Sagir Engineer Solidarity Kmc 2023

Sagir Engineer Solidarity Kmc 2023 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sagir Engineer Solidarity Kmc 2023, Grocers, Koki, Kano.

16/11/2022
13/11/2022

Sargir Engineer solidarity
K.m.c 2023 no 111 koki
Taro Toro Taro
Wannan kungiya maisuna nasama nafarin cikin gayyatar ka /ki gangamin taron kaddamar da iata da bude office dinta a mazabaar zaitawa kano municipal wanda za'ayi kamar haka ranar lahadi 13/11/2022 lakaci 4:00 na yamma
Wuri garejin alh abdullahi opp masallacin marigayi alh ibrahim bulbula Allah kabada ikon zuwa ameen aiso lfy masu gayyata yan kungiyar sargir Engineer solidarity k.m.c 2023

Da sunan Allah muke farawa Fatan alkairi kana gaba suna gaba kaidin kafin Allah ne
10/11/2022

Da sunan Allah muke farawa Fatan alkairi kana gaba suna gaba kaidin kafin Allah ne

29/10/2022

Sagir Engineer solidarity k.m.c 2023
Adress 111 koki
Munufofin kungiya
1 Domin gyara siyasar munincipal wajan duba dan takar da ya kamata mu zaba batare da duba jam'iyar da yakeba ba
2 wayar da kan alumma akan takarar sagir Engineer
3 Domin tabbatar da shiga kowace mazaba dan isar da manufar dan takara mu tare da zabansa a ranar zabe
4 Domin bada gudunmawa don tabbatar da dan takara yakai gachi Allah kabamu nasara Allahumma ameen

Address

Koki
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sagir Engineer Solidarity Kmc 2023 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category