Zealous Global Food Hub

Zealous Global Food Hub import of children clothing and soma Acsseories
(8)

DIFFERENT VARIETIES OF SESAME SEED AVAILABLE IN LARGE QUANTITY BOTH CLEAN AND RAW SEND WHATSAPP MESSAGE TO 08038419719 F...
22/09/2025

DIFFERENT VARIETIES OF SESAME SEED AVAILABLE IN LARGE QUANTITY BOTH CLEAN AND RAW SEND WHATSAPP MESSAGE TO 08038419719 FOR MORE INFO

Tons of different varieties of beans available Dm if interested
23/07/2025

Tons of different varieties of beans available Dm if interested

37 Tons of cassia Tora available location Gombe price negotiable call or WhatsApp 08038419719 for more info
02/06/2025

37 Tons of cassia Tora available location Gombe price negotiable call or WhatsApp 08038419719 for more info

Ko kunsan cewa bawon kwai da ake zubarwa a bola zai iya kawo muku miliyoyin kuɗaɗe? Ku biyo mu domin qarin bayani
03/05/2025

Ko kunsan cewa bawon kwai da ake zubarwa a bola zai iya kawo muku miliyoyin kuɗaɗe? Ku biyo mu domin qarin bayani

20/03/2025
09/03/2025
25/02/2025

Azumi yana zuwa shiyasa muka yi muku garin kunun Aya don samun sauqin aiki

16/01/2025

FADAKARWA KYAUTA DA HARSHEN HAUSA AKAN EXPORTATION
*Kana neman hanyar da zaka samu ƙarin kuɗin shiga ?
*Kana son kasuwanci da za'a biyaka da kudin kasashen waje?
*Kana neman sana'ar da zakayi batare da kabar Asalin sana'ar ka ba?
* Kanaso kasan yadda ake gudanar da kasuwancin exportation wato fitar da kaya zuwa kasashen waje
*Indai wadannan ne bukatun ku to nesa tazo kusa

Abinda zai baku mamaki shine kuli kuli yana ɗaya daga cikin abubuwan da akafi saya a kananan kayan da ake Turawa ƙasar A...
16/01/2025

Abinda zai baku mamaki shine kuli kuli yana ɗaya daga cikin abubuwan da akafi saya a kananan kayan da ake Turawa ƙasar America da Ingila da Canada musamman a wajen Yan Nigeriya mazauna kasashen waje .A ƙasa hoton kuli kuli ne anyi packaging dinsa a wani kanti mai suna Etsy a ƙasar Ingila idan kun lura zakuga farashin sa £9.24 wanda yayi daidai da kusan 17,500 a farashin naira
Kaima zaka iya fitar da ire-iren waɗannan kayayyaki kuma a biyaka da kudin kasashen waje

Wannan ya'yan tafasa ne wanda ake kira da cassia Tora seeds da harshen turanci.Anan Arewa munada tafasa birjik kuma ba s...
15/01/2025

Wannan ya'yan tafasa ne wanda ake kira da cassia Tora seeds da harshen turanci.Anan Arewa munada tafasa birjik kuma ba shukata akeyi ba amma a kasashen duniya akwai kamfanoni na sarrafa magunguna wato pharmaceutical industries da suke sayenta.A matsayin ka na ɗan Arewa cikin sauqi zaka iya tara buhunan ta da dama akwai injina da ake kaiwa dawanau su tsaftaceta ta inda zatayi daraja a kasuwannin duniya idan ma bakada hanyar fitar da ita qasashen waje zaka iya sayarwa masu fitar da ita ka sami yan kudaden ka
A gaskiya Arewa akwai arziki birjik sai dai rashin sani ku biyo mu

Address

Sallari
Kano

Telephone

+2348038419719

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zealous Global Food Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zealous Global Food Hub:

Share

Category