Muryar 'Yankasuwa

Muryar 'Yankasuwa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Muryar 'Yankasuwa, Grocers, Gayawa word, Kano.

22/09/2025
13/07/2025

Wasu daga cikin Yankasuwar canji ta Kano Wanda Hukumar Kula da shige da ficen kayayyaki ta kasa da ta k**a kudaden su a filin jirgin tashi da sauka na malam Aminu Kano sun roki Gwamatin jahar Kano da ta Shiga lamarin.

28/06/2025

Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta ƙasa NAFDAC ta k**a wasu ƴan kasuwar kayan kwalliya ta Sabon Garin Kano 6, bisa zargin yi wa mata allurar sauya halitta daga baƙaƙe zuwa farare.

Babban Jamiʼin Hukumar a Kano Malam Kassim Ibrahim ne ya tabbatar da hakan.

Ya ce, sun samu ƙorafi daga alʼumma da kuma a kafafen sada zumunta kan lamarin, inda s**a tura jamiʼansu s**a je s**a yi muʼamalar da su, kafin daga baya su je su cafke su.

Ya ƙara da cewa, yanzu haka ana ci gaba da bincike kan lamarin domin ɗaukar mataki na gaba.

Sai dai ƙungiyar masu sayar da kayan kwalliyar a Sabon Gari ta nemi ɗaukin mahukunta a yayin wani taron manema labarai da ta gabatar a Asbaar din nan a Kano.

Shugaban Kungiyar Alh. Ibrahim Sani Ikon Allah ya roƙi Gwamnatin Kano ta shigo cikin alʼamarin, wanda ya musanta zargin, tare da zargin NAFDAC da yunƙurin karya masu karamin ƙarfi.

Me za ku ce?

Address

Gayawa Word
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muryar 'Yankasuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category