01/01/2026
Sako na Musamman Zuwa Ga Masu Gidanmu (Customers) 📱✨
​A madadin shugabanni da ma'aikatan Dee One Bargoni Phone's Store, muna mika sakon taya murna ga daukacin abokan cinikinmu na kusa da na nesa don ganin wannan sabuwar shekara ta 2026.
​Godiya ta musamman gare ku da kuka yarda da mu wajen siyan wayoyinku da kayan gyara (accessories). Alfarmarku ce ta sanya muke ci gaba.
​Muna muku alkawarin ci gaba da kawo muku:
​Ingantattun Wayoyi (New & UK Used).
​Farashi mai sauki.
​Amintaccen ciniki.
​📍 Farm Center GSM Market, Kano.
📞 08130223366 | 09020553605
​Allah ya sa wannan shekarar ta zama sanadin bude kofofin alheri ga kowa. Barka da Sabuwar Shekara! 🎆