Kano youth business and investment forum for Atiku

Kano youth business and investment forum for Atiku The forum is for kano state youth and investment

02/06/2026

Soyayya duk inda ta k**a bugata ake ga mai rabo

12/05/2026
INNALILLAH WA INNA ILAIHI RAJI'UNMasu garkuwa da mutane sun k**a kuma sun hallaka Alhaji Hon Abba Anas Adamu Laushi akan...
12/05/2026

INNALILLAH WA INNA ILAIHI RAJI'UN

Masu garkuwa da mutane sun k**a kuma sun hallaka Alhaji Hon Abba Anas Adamu Laushi akan hanyar Kaduna zuwa Abuja zai tafi sayan tikitin tsayawa takaran kujeran Gwamna na Jihar Jigawa a jam'iyyar ADC

Su biyu ne barayin s**ayi garkuwa da su ranar juma'a, s**a bukaci a basu kudin fansa Naira Miliyan 75, dayan ya samu ya gudu, shi kuma Hon. Abba Anas sun kashe shi bayan sun karbi kudin fansar, yanzu haka za'a kawo gawarsa Kano

Hon Abba Anas Tsohon dan Majalisar Tarayya ne tun daga 2007 zuwa 2011 wanda ya wakilci kananan hukumomin Birniwa, Guri da Kirikasamma a jihar Jigawa

A yanzu haka yana neman kujeran Gwamnan jihar Jigawa a jam'iyyar ADC, a kan hanyar zuwa sayan form ya hadu da ajalinsa a hannun marassa imani

Muna rokon Allah Ya jikansa da rahama, Allah Ya kawo mana karshen barayin daji da wadanda s**a hana a yake su

04/04/2026

Political maneuvering,,,,,,,, 💪

Address

Kano

Telephone

+18036299172

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano youth business and investment forum for Atiku posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category