PARIS OGAN FILI

PARIS OGAN FILI Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from PARIS OGAN FILI, Grocers, Dandinshe Dala local government, Kano.

25/03/2026

Shifa wanna page Din wanda aka bude dan shi bai ma Taba yin ko like bare comments

04/03/2024

wasu ogan su a boye yake mukwa namu a fili yake domin kwa kowa ya gani a Qasa
In ba haka ba a tambayi mutananen k/ruwa Da Dandinshe

Za su fada muku

1. Futulun solar lungu da sako A Dandinshe A&B da k/ruwa

2. Rijyar burtatse mai aiki da hasken Rana

3. Tallafin scholarship Na karatu wanda aka bawa daliban gaba da secondary

4. Parlitive raban shinka fa ga al'ummar yankunan Dandinshe da kofar ruwa

5. Ginin makarantar islamiyyah dake unguwar dandinshe yamma

Tun daga 1999 sai yanzu yankunan sukasan ma suna da jagoranci a da can baya daga kwauri sai gwuiwa Amma yanzu Allah ya bamu Mukhtar Dalhat Paris(ogan fili)

kawo mana naka jagoran a yanki ku  mudai ga namu Al'ummar K/ruwa Dandinshe sai san barka
04/03/2024

kawo mana naka jagoran a yanki ku mudai ga namu Al'ummar K/ruwa Dandinshe sai san barka

bai futoba sai da ya shirya
04/03/2024

bai futoba sai da ya shirya

Address

Dandinshe Dala Local Government
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when PARIS OGAN FILI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category