Duniya makaranta

Duniya makaranta Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Duniya makaranta, Grocers, Gwale hauren wanki, Kano.

15/12/2025

🌴 FALALAR TUBA DA ISTIGFARI🌴

📜 Manzon Allah ﷺ yace "Yaku mutane ku tuba zuwa ga Allah, domin lallai ni ina tuba a wuni sau ɗari".
📚 صحيح مسلم ٢٧٠٢

📜 Manzon Allah ﷺ yace "Madalla ga wanda aka samu Istigfari mai yawa acikin takardarsa".
📚 صحيح ابن ماجه ٣٠٩٣

📜 Manzon Allah ﷺ yace "Babu wani mutum da zai aikata wani zunubi, sannan ya tashi yayi tsarki (Alwala), sannan yayi sallah raka'a biyu, ya nemi gafarar Allah, face Allah ya gafarta masa".
📚 حديث حسن ، رواه الترمذي ٤٠٦

▪️Malamai s**a ce
"Idan mutum ya nemi gafarar Allah ya tuba gareshi, tuba ingantatta, kuma ya ciratu zuwa ga zunubi, Allah zai karɓi tubansa, kuma zai gafarta masa. Idan ya sake komawa zuwa ga zunubi sannan ya nemi gafarar Allah kuma ya tuba, tuba ingantatta kuma ya ciratu zuwa ga zunubi, Allah zai karɓi tubansa, kuma ya gafarta masa. Kamar haka, laifin zunubin da yawuce ba zai dawo ba, tare da tuba ingantatta. Allah maɗaukaki yace
(وَإِنِّي لَغَفَّارٌ لِّمَن تَابَ وَءَامَنَ وَعَمِلَ صَالِحًا ثُمَّ ٱهۡتَدَىٰ) طه ٨٢ ، وقال : (إِنَّ رَبَّكَ وَاسِعُ ٱلۡمَغۡفِرَةِ) النجم"
📓 فتاوى اللجنة الدائمة ٣١٩/٢٤

▪️Ibnul Qayyum رحمه الله yace
"Abubuwa huɗu suna jawo arziƙi: (i) Tsayuwar dare (ii) Yawaita istigfari lokacin safiya (iii) Yawaita sadaka (iv) Ambaton Allah a farkon yini da ƙarshensa".
📘زاد المعاد ٣٧٨/٤

▪️Ibn Kathir رحمه الله yace
"Duk wanda ya siffanta da siffar Istigfari Allah zai sauƙaƙa masa arziƙinsa, zai sauwaƙa masa al'amarinsa, zai kiyaye sha'aninsa da ƙarfinsa".
📙تفسير ابن كثير ٣٢٩/٤

▪️ Ibnul Qayyum رحمه الله yace
Wanda ya dauwama yana Tasbihi sirrikansa zasu warware (buƙatunsa zasu biya). Wanda ya dauwama yana Tahamidi (Godiya ga Allah) alkhairai zasu bibiyeshi. Wanda ya dauwama yana Istigfari za'a buɗe masa abubuwan da s**a kulle mashi".
📕الداء والدواء ١٨٨

▪️Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin talikai

ALLAH KA BAMU IKON TUBA INGANTACCIYA 🤲

Jam‘iyyun APC da PDP na Nijeriya kungiyoyi ne na ‘yan ta‘adda in ji kotun kasar Canada
15/08/2025

Jam‘iyyun APC da PDP na Nijeriya kungiyoyi ne na ‘yan ta‘adda in ji kotun kasar Canada

duk duniya talakan Nigeria aka raina
22/07/2025

duk duniya talakan Nigeria aka raina

DA DUMI DUMI: Yafda ƙasar Iran ta yi raga-raga da ƙasar I$rahila tuni mutanen israhila s**a shiga cikin firgici da tashi...
13/06/2025

DA DUMI DUMI: Yafda ƙasar Iran ta yi raga-raga da ƙasar I$rahila tuni mutanen israhila s**a shiga cikin firgici da tashin hankali wanda ba su taga ganin irinsa ba.

Magana ta kare : Wannan shine Sabon Makamin Fattah 2 da Iran ke shirin amfani da shi wajen mayar da harin ramuwar gayya ...
13/06/2025

Magana ta kare : Wannan shine Sabon Makamin Fattah 2 da Iran ke shirin amfani da shi wajen mayar da harin ramuwar gayya kan Isra'ila.

A watan da ya gabata ne, Iran ta bayyana sabon makami mai linzami da ke amfani da fasahar hypersonic mai suna Fattah-2. Wannan ci gaba ya ja hankalin masana harkokin tsaro da kasashen yammacin Duniya, duba da yadda fasahar hypersonic ke kara sauya yanayin yaƙi na zamani.

12/06/2025
NAJERIYA TA RASA GWARZO : A rana mai k**ar ta  yau ne 8 ga Yuni, 1998 — ne Janar Sani Abacha ya rasu.Ranar da Abacha ya ...
08/06/2025

NAJERIYA TA RASA GWARZO : A rana mai k**ar ta yau ne 8 ga Yuni, 1998 — ne Janar Sani Abacha ya rasu.

Ranar da Abacha ya bar duniya, kasashen Yamma — Amurka, Birtaniya, da wakilan su daga Najeriya — sun yi murna.

Sun bude giya s**a yaudari 'yan Najeriya da karyar da tafi ko wacce hadari: a cewar makiyan Abacha kullum suna fadin

“Abacha ne matsalar Najeriya, Da zarar ya tafi, jin Daɗi zai bayyana.” Amma bayan shekara 27, gaskiya ta bayyana karara: ƴan Najeriya sun gane Ba Abacha ne matsalar Najeriya ba — Abacha garkuwa ne.

A zamanin mulkinsa:

Ana iya samun mudu na shinkafa a saukake.

Dorika daya na shinkafa ko wake N45 ne.

Burodi Naira 20 ne — kuma yana kosar da mutum.

Ko Naira 5 tana da kima da mutunci.

Yau kuma ina a kwana ? Naira biyar 5 ta zama abun dariya ce, abin kunya, alamar gazawa.

Ba naira ce ta fadi ba — shugabanci ne ya fadi.
Ka rage haraji, ka kare talakawa.
Su kuwa s**a hau kan kowa da haraji — s**a mayar da kasa kasuwa, s**a sayar da ita a farashin dala, s**a ci riba.

Yanzu haka rashin tsaro ya zama abincinmu na yau da kullum.

Fiye da 'yan Najeriya miliyan 7 na kwana a sansanonin 'yan gudun hijira.

Fiye da kauyuka 5,000 sun fada hannun 'yan ta'adda, Garkuwa da mutane ya zama ruwan dare.

Inji — Gumsu Sani Abacha

24/05/2025

Abubuwa goma da za su iya faruwa idan Tinubu ya zarce a wa’adi na biyu - KY TEBO

1. Nigeria ce za ta zama cikin kasashe masu fama da bakin talauci saboda fifita siyasa da ake yi da mayar da hankali kan cigaban yan siyasa maimakon cigaban kasa da yan kasa.

2. Za a rasa masu fadawa gwamnati gaskiya saboda ba masu kishin kasar sai na aljihu, kuma za a tilastawa mutane bin dokokin k**a karya da aka samar ta hanyar amfani da yan majalisu marasa kishin kasa da sune mafi yawa a majalisun Nigeria.

3. Ba wanda ya isa ya kara yin tasiri da sunan hamayya a demokradiyya irinta Nigeria, Tinubu zai kafa yan uwansa da wadanda yake so su mulki Nigeria na dindindin k**ar yadda ya yi a Lagos.

4. Arewa za ta koma kufayi na mabarata saboda jahilcin da ke cikinta, dole yan cikinta su mika wuya ta hanyar komawa karkashin daular Tinubu k**ar yadda s**a tare yanzu saboda kwadayi, masu kudin cikinsu da taurin kai za a kakaba musu takunkumi kan dukiyoyinsu idan basu bi gwamnati ba.

5. Ta’addanci zai zama ruwan dare, ta yadda talaka zai yi ta ransa ya manta da maganar neman yanci ko wani jin dadi, malamai da sauran masu fada aji a Arewa za a kakk**a su idan s**a soki gwamnati.

6. Za a raunana doka, za kuma a wulakanta masu ruwa da tsaki kan sha’anin doka k**ar lauyoyi da alkalai da aka kashe kasar da su a baya, kuma za a cigaba da yin barazana ga rayuwar yan kishin kasar ta hanyar kashewa, batarwa ko kullewa.

7. Mata za su shiga masifar da basu taba shiga ba, za su fito neman abinci kan t**i irin yadda ba a taba yi ba a tarihin Nigeria, kuma cututtukan zamani za su yawaita tsakanin al’umma.

8. Yan mulkin mallaka za su hada karfi da karfe su kwashi arzikin Nigeria ta hanyar kashe mu raba da masu ruwa da tsaki kan harkar mulki tare da juya akalar cigaban kasar kan tsarinsu na Turawa.

9. Matasa za su nemi inda za su gudu, amma ba za su samu kudin da za su iya jigilar fita ba, karshe kowa zai rasa aikinyi, za a rufe kasuwanni ta hanyar rasa jari da hauhawar farashi na tashin hank

Address

Gwale Hauren Wanki
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Duniya makaranta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category