25/08/2025
“Shi kaɗai ne idan baka bishi ba ba zaka shiga aljannah ba, wallahi duk wanda yake so ya shiga aljannah dole sai ya bi Muhammad Rasulullah (ﷺ).”
Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu hafizahullah