Dr Ayman muhd Sareena

Dr Ayman muhd Sareena Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr Ayman muhd Sareena, Grocers, Kano State Nigeria � Garko local Government Sareena, Kano.

Isra'ila ta kai wani harin jirgin sama inda ta hallaka manyan jami'an gwamnatin Yemen. Duba cikakken rahoton a sashen sh...
31/08/2025

Isra'ila ta kai wani harin jirgin sama inda ta hallaka manyan jami'an gwamnatin Yemen. Duba cikakken rahoton a sashen sharhi.

Dubban Daruruwan Masu Zanga-zanga A Yaman Sun Bukaci A Mayar Da Harin Ramuwar Gayya Biyo Bayan Rasa Firaministan Kasar A...
31/08/2025

Dubban Daruruwan Masu Zanga-zanga A Yaman Sun Bukaci A Mayar Da Harin Ramuwar Gayya Biyo Bayan Rasa Firaministan Kasar A Wani Hari Da Isra'ila Ta Kai A Yammacin Ranar Asabar.

An taɓa tambayar ɗaya daga Jagororin Mayaƙan Yemen, Meyasa hare-haren da kuke kaiwa HKI baya tasiri, bai wuce ya firgita...
31/08/2025

An taɓa tambayar ɗaya daga Jagororin Mayaƙan Yemen, Meyasa hare-haren da kuke kaiwa HKI baya tasiri, bai wuce ya firgita su ko ku dakatar da tashin jirage na wasu lokuta? Sai yace ba suna kai hare-hare bane don yayi tasiri, suna kaiwa ne don su samu Uzuri a wurin Allah ta'ala gobe kiyama, ko ba komi ana Zalunci ba suyi shiru ba.

To k**ar haka ne mu Almajiran Sheikh Zakzaky a Nijeriya, waɗannan Muzaharorin da muke akan Falasɗinu ba wai muna yi don mu ga tasirin su a zahiri bane, muna yi ne don samun Uzurin Allah ta'ala gobe kiyama, shiyasa bama jin wani takaici don an k**a mu ko dukan mu ko kashe mu akan wannan sa'ayin, burin mu Allah ya yarda damu, ya shaida ba muyi shiru ba yayin da ake Zalunci.

Ɗan ta'adda, Bello Turji ya bayyana shirnsa na rungumar zaman lafiya a Arewa. Duba abin da ya ce a sashen sharhi.Hoto: N...
31/08/2025

Ɗan ta'adda, Bello Turji ya bayyana shirnsa na rungumar zaman lafiya a Arewa. Duba abin da ya ce a sashen sharhi.

Hoto: Nuhu Ribadu, Sheikh Musa Yusuf Assadus Sunnah/Facebook.

03/02/2025

Check out Ayman muhd Sareena’s video.

05/12/2023
Yaa Allah 😭😭😭😭😭😭😭 yaa Allah
22/10/2023

Yaa Allah 😭😭😭😭😭😭😭 yaa Allah

Mekuka fashimta Anan
14/10/2023

Mekuka fashimta Anan

Lailaha ilallah Muhammadur 💚 Rasulullah 🌴 S A W
14/10/2023

Lailaha ilallah Muhammadur 💚 Rasulullah 🌴 S A W

Muhammadur 💚 Rasulullah 🌴 S A W 💘
14/10/2023

Muhammadur 💚 Rasulullah 🌴 S A W 💘

Kana son samu mata wadda Akanta Akwai karatu zoka Kano 😎
14/10/2023

Kana son samu mata wadda Akanta Akwai karatu zoka Kano 😎

14/10/2023

Jikirin talauci ya kesa mutane sutaraa dukiya ta hanyar haramun inji Manzon Allah 💝 S A W 💘

Address

Kano State Nigeria � Garko Local Government Sareena
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Ayman muhd Sareena posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category