dadai sauransu.
In baka cikin Biyun to Lallaine sai kanada SMEDAN CERTIFICATE, Bakuma Lallaine saida CAC ba.
Akwai bankuna da dama da Aka dorawa Alhakin Bada kudin da zaka NEMA Kuma ba lallai NE sai kanada account awajan suba.
Duk Wanda yake da SMEDAN CERTIFICATE idan zan nema, To bayan ya shiga link din an Bashi zabin Farko to ya shiga wajan da yaga an rubuta Bussiness loan.
Karka manta Akwai Abinda Ake Kira nature of Bussiness bayan Ka shiga ciki, Idan smedan dinka Yanada alaqa da Noma to kasa Inda aka Saka agriculture.
Karka Damu Dan bakaga jihar Kaba bayan Ka shiga, Domin za kaga Inda aka Saka All state ko makamancin haka to kashiga Nan ya wakilci jiharka.
Sauran bayanai Sannu a Hankali zaka Gani Kuma zaka fahimcesu idan kashiga,
Yawan kudin ya kasu Kashi Kashi, Kuma kowanne Banki da Abinda aka amince ya baka, To Kai Kuma saika Saka abunda ya kamata.
Yanzu Haka link din Yana tafiya agwada agani, Musamman da daddare
Duk wanda yachika wannan shiri anasaran zaisamu Insha Allah
Mai Bukatar chikawa ga link nan 👇👇
https://cip.smedan.gov.ng/
Wanda Bai iya cikewaba Muna cikewa, Amma Sai ya biya 1k Kafin acike masa.
Abunda ba'a fahimtaba Ga Nambar Whatsapp
08089855316 Amma Dan ALLAH kar AYIMIN tambaya akan abunda na Riga Nayi bayani akansa.
ALLAH yasa adace.
This platform has created a space for providing loan information for any type of business and/or project you are embarking upon. No more loan hassle.