Uzairu Art/Design

Uzairu Art/Design Maraba da zuwanka/ki wannan shafi/page nawa me albarka abokan arziki k

29/05/2022

Barka da wannan lokaci Yan uwa da abokan arziki

01/05/2022

Masha Allah
Allah mungode maka daka bamu tsawan rai muka gudanar da ibada cikin watan Ramadan lfy Allah kasa munyi a saa Kuma karbabbiya Muna fatan Allah ya qara Mana tsawan rai da lafiya muga na shekaru masu zuwa Ameen ya Allah

Artist
30/04/2022

Artist

18/04/2022

Assalama alaikum Yan uwa abokan arziki barkanmu da wannan lokaci dafatan munsha ruwa lfy Allah ya karbi ibadunmu Allah yasanyamu daga cikin yantattun bayi na wannan wata me albarka Ameen

Address

Kumbotso Local Gvt
Kano

Telephone

+2349072318794

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Uzairu Art/Design posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category