ummee Alhassan salihu

ummee Alhassan salihu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from ummee Alhassan salihu, 301 gwammaja, Kano.

Wai ko don Allah Mazan da suke Ki Shi da iyayen Matrsu kansu days kuwa Kawai saboda yarinya tace tafison iyayenta ko ko ...
23/12/2025

Wai ko don Allah Mazan da suke Ki Shi da iyayen Matrsu kansu days kuwa
Kawai saboda yarinya tace tafison iyayenta ko ko iyayenta ne sun fi Mata komai Sai ka hau gaba da ita sannu dan tani nace sannu fa watakil ma ba kafi shekara da saninta ba Amma Saboda mulkin mallaka kkjin kafi iyayan da S**a dauki shekaru suna dawainiyarta
Kowa da matsayinsa faaaaa

Azo asayi kayan gayu iyayen princes
MUNA Kano muna tura Kaya kowanne gari
08034340785
https://chat.whatsapp.com/Br1WggC6X7vH3XF8jv3UdO

Kun tuna customer na sokoto me flashing ba chtn ko Facebook ko WhatsApp To Bana ciniki hadda Su kishiyarta ta jamin abun...
19/12/2025

Kun tuna customer na sokoto me flashing ba chtn ko Facebook ko WhatsApp To Bana ciniki hadda Su kishiyarta ta jamin abun burgewa in zamuyi Magana da kishiya intake Kai Mata wayar ,tace Ga abunda take so
Karku manta inada wannan kayan duk afarshin bonanza
PCs 6k
Sari daga 6pcs 5500
MUNA Kano
08034340785

Assalamu alaikum warahmatullah WA barakatuh barkanmu da safiya Barkanmu da jumaaAllah y bamu alkhairin cikinta sharrin d...
19/12/2025

Assalamu alaikum warahmatullah WA barakatuh barkanmu da safiya
Barkanmu da jumaa
Allah y bamu alkhairin cikinta sharrin dake cikin Ranar Allah ya kare
Allah ya tsare mana zuriyya yyi Musu albarka
COTONOU CHIGANVY ORIGINAL
26K
TANADA YANKA 2&4 YARDD TAKE ZUWA
Kano 08034340785

Gasu available da zafin Su sun sauka
17/12/2025

Gasu available da zafin Su sun sauka

Bismillah IBarkanmu da safiyar jumaa hope mun Tashi lfy Allah ya bamu albarka in Ranar Ga babies overallAvailable bale k...
12/12/2025

Bismillah I
Barkanmu da safiyar jumaa hope mun Tashi lfy
Allah ya bamu albarka in Ranar
Ga babies overall
Available bale ko Rabin bale ko quarter
MUNA Kano muna tura Kaya kowanne gaei

11/12/2025
RABON KA DUK INDA YAKE ZAIZO Y TADDA KAIta wannan me kayan ta kirani last week tace tanason sayan kaya daga sokoto take ...
10/12/2025

RABON KA DUK INDA YAKE ZAIZO Y TADDA KA
Ita wannan me kayan ta kirani last week tace tanason sayan kaya daga sokoto take nace to Saidai ita bata chtng ba Facebook ba WhatsApp tace taga number na ne wajen Wani Yana bude post anan tasa kmr wasa da Kira dan Kira haka aka kulla Koda namata lissafi 5minutes tayi yawa ta turo kudadenta Bako shakka Ki fargaba
Kaya Dai sun isheta Hara ta dawo ta Saida Su ta Kuma kwasar wasu
Karku damu da tsufan buhun aleda suke Nakara dashi sbd hanya

10/12/2025
10/12/2025

Address

301 Gwammaja
Kano

Telephone

+2348034340785

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ummee Alhassan salihu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ummee Alhassan salihu:

Share