A.A Rasheed enterprises

A.A Rasheed enterprises KWARI MARKET IBB WAY GIDAN IBRAHIMAWA SECOND FLOOR SHOP NO 52

Anya Idan Vijay Yatafi A Haka Zasu Barshi Yasake Yin Wata Tenure kuwa ?:- Tun Bayan Rantsar Da Vijay amatsayin Sabon CM ...
17/05/2026

Anya Idan Vijay Yatafi A Haka Zasu Barshi Yasake Yin Wata Tenure kuwa ?:- Tun Bayan Rantsar Da Vijay amatsayin Sabon CM na Tamil Nadu Yan siyasa Musamman Azzalumai S**a Fara Dandana Kudar su domin Vijay Ya Hana su Sakat. ya Toshe Duk Wata Hanyar Sata Ko Zaluncin Yan Siyasa. ya kulle Duk Wata Kofar Da Zata Taugace Talakawa ga samun walwala. Yace In every situation The People of the nation must be served first Wanda Hakan Ya Janyo Cecekuce Musamman Ga Azzalumai

Yanzu Haka Maganar Da Ake Shine Vijay Ya Kafe Akan Dole sai An Sake Farashin Fetur Yadawo Yadda Talaka zai siya batare da Shan Wahala ba tun shekaranjiya Yafadi wannan maganar Kuma still Yace dole adawo Da FETUR Kasa da yadda Ake siyar Dashi domin Talaka Bai Kamata Ya. Kowace liter takai Kusan rufee 106 yanzu haka Wanda Kuma ba Iya Tamil kadai duka India Matsalar ta shafa Wanda Vijay Shikuma Yace dole yadawo Kasa da haka. To Matsalar ba Iya Tamil bane Ake siyar Dashi haka duka fadin India ne

Ko ya zata KAYA ?

🗳️ Fitaccen Mawakin Kwankwasiyya Tijjani Gandu Ya Nuna Sha’awar Takarar Majalisar TarayyaFitaccen mawaki, Tijjani Hussai...
17/05/2026

🗳️ Fitaccen Mawakin Kwankwasiyya Tijjani Gandu Ya Nuna Sha’awar Takarar Majalisar Tarayya

Fitaccen mawaki, Tijjani Hussaini Gandu, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar kujerar Majalisar Tarayya mai wakiltar Birnin Kano da Kewaye ƙarƙashin jam’iyyar NDC.

Rahotanni sun ce Gandu ya bayyana cewa burinsa shi ne samar da ingantaccen wakilci tare da kawo ci gaba a fannoni kamar ilimi, lafiya, aikin yi da tallafa wa mata da matasa.

Ya kuma yi alƙawarin yin siyasa mai gaskiya da riƙon amana idan ya samu damar wakiltar al’ummar mazabar.

🔥 Matakin nasa ya jawo cece-kuce a tsakanin magoya baya da masu bibiyar siyasar Kano.

👇 Kai fa, kana ganin Tijjani Gandu zai iya yin tasiri a siyasa kamar yadda ya yi a waƙoƙi?

Ni kaina nayi tunanin doli sai an dakatar da RABA GARGAMA da wannan tsohuwar matar ADAM A ZANGO din, saboda abubuwan daw...
17/05/2026

Ni kaina nayi tunanin doli sai an dakatar da RABA GARGAMA da wannan tsohuwar matar ADAM A ZANGO din, saboda abubuwan dawo s**a aitaka a cikin wannan sabon film din nasu Wallahi yayi yawa..!! 😭💔

Sai gashi kwatsam hukumar tace fina finan hausa ta Kannywood ta dakatar dasu na tsawon shekara daya...!!

Abun takaici shine ita wannan matar tana da babban yaro wanda aqalla zaiyi shekara 19 a duniya amma duk da hakan bata damuwa da abun kunyar da zata iya jawo masa...!!

Sai gashi tana film ana rungumar ta ita koh a jikinta, hasalima ita har nollywood take film ana rungumarta..!!

Shi kuma rana gardama dama ya Saba abunsa, wannan ba sabon abu bane a gurinsa, dama tun farko a nollywood yake film dinsa, su Kuma Kannywood s**a dauko shi..!!

Tun Lokacin da s**a kawo shi koh wanne film sai an sakashi, sai gashi an dakatar dashi, koh babu komai zamu huta da ganinsa Wallahi na tsawon shekara daya..!!

Adam A. Zango dai kwalliya ta biya kudin Sabulu, Allah ya karbi addu'arsa, da addu'ar masoyansa wajen samun mace tagari....
16/05/2026

Adam A. Zango dai kwalliya ta biya kudin Sabulu, Allah ya karbi addu'arsa, da addu'ar masoyansa wajen samun mace tagari.

Adam A. Zango yasha bakar wahala, mata sun wahalar dashi, har saida aure ya fita a ransa, yana neman kauracewa aure na har abada.

Kaso 80% na auren Adam A. Zango auren tausayi yake, domin mace zata makale kamar zata mutu akansa, wasu har jinya suke akansa.

Wasu Fans dinsa ne, wasu yaransa ne sai mace ta makale kamar zata mutu akansa, shikuma gashi da tausayi, saiya amince ayi aure.

Daga baya idan s**a murje s**a kile sai yazam shine abokin gaba a garesu har takai ga an rabu da juna, bayan an fuskanci ya auri mata dayawa hakan yasa ake cewa yana auri saki.

Amma cikin ikon Allah, sai yasamu Maimuna mutuniyar kirki, wacce take martaba Mahaifiyarsa da yayansa da duk ahalinsa.

Daga karshe muna addu'ar Allah yabasu zaman lafiya ameen.🤲🤲

Da ɗumi-ɗumi: Bankin Duniya ya kulle Kwament Section daga ’yan Najeriya bayan sun bukacin bankin da ya daina bawa Tinubu...
16/05/2026

Da ɗumi-ɗumi: Bankin Duniya ya kulle Kwament Section daga ’yan Najeriya bayan sun bukacin bankin da ya daina bawa Tinubu bashi.

Bankin Duniya ya takaita damar yin sharhi a shafinsa na Instagram bayan dubban ’yan Najeriya sun mamaye shafin suna roƙon bankin da ya daina bai wa Najeriya bashi.

Lamarin ya biyo bayan rahotannin da ke cewa gwamnatin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu na neman sabon bashin dala biliyan 1.25 wanda ake sa ran za a amince da shi a ranar 26 ga watan Yuni.

Mutane da dama sun bayyana damuwa kan yadda bashin ƙasar ke ƙaruwa, inda wasu ke zargin gwamnati da ɗora wa al’umma nauyin da zai shafi tattalin arzikin ƙasa nan gaba.

A cikin sharhin da s**a yi kafin a takaita su, wasu ’yan Najeriya sun roƙi Bankin Duniya da ya dakatar da ba Najeriya karin bashi har sai an ga sauyi a yadda ake tafiyar da tattalin arziki da kula da kuɗaɗen jama’a.

Har yanzu dai Bankin Duniya bai fitar da wata sanarwa a hukumance kan dalilin takaita sharhin ba.

Shin ya kamata Najeriya ta ci gaba da karɓar bashi ko kuwa lokaci ya yi da za a rage dogaro da lamuni?

Ko kunsan da cewa yin posting karfe takwas ko tara na safe nasa posting ya samu engagement sosai kuma ya tafi viral 🤭 Po...
16/05/2026

Ko kunsan da cewa yin posting karfe takwas ko tara na safe nasa posting ya samu engagement sosai kuma ya tafi viral 🤭

Post consistency karfe takwas na safe da dare , sannan karfe biyar na yamma na sati guda insha Allahu sai kunga post d'in ku ya tafi viral ☺️

Next zan fad'a muku sirrin recommendation 😊

DA DUMI DUMI 🔥WANNAN SANARWA Wai Wannan Itace Mace Ta Farko A Yankin Afirka Da Make up Ya Hau Fiskarta Kamar A Haka Tazo...
15/05/2026

DA DUMI DUMI 🔥WANNAN SANARWA
Wai Wannan Itace Mace Ta Farko A Yankin Afirka Da Make up Ya Hau Fiskarta Kamar A Haka Tazo Duniyah Wow Masha Allah
Amma Minene Ra,ayinku Akai Kun Taba Ganin Wanda Tafiya Kyau Da Make up din A Yankin Ku Kokuma Kuma Babu Kamarta?

Comedian Guys

14/05/2026

live video
07068749392
07081462715

14/05/2026
DA DUMI-DUMI: Peter Obi yace Ko da za a ɗora masa bindiga a kai, ba zai wuce wa’adi guda ɗaya ba a kujerar shugabancin N...
14/05/2026

DA DUMI-DUMI: Peter Obi yace Ko da za a ɗora masa bindiga a kai, ba zai wuce wa’adi guda ɗaya ba a kujerar shugabancin Najeriya ba.

Me za ku ce?

Nabeen luxury yrdNow availble Price 2500 per yrd 0706874939207081462715add: ibb way gidan ibrahimawa           second fl...
13/05/2026

Nabeen luxury yrd

Now availble

Price 2500 per yrd

07068749392
07081462715

add: ibb way gidan ibrahimawa
second floor shop no 52
kwari market kano

Address

Kano
622

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.A Rasheed enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A.A Rasheed enterprises:

Share

Category