RIJAU HAUSA TV

RIJAU HAUSA TV I like professionalism

06/04/2026

@

01/04/2026
01/04/2026
29/03/2026

03/03/2026

22/01/2026

Sanarwa
DUKKAWA ANNUAL RENG na bana Za'ayi shine ranar 24th/25th January 2026 insha Allah

22/12/2025

Check out Rijau Hausa Tv’s Story.

A kwana a tashi ba wuya tun lokacin da Muka fara lissafin kwanaki da s**a ragewa wadanda ke jagorancin kananan Hukumomi ...
09/12/2025

A kwana a tashi ba wuya tun lokacin da Muka fara lissafin kwanaki da s**a ragewa wadanda ke jagorancin kananan Hukumomi a jahar Neja gashi yau saura kwana 3 kacal ya rage duk da mudai a karamar Hukumar Rijau sai mucewa gwamnati Mai tafiya Allah ya raka taki gona ya iza ruwa da matuqa jirgi don tayi shekaru uku ba ayyuka ba taimako ba sididi ba sadada.
Sai su kuma masu rashin tauhidin ga ku sani yanzu dole a dauki dangana Mal Abdullahi Yakubu Dukku dai shi Za'a rantsar a matsayin Shugaban Karamar Hukumar Rijau ranar 12th Dec.. 2025 shawara dai ta rage ga Mai shiga rijiya Mai barin gado kuma Allah ya fidda kafa laka

Address

No. 2 Sauda Clinic Janbulo 2nd Gate Kano
Kano

Telephone

+2348060526933

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when RIJAU HAUSA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to RIJAU HAUSA TV:

Share

Category