Muhafsab Nigeria Limited.

Muhafsab Nigeria Limited. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muhafsab Nigeria Limited., Grocers, IBB Way Kwari Market, Kano.

21/09/2025

Da Fatar Mun Tashi Lafiya?
Allah Yasa Mudace.

14/09/2025

WAI SHIN KUNSAN AMFANIN MASARA AJIKIN DAN ADAM KUWA.

TO KUSANI AMFANIN MASARA BAI TSAYA GA TOWO BA.

MASARA NADA MAHIMMIN AMFANI GA LAFIYAR JIKIN DAN ADAM.

DAGA:- Dr.salihannur
CALL:- 0703 597 3216

KAN MASARA
Asami Kan Masara Wato Furen da takeyi a Saman ta, Asa Bagaruwa kwara Daya Adafa Ana Sha Sau 2 Kwana 7
Zaa Sami Lafiya daga Kowanne Irin Tari

GEMUN MASARA
Adafashi Asha Kamar Shayi Safe da Yamma
Yana Maganin Ciwon koda
Yana Sauke Hawan Jini
Yana Magani Matsalolin Mafitsara (Bladder)
Yana Maganin Ciwon Gabobi
Yana karfafa Garkuwar Jiki
Yana Rage Teba
Yana Daidaita Suga
Yana Maganin Tsakuwar koda
Yana Maganin Rikicewar Aladar Mata

TOTUWAR MASARA
Ana Busashshiyar Totuwar Marasa A Kwaba Tokar da Man Shanu
Tana Maganin Ko wace Irin Cutar Fata Idan ana Shafawa

Ana Dafa Tsaftatacciyar Busashshiyar Totuwar Marasa Asa Zuma Asha Kamar Shayi Tana Maganin (Bars) Kuturta

GANYE MASARA
Ana Hada Ganyen Masara Dana Darbejiya a Dafa Asha karamin Kofi Sau 2 a Rana
Yana Sauke Kumburin

MASARA GASASHSHIYA
Cin Gasashiyar Masara Na Ragewa Mutum Kitse Mara Amfani a Jikin Shi
Tana Kawar da Cututtukan Uwar Hanji

MASARA DAFAFFIYA
Tana kara Lafiayar Ido da kara In Ganta Lafiyar kasusuwan Jikin Dan Adam

TOWON MASARA
Tuwun Masara Nada Matukar Amfani A Jikin Dan Adama
Musamman Tuwan Datsa

Amma zaka iya yin like Ka Tura Zuwa Wani Group,.kai ma Zaka Sami Ladan Wanda ya amfana.

25/08/2025

Salamu Alaikum,Muna Yiwa Kowa Fatar Alheri.

Address

IBB Way Kwari Market
Kano

Telephone

+2348032316907

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhafsab Nigeria Limited. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhafsab Nigeria Limited.:

Share

Category