07/01/2023
Nice Khadija Ina Bukatar AURE Wallahi Yah Allah ka bani Miji Salihi Abin tunqaho mai albarka tare da saura masu Neman mazajan aure yah Allah duk Wanda yaga wnn pst nawa ya dauki hannu sa mai albarka ya tura ga wani grps ka haskaka rayuwarsa yah Allah ka in ganta rayuwarsa yah Allah ka tausayamasa ka basa aljanna madukakkiya yah Allah ka rufawa Wanda ya tura wnn sakon zuwa wasu grps asiri ka biya masu bukatansu na nan duniya da lahira yah Allah ka jikan magabatansu