Da Zinar Wuri Gara Auren Wuri

Da Zinar Wuri Gara Auren Wuri Babban burina shi ne haษ—a aure Sunnar Annabi Sallallahu alaihi wasallam

12/04/2025

Assalamu alaikum

14/06/2023

๐Š๐š๐๐š ๐Š๐š ๐’๐š๐›๐š๐ฐ๐š ๐Œ๐š๐œ๐ž๐ง ๐ƒ๐š ๐™๐š๐ค๐š ๐€๐ฎ๐ซ๐š ๐–๐š๐๐š๐ง๐ง๐š๐ง ๐‡๐š๐ฅ๐š๐ฒ๐ž๐ง:

๐Ÿ: ๐Š๐ข๐ซ๐š๐ง ๐ญ๐š, ๐ค๐จ ๐ฒ๐ข ๐ฆ๐š ๐ญ๐š ๐ฌ๐šฦ™๐จ๐ง ๐ญ๐ž๐ฑ๐ญ ๐š ๐ค๐ฎ๐ฅ๐ฅ๐ฎ๐ฆ.

๐Ÿ: ๐˜๐ข ๐ฆ๐š ๐ญ๐š ๐๐ฎ๐ค ๐š๐›๐ฎ๐ง ๐๐š ๐ญ๐š ๐ค๐ž ๐›๐ฎฦ™๐š๐ญ๐š ๐š ๐ฅ๐จ๐ค๐š๐œ๐ข๐ง ๐๐š ๐ญ๐š ๐ค๐ž ๐›๐ฎฦ™๐š๐ญ๐š๐ซ.

๐Ÿ‘: ๐‘๐š๐ฌ๐ก๐ข๐ง ๐ง๐ฎ๐ง๐š ๐ฆ๐š๐ญ๐š ๐Š๐ฎ๐ฌ๐ค๐ฎ๐ซ๐ž๐ง ๐ญ๐š.

๐Ÿ’: ๐’๐š๐›๐š ๐ฆ๐š ๐ญ๐š ๐๐š ๐š๐ค๐ฐ๐š๐ข.

๐Ÿ“: ๐˜๐ข ๐ฆ๐š ๐ญ๐š ฦ™๐š๐ซ๐ฒ๐š ๐ฌ๐š๐›๐จ๐๐š ๐Ÿ๐š๐ซ๐š๐ง๐ญ๐š ๐ฆ๐š ๐ญ๐š.

๐Ÿ”: ฦŠ๐š๐ฎ๐ค๐š๐ซ ๐ง๐š๐ฎ๐ฒ๐ข๐ง ๐›๐ฎฦ™๐š๐ญ๐ฎ๐ง ๐ญ๐š ๐๐š ๐ฌ๐ฎ ๐ค๐š๐Ÿ๐ข ฦ™๐š๐ซ๐Ÿ๐ข๐ง ๐ค๐š.

๐Ÿ•: ๐“๐š๐›๐›๐š๐ญ๐š๐ซ ๐ฆ๐š ๐ญ๐š ๐๐š ๐ข๐ญ๐š ๐ค๐šษ—๐š๐ข ๐œ๐ž ๐›๐š๐ฒ??๐ง ๐š๐ฎ๐ซ๐ž๐ง ๐ค๐ฎ.

๐Ÿ–: ๐๐š ๐ญ๐š ๐ฆ๐š๐ก๐ข๐ฆ๐ฆ๐š๐ง๐œ๐ข ๐Ÿ๐ข๐ฒ๐ž ๐๐š ๐ค๐จ๐ฆ๐š๐ข.

๐Ÿ—: ๐‚๐ข๐ง ๐ฆ๐ฎ๐ญ๐ฎ๐ง๐œ๐ข ๐ฐ๐š๐ฌ๐ฎ ๐š ๐ ๐š๐›๐š๐ง๐ญ๐š ๐ฌ๐š๐›๐จ๐๐š ๐ข๐ญ๐š.

๐Ÿ๐ŸŽ: ๐’๐š๐›๐š ๐ฆ๐š ๐ญ๐š ๐๐š ๐š๐›๐ฎ๐ง ๐๐š ๐ค๐š๐ฌ๐š๐ง ๐›๐š ๐ณ๐š๐ข ษ—๐จ๐ซ๐ž ๐›๐š.

๐ƒ๐จ๐ฆ๐ข๐ง ๐ฌ๐ฎ ๐ฆ๐š ๐ญ๐š ฦ™๐ฐ๐šฦ™๐ฐ๐š๐ฅ๐ž๐ง ๐ฒ๐š๐ซ๐š ๐ง๐ž ๐๐š๐ฌ๐ฎ, ๐๐ฎ๐ค ๐š๐›๐ข๐ง๐๐š ๐ค๐š ษ—๐จ๐ซ๐š ๐ฆ๐š๐œ๐ž ๐š๐ค๐š๐ข ๐ญ๐จ ๐Ÿ๐š ๐š ๐ก๐š๐ค๐š ๐ณ๐š ๐ญ๐š ษ—๐จ๐ซ๐ž.

14/06/2023

Duk saurayin da bai yi aure ba yana da shekara 21. To, ya zama barazana ga al'umma. Inji Brigham Young

13/06/2023

'Yan mata,
1. Ku daina tunanin duk wani namiji mai mai kudi ne.

2. Ba a lissafa mai tuka motar gidansu a mai mota.

12/06/2023

" Duk wanda ka Aura ka tabbatar daman zai saba maka. Amma ka zabi wanda idan ya saba maka, zai baka hakuri. Duk wanda baya baka hakuri lokacin kuna soyayya, ba zai taษ“a baka ba bayan kunyi Aure. "

12/06/2023

Ba abinda yake da muhimmanci ga ma'aurata kamar fahimtar juna.Dalilin haka ne zai sanya a samu baraka yanzu a shirya a minti.daya

12/06/2023

BAYAN AN SANYA MUKU RANAR AURE!

1- Zata rage jin kunyarka da kaso 40%

2- Maganar da bata iya fada maka a baya, yanzu zata dinga fada maka,

3- Hatta wani ciwo da take fama dashi, wanda a duniya in ba iyayenta ba, babu wanda yasan da wannan ciwo, a yanzu cikin nutsuwa da kwanciyar hankali zaka ji tana labarta maka shi,

4- Abinda bata iya tambayarka a baya, yanzu ko gezau ba zata yi ba wajen tambayarka,

5- 70% na firarku a yanzu zaku dinga yinta ne akan rayuwar ku ta bayan an daura muku aure,

6- Dukkan abinda tayi a yanzu, ko akayi mata, ba tare da ka tambayeta ba zaka ji tana baka labarin sa!

7- Idan a baya kuna yin kwana 3 baku yi wayaba, to ka sani a yanzu zai zama laifi akanka kuyi kwana 2 ba tare da anyi waya ba,

8- Fada zai yawaita a tsakanin ku a yanzu, watakila a cikin kowanne sati daya sai kunyi fada a kalla sau biyu

Alakar Soyayya bayan sanya ranar Aure tana sauyawa, kamar yanda alakar Soyayya ke sauyawa bayan an daura Aure.

11/06/2023

Matuฦ™ar budurwarka tana kula tsohon saurayinta (ex), da sannu kai ma za ka zama tsohon saurayi.

Mafita, kar ka ษ“atawa kanka lokaci, ta zaษ“a, ko kai ko shi, ko ka janye jiki ka bar wasan ษ“oye.

11/06/2023

Alamomin Lalacewar matashi Guda Biyar Ne 5

1* Rashin Yin Salloli biyar.

2* Rashin zuwa Makaranta.

3* Rashin Sana'a

4* Shaye-Shaye.

5* Fa'da Da Iyaye.

Yaa Allah ka Shiryar Damu Hanya ma Dai-Dai Chiya.๐Ÿคฒ

10/06/2023

Dan Adam baya rabuwa da kananan laifukan da ya sani da wanda bai sani ba.Duk yadda zakayi ka kiyayi aikata laifuka masu hallakarwa

10/06/2023

Ita lahira ba' a samunta sai da tsarkin zuciya.shin ka na tsarkake zuciyarka daga munafunci,mugunta,keta,hassada ?

Address

Maiduguri
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Da Zinar Wuri Gara Auren Wuri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category